Search
You have no alerts.
    The Den of Novels

    …..muwaddat bata farka ba sai wuraren la’asar ta farka bakinta d’auke da salati ,yayinda ummi da abi sun shigo d’akin yafi sau goma bata tashi ba, sai a karo na karshe ne da ummi tashigo ita kad’ai ta iske ta farka tana zaune ta rafka uban tagumi .
    a Sanyaye ta gyara zamanta tana duban ummi da shanyayyun idanunta da suka kod’e saboda tsabar kukan da taci ,ahankali ummi ta matso kusa daita ta zauna had’e da riko tafin hannunta, take taji wani irin zafi ya ratsa tafin hannuta cikin tsarkewar murya tace ” sunnu baby duk gajiyar hanyar ce haka,ko daman baki da lafiya ne ?

    Da kyar ta iya bud’e baki cikin tsantsar jin kunyar ummi ta tsinci kanta da cewa “eh” yayinda gabad’aya ta kasa sakin jikinta daita tana jin kmr zata fahimci abinda ya faru ne a tsakaninta da bunayya .

    ummi tayi shiru tana nazarinta na wani lokaci sannan tace “to shikenan ki tashi kiyi wanka kiyi sallah dan nasan yanzu haka ko sallar azahar bakiyi ba ko?
    Ta d’aga mata kai ala’mun Eh .

    gabad’aya jaruntar da tayi saura atattare daita, ta tattaro ta sanyawa gangar ajikinta da niyyar tashi da kuzari ,sai dai me tana gama ziro kafafunta daga Kan gadon ta ji
    bazata iya d’aga kafafunta ba ,saboda wani irin tsami da ciwo da cinyoyinta suka d’auka, ,hatta gabobin jikinta jin su take tamkar an sassare mata su, take jikinta ya d’auki rawa …..

    a matukar tsorace ummi ta matso gareta sosai tana binta da wani irin kallo, bakinta na rawa tace “ke lafiyarki kuwa, me ya samu kafafunki suke rawa haka ?

    rud’ewa muwaddat tayi har tsayuwa ta nemi gagareta ta soma yin kasa tana lumshe idanuwanta , ummi tayi saurin tarota zuwa jikinta tana furta kalmar “inna lillahi wa inna ilaihi rajiun “me zan gani haka ni mukarama?
    “hubbey …hubbey !! ta shiga kiran abi da iyakacin karfinta, kmr an jeho shi ,ya banko kofar da karfi yashigo a matukar firgice yana tambayarta “lafiya?
    “ina fa lafiya ta yani gani hubbey ,ta fad’a tana sake duban muwaddat dake k’ok’arin tsaitsaita tsayuwarta ta karfin tsiya jikinta na rawa ..
    abi yace “me zan gani?

    ummi ta kamo hannun muwaddat dake lummmmmm da idanuwanta tace “ke ki yi tafiya yaga yadda kika dawo ?
    numfashi muwaddat ta janyo ahankali ta fesar tana lumshe idanu, kana bud’esu da kyar sannan ta soma ta kawa sannu ahankali da niyyar shiga bayi ..har ta gama shigewa bayi idanuwansu na kanta .

    da sauri ummi ta juya ta dubi gefen da abi ke tsaye ,tana jujjuya masa hannu tare da marairaicewa “hubbey kaga yadda tafiyarta tayi ba?
    “na gani menene ya samu tafiyartata?

    jikin ummi na wani irin rawa ta janyo hannu abi sukayi hanyar fita daga d’akin ,kai tsaye d’akinsa ta nufa hankalinta a matukar tashe, idanunta sun cicciko da ruwan hawaye “wai hubbey meye haka ne?
    abi ya fad’a shima hankalinsa a tashe.
    “duk kin bi kin wani tayar da hankalinki ,ni fa gabad’aya ban fahimci komai ba.

    ummi tace “bazaka fahimta ba tana kuka “wai meye hk ne hubbey nifa banason irin haka ,”ki fito ki fahimtar dani, idan wani abu ne ya sameta ,bawai ki dinga min irin haka ba,
    ya fad’i yana kamota suka zauna abakin gado “ki fad’a min abinda kika gani …ko na samu natsuwar zuciya ? muryarta na rawa tace “wallahi gani nayi kmr an ta’ba min yarinya ……..
    ta k’arasa mgn hawaye na gangarowa bisa kuncinta …

    “what..? “when?
    “ban gane an ta’ba miki yarinya ba ?
    “wallahi ko rantsuwa nayi bazanyi kaffara ba an ta’ba min yarinya.. ….
    abi yayi shiru yana kallon yadda take zubar da hawaye had’e da nazarinta, kana daga baya yace ” haba mukarama ,haba mukarama wannan wace irin magana ce haka ?
    “a tunanina irin tarbiyar da mukabawa baby ko kuda ne zai zama mutun ajikinta bazata ta’ba amincewa dashi ba bare ta bawa wani kanta, sannan ki dinga kyautata zatonki..
    ” hakika manzo Allah tsira da amincin Allah shi tabbata agareshi yace” *iyyakun wazzana, “kashedinku da zato, “fa inna zanna akzabul hadis,” domin zato shine mafi karyar labari*
    dan haka ki tsarkake zuciyarki ,ki sanya ikilasi acikinta ,sannan ki cire wannan zaton aranki, babu mamaki ko gajiyar hanya ce ,ta maidaita haka, tunda ki rigada kinsa yadda baby take , a duk sanda tayi tafiyar hanya irin hk ,a galabaice zaki ganta, sosai abi yashiga kwantar mata da hankali, har dai taji ta d’an samu natsuwar zuciya, tare da k’ok’arin kawar da abinda taji.

    bangaren muwaddat kuwa cike zuciyarta take da matsanancin fargaba abayi, ban da tsinkewar zuciya babu abinda take ji ajikinta , jikin kofar bayin ta dawo ta jingina jikinta tana leken fuskar ummi, har sanda suka bar d’akin , ta sauke naunauyen ajiyar zuciya, jikinta na sake d’aukar rawa “ya Allah ka rufa min asiri…kada kasa ummi ta fahimci wani abu atare dani.. ..ya Allah ka taimakeni, ka taimakeni kada ta gano komai …..
    cikin sanyi jiki ta had’a ruwan zafi tashiga gasa jikinta kmr yadda matar nan tayi mata d’azu da safe ,ta dad’e cikin ruwan zafin har sai da taji tsamin da gabobinta jikinta sukayi sun ragu sannan tayi brush da wanka ,had’e da d’auro alwala ta fito ta iske Muhammad auwal zaune a gefen gadon ya kwanta flat ,kafafuwansa duka a kasan tayis yana girgizasu , sannan yayi sama da rigar dake sanye ajikinsa har ana iya hango farar singlet din dake cikin rigar .

    Kamar ta juya ta koma cikin bayin taji, sai kuma ta k’araso saboda tasan kota juya ta koma ciki ,hakan ba zai sa ya fita daga cikin d’akin ba, matukar ba shine yaga dama ba .
    kallo d’aya tayi masa ta d’auke kanta daga garesa tana jin wani irin tuttukin bakinciki mara misaltuwa ,ta k’arasa ta tsaya gaban mirrow tana goge jikinta da towel tayi tamkar batasan da wani halitta a kwance agurin ba .
    bata shafa komai ajikinta ba, illa kwalbar turaren data d’auka ta fesa a gabadaya ilahirin jikinta ,sannan ta nufi wardrobe dinta ta d’auko doguwar riga material wacce ta sha tsone work a iya ratsin brest dinta ta sanya .

    Ta d’auki sallaya ta shimfid’a ta fuskanci gabas ta tada sallar azahar ,bayan ta idar , ta sake mikewa domin gabatar da la’asar d’an lokacinta tayi , duk yana nan kwance shima da ala’mun bashi da niyyar ce mata komai, cikin haka wayarsa ta d’auki k’ara ya bud’e idanunsa dake lumshe ,kana ya zaro wayar daga aljihun wandonsa ya d’auka yasoma amsa waya “shikenan okay i will try …” shine kawai abinda kunnuwanta suka jiyo mata .

    Bayan ta idar da sallah ,ta waigo ahankali inda yake kwance, nan taga wayam babu shi babu alamunsa, ta dad’e agurin zaune tana neman gafarar ubangijinta bisa abinda ta aikata a daren jiya tana kuka tana sake maimata , *allahumma anta rabbi laila a illa anta, khalaqatani wa’ana abduka, ana ala ahduka wa wahduka masta’atu auzubika min sharri ma’hsanahtu, abuhu laka bi nihmatika alaiya wa abuhu bi zanbi ,faga firli, fa inahu la yagfuruzzuba illa ant*

    byn ta gama, mikewa tayi tsaye ahankali ta koma Kan gadonta ta jingina bayanta da pillow had’e da kallon ceiling d’akin still tana cikin fargaba,shigowar ummi yasa taji gabanta ya sake bada wani irin sautin bugawa, take yanayinta ya sauya, ta shiga kokuwa da numfashinta ,yayinda zuciyarta ta dinga dokawa tana tsalle tmkr zata fasa kirjinta tayo waje , ummi ta k’araso ta zauna kusa daita tana ta’ba gefen wuyanta , zuwa lokacin ba taji zafi kmr d’azu ba, dan hk ta sauke naunauyen ajiyar kana ta kira sunanta “muwaddat hakika d’azu naji matsananci tsoro ,har ma da faduwar gaba, nayi zato akanki wanda har yanzu hkn yaki barin zuciyata, sai dai wani bangare na zuciyata na karyata min hakan, sbd nasa ba zaki ta’ba aikata hkn gareni ba, duba ga yanayin tarbiyarki, “amman na rasa me yasa zuciyata tayi zargin wani abu attare dake, wanda ban ta’ba jin hkn ba sai yau….
    ” ko dan yanayin tafiyarki dana ga ta canza ne ban sani ba …

    da sauri ta had’eye abinda taji ya tsaya mata a makoshinta a tun shigowar ummi sannan ta yunkura ta sauko daga kan gadon tana takawa ahankali tace ” ummi ki kwantar da hankalinki babu abinda ya samu tafiyata fa , kawai dai haka nima naji kafafuna sun rike d’azu , amman nafi tunanin zaman mota ne kalleni yanzu kigani ,ummi ki cire tunanin komai aranki domin bazan iya aikata hkn gareki ba ta k’arasa maganar cikin sheshekar kuka… .. ..

    “numfashi ummi ta sauke tace “to shikenan bance min ki min kuka ba muje ki ci abinci , koma dai bari nasa baba mairo ta kawo miki nan ki ci Allah ya hutar da gajiya ,amman wallahi sai yanzu na d’an samu natsuwar zuciya, ta mike ta fice daga cikin d’akin zuciyarta na dokawa ,
    ita kuma muwaddah ta sauke wata siririyar ajiyar zuciya tana godewa Allah daya rufa mata asiri.

    kan gado ta fad’a tana mai runtse idanunta saboda azabar zafi , dauriya kawai tayi ta tsaya bisa kafafunta agaban ummi dan kawai ta kawar da zargin ummi akanta, dan tasan muddin bata daidaita yanayinta ba, ba k’aramin aikin ummi bane tayi asibiti daita domin duba lafiyarta ,
    kafafunta ta mike ahankali kana ta janyo wayarta domin kiran ‘yan gidansu, dan tunda ta shigo gidan batayi tunanin nemansu ba ,sai yanzu da taji abinda ummi tace , bayan mumy ta d’auki wayar suka gaisa tayi mata ya gajiyar hanya had’e da cewa “ai tun d’azu nake neman layinki ban samu ba”
    muwaddat ta numfasa kana tace “wallahi mumy wayar ce a kashe tun bayan da muka dawo .
    bayan sun gama gaisawa da mumy ,ta mikawa kanneta waya ,haka suka yita gaisawa d’aya bayan d’aya , eiman ce ta amshi wayar daga karshe tace “big sister ……,ina nan nayi tabaje, babu matsi balle takura ,sai dai duk da haka nayi kewarki sosai ,amman dan Allah next time idan zaki sake zuwa mana hutu ,dan girman Allah karku zo tare da yaya bunayya ,wallahi ya cika matsi da takura mutane, ga shegen miskilancin tsiya ,har ma gara naki miskilanci akan……
    “ke dan Allah malama ban son shirme…. ta katseta ta hanyar fad’ar hk, ni da kike Allah Allah mu rabu, shine yanxu dan gulma da munafurci zaki ce wai kinyi kewata “kai aunty muwaddat kefa matsalata dake kenan har yanzu bakije Ghana ba,da wasa fa nake miki “ai kuwa bazan ta’ba zuwa ba ,kinga sai anjima ta katse kiran ….

    tun bayan da muwaddat ta gama waya da yan gidansu ta tsakuri abincin da baba mairo ta kawo mata sama sama ,tayi kwanciyarta a d’aki har dare taki fitowa sai nan mairo mai aiki ta sake biyota da abinci .

    bangaren bunayya kuwa bai sake shigowa d’akin ba, dan haka ta samu damar sakewa sosai ,tana tunanin abinda ya dace da rayuwarta ,domin nemawar kanta mafuta dangane da halakarta da bunayya ,dan kasancewarsu tare guri daya ,babu abinda zai sake haifarwa facce dagula mata lisafi,tare da d’aga mata hankali ,haka dai tayita juyi akan gadonta tana tunani , har lokacin hoton abinda ya faru tsakaninsu yaki ‘bace wa acikin kwalkwaluwarta ,sai da lokacin sallah magrib tayi sannan ta yunkura ta Mike ta sake shiga bayi ..

    ************

    washegari tana zaune a inda ta idar da sallar azahar yashigo ,ko ba’a fad’a mata ba tasan shine yashigo d’akin, juyowa tayi a sukwane suka yi 4 eyes dashi, tsaye sanye ciki wasu had’d’un bakaken kanana kaya ,riga t shirt da wandon baki iya gwiwa, idanu suka tsurawa junansu tamkar ranar suka fara ganin juna , take zuciyoyinsu ya sake dilmiya cikin tafkin kaunar juna , hk nan ta tsinci kanta cikin sabon tafkin kaunarsa shima kusan yana jin irin abinda take ji ajikinta ,sosai tayi nisa cikin kallonsa, laulausar tafin hannunsa da taji akan kafad’arta ne yasa ya dawo daita daga duniyar data Lula, kusa daita ya matso sosai yana kallon fuskarta, lumshe idanunta tayi ahankali saboda bazata iya jurar kallonsa ba ,kusan minti goma yana durkushe a gabanta yana kallon fuskarta, cike da matsanancin so ya kira sunanta cikin sanyayiyar muryarsa mai shiga jiki ” “muwaddat dina …
    Tana jinsa taki motsawa ya kamo hannuta ya Mikar daita tsaye ,ba tayi masa mutsu ba ta Mike ya soma tafiya daita har suka k’araso bakin gado ya zaunar daita, d’an k’aramin ajiyar zuciya ta sauke tana bud’e shanyayyun idanunta ahankali while zuciyarta na dokawa ,idanunta ta lumshe tare da bud’e su fess akan fuskarsa , suka sake had’a ido ,take suka shiga wani yanayi Wanda hkn yasa suka tsurawa kwayar idanunsu ido suna kallon juna, gabad’aya ya gama karantartar halin da take ciki, har lokacin tana cikin tsananin tsoro da fargaba ne.
    Haka nan shima ya tsinci kanshi cikin damuwa sosai saboda yanayin da take ciki “muwaddat dina…..ya sake kiran sunanta
    ta sake kallonsa tana kawar da idanunta batare data amsa ba ,ya kamo fuskarta da hannuwansa duka ya had’e fuskokinsu guri daya tare da sanya kwayar idanunsa cikin nata yana kallonta, har bai son d’auke idanunsa cikin nata “am really sorry my muwaddat i really sorry for what I did …. bazan gaji da baki hakuri akan abinda ya faru a tsakaninmu ba .

    ta sake kawar da kanta gefe idanunta na ciccikowa da ruwan hawaye “kiyi hkr ki daina kukan nan, sannan kice kin hakura plz shine kawai kwanciyar hankalina….

    muryarta na rawa tace “ba..babu komai ya wuce , had’e da sake kawar da fuskarta ta sunkuyar da kanta kasa, “to me ye kuma abun sunkuyar da kai bayan kince babu komai ,dan Allah ki saki jikinki kinji aunty nah…….
    ta d’ago da sauri tana dubansa cike da matsanancin mamaki ,sbd wannan shine karo na farko daya furta hk gareta ,wani irin kallon yake mata kai tsaye batare daya sake ce mata komai ba ,babu zato taji ya janyota tare da sanyata ajikinsa ya rungumeta tsam yana furzar da numfashi, yana jin kmr su tabbata a haka ,ahankali ta soma k’okarin fixge jikinta ,amman ta kasa sbd irin kalar rungumar da yayi mata ,babu yadda zatayi ta raba jikinta dana shi, tsawon minti goma suna haka suna sauke numfashi ,tana cigaba da mutsu mutsun raba jikinta dana shi,saboda yanzu wani irin mahaukacin tsoronsa take ji ,dan ya shata mamakinsa da bazata ta’ba mancewa ba har karshen rayuwarta …..
    cigaba da mutsu mutsu tayi wanda hkn yasa ya barta ba dan yaso ba .

    saukowa yayi gabadaya daga saman gadon ya tsaya bisa kafafunsa “ni zan koma d’akina ki saki jikinki plz ,babu abinda zai faru sannan rashin kusantar inda ummi take zai sa tashiga damuwa sosai, ko yanxu da zan shigo naji suna maganar da abi ,wai tunda muka dawo ta rasa gane kanki ko parlour’n baki sake fitowa ba ,ki taimakeni ki saki ranki da zuciyarki plz karki bari ta fahimci komai ya fad’i hk yana had’e hannuwansa guri daya, shiru tayi tare da kafe shi da idanunta..

    gbdy ta rasa ma abinda zatace masa ..
    “dan Allah nace “muyarta sanyaye tace “naji amman kai ma zan roki wata alfarma agurinka, ka daina shigo min d’aki kai tsaye ,ko nuna ka damu dani akan idanunsu ,kai bama hk ba, ni.. ni. na yanke duk wata halakata da kai har karshen rayuwata , ka tsaya matsayinka na tsaya nawa, banason kusancina da kai ……

    “shine kawai alfamar ?
    Ta d’aga masa kai “shikenan angama yana gama fad’ar haka ya juya yasoma k’ok’arin barin d’akin tana kallonsa ya fice zucuyarta na wani irin harbawa …

    ***********
    bayan sati biyu da faruwar hk atsakaninsu, muwaddah ta warke sumul ta dawo normal saboda idanun ummi dake kanta amman sam bata cikin kuzari da walwalarta,tare da farinciki tmkr yadda take ada , tana dai fitowa ayi hirar barkwanci daita da sauransu kmr dai yadda suka saba dan duk kar ummi ta fahimci tana tare da damuwa, cikin satin ta koma makaranta.

    shi kuwa bunayya ya d’auke mata wuta kmr yadda ta bukata, ya daina shiga tsabgata da shishige mata, ya daina nuna kulawarsa gareta tsakaninsa daita ido ne ,wannan sharewar da ummi ta fahimci suna yiwa juna yayiwa mata , sannan hankalinta ya kwanta tare da d’aukar ko ya watsar da kudirinsa akanta ne akan muwaddah ,bunayya kuwa hakurinsa ya gaza yasoma bibiyar d’akinta cikin dare ,kullun sai sun sha dambe bala’i dashi akan sai ya kusanceta, ko kuma ta fito ta sanarwa iyayensu, cewar itama tana son shi, ta nuna musu tana bukatashi ,bashi kad’ai yake bukatarta ba.

    *********

    zaune take a gefen gado ta rafka tagumi cikin zullumi da rashin sanin madafar tunaninta, abu daya tasani har lokacin tana jinsa ajikinta, musamman yanzu datake sake hango tsananin soyayyarta acikin kwayar idanunsa,sai dai duk wannan bai sa ta amincewa zuciyarta ba, zata rusa soyayyar zuwa kiyaya tunda iyayen goyonta basu bukatar wata halaka atsakaninsu,, ta koma ta kwanta lamo tana sauke numfashi sama sama, har bacci barowa yasoma fixgarta.

    karfe shad’aya daidai ya shigo d’akin ya tarar daita kwance sauran kad’an ta zamo kasa, ya k’arasa da sauri ya gyarata ,yana gyara gashinta daya baje bisa fuskarta, bakinsa ya kai ya tsotse lip’s dinta yana shafo kirjinta, ta bud’e idanunta ahankali tana yatsina fuska dan baccin bai yi nisa ba, bata ma san lokacin data d’auketa batare da ta kulle d’akin ba, yace “meye abun wani yatsina fuska kmr kinga wani abun kazanta?
    lumshe ido tayi tace “bunayya i don’t like all this nonsense…girgiza mata kai yayi “you must like it , as far as bazaki fito da tarin soyayyar da kike min ba, to zamu tabbata muna rayuwar dare dake dan ko kin kulke kofar nan akwai hanyoyi dayawa da zanbi na shigo koda kuwa ta saman celling ne “ya salam ta furta tana saukowa daga saman gadon ta nufi bayi tana k’ok’arin turo kofar ,yayi saurin tura kofar yashiga “hakan ma yayi min daidai wallahi ya fixgota da karfin tsiya ya soma rabata da kayan jikinta shima yana cire nashi ,hankalinta ya tashi tasoma tutturesa suka shiga kokuwa da juna aiko ya bar cire mata kaya ya zamo pent dinta kasa yasoma k’ok’arin shigarta daga tsaye ta bud’e baki zata saki kara yayi saurin toshe mata baki da nashi bakin yana haki ,da kyar tasamu ta kwaci kanta tana fidda numfashi hawayen dake makale a idanunta suka samu nasarar gangarowa “dan girman allah ka barni na huta wallahi sam hk bai dace damu ba, bai kamata mu sakarwa iyayenmu da wannan tozarcin ba, nasan muyi kuskuren a farko, mai zai hana mu gyara kuskurenmu ta hanyar kauracewa juna “naji but ki barni ko nono na sha ya Kai hannunsa kirjinta yana lumshe ido, yana k’ok’arin kai bakinsa ta yi saurin buge masa baki “banason wulakaci wai me yasa kake yin abu kmr wani dabba ne? “
    nace banaso bana yi ko dole ne?
    ta karasa mgnr tana d’aga murya.
    “ni …ni dabba muwaddah?
    “ni kike kira da dabba?
    tayi masa banza ta fito daga cikin bayin tana huci ,shima ya biyo bayanta a harzuke yana fixgota da karfi ta fad’o saman fad’adden kirjinsa, yana kallon cikin kwayar idanunta “ki karyata abinda bakinki ya fad’a akaina, idan ba hk ba zan nuna miki aikin dabbanci yanzu “ki bani hakuri ya k’arasa mgbr yana damko nonuwanta da karfi ,ta saki mara sauti tana kamkame jikinta, take tsigar jikinta gbdy suka mike sbd zafi, muryarta na rawa tace”dan Allah kayi hakuri wallahi bazan sake ba “ki durkusa kasa ki bani hakuri, ta kasa aiwatar da hkn sbd rad’adin da brest dinta ke mata, “bazaki durkusa ba ya fad’i hk yana sake matse kan nipples?
    jikinta na rawa tayi luuuuuu zatayi kasa gbdy ya cillata saman gado da karfi yana kallonta ransa a matukar ‘bace ya nunata da yatsan hannusa ala’mun gargadi sannan ya juya cikin tashin hankali ,zumbur ta mike tana kallon brest dinta da suka tsuke guri daya ala’mun wahala “wayyohlly allah na me yasa nayi abinda nayi gashi na jawo kaina, da kyar tasamu ta d’auki zaninta ta d’aura tana laliba kan nipples dinta da take ji kmr kan zai tsinke..

    shi kuwa a adaddffe ya shiga d’akinsa ,kai tsaye bathoorom yashiga ya dinga sakarwa kansa da gangar jikinsa ruwa dan yaji sanyi tare da kashe tarin sha’awar dake cinsa..

    *******

    tun daga lokacin M. A bai sake takowa inda take ba, gabad’aya ya tattarata ya watsar daita, sha’anin gabansa kawai yake ya daina zuwa d’akinta, ko shigowa yayi yaga suna magana da ummi barin gurin yake, bangarenta itama hakan take gareta domin har ta fishi jin dadin wannan sabon salon, ai kuwa cikin kankanin lokaci bunayya yasoma damuwa ,hankalinsa yayi mugu mugun tashi gani yake shikenan wahalar shi zata tashi a banza , gbdy ya rasa yadda zai yi ya fuskanceta , dan ko ya yi k’okarin yi mata magana fuskarta kad’ai idan ya kalla sai yaji ya kasa sai fad’uwar gaba …..
    sati daya sati biyu har sun shigo sati na uku suna fushi da juna , ya damu kwarai da gaske dan tunda ya kusanceta ya d’and’ani zumar mata ya sake makance cikin mugun sonta.
    ko ina ya motsa dumin jikinta yake ji ajikinsa, wani lokacin har ji yake kamar yaje d’akinta.

    kullun daren duniya baccin wahala take cike da matsanancin sha’awarsa amman haka take cijewa tana d’aurewa tare da control din kanta ta hanyar tsarki da ruwan zafi da yin azumi domin kawar dashi aranta.

    a wani yammaci tana tsaye a kitchen tana k’ok’arin had’a musu abinci, dan tun da ta dawo daga ilori daita ake shiga kitchen ayi komai daita ,gabanta ne ya yanke ya fad’i,inda take jikinta ya dinga bata duk yadda akayi M. A ne tsaye a gurin, juyowa tayi ahankali aiko shi din ne tagani tsaye abakin kofa hannunsa daya rike da kugunsa yana kallon cikin kitchen din, a zahirin gasky zaka d’auka kitchen din yake kallo, ko km akwai abinda yake tunanin d’auka, amman sam abun ba haka bane, zuciyarsa ita yake kallo, suna had’a ido dashi tayi saurin d’auke kanta kamar bata gansa ba ,ta tazo zata wuce ta gefensa ya dawo daita cikin kitchen din shi rungume daita ajikinsa, had’e ransa yayi sosai , yana mai juyo daita suna fuskantar juna tare da zagaye ta da hannuwansa ta bayanta ya fara magana tare da d’age mata girasa daya.

    “ya dai manya mata?
    ta yatsina fuska tana jin yadda bugun zuciyoyinsu ke k’aruwa “yaya kika ji da yajin aiki ajikinki ?
    “nasan daurewa kawai kike amman nasan kina matukar bukatar auwal atare dake, wadan nan abubuwan ma sunyi kewata ko ?
    ya shafo kirjinta yana tsaida idanunsa akanta.
    “kinji jiki sosai koda ganin yanayinki ya lukuce mata hanci “miskilili kawai mai ra’ayi banza ,har yaushe zaki ajiye wannan banzar ra’ayinki naki ki yarda ki amince sai dani zaki iya rayuwa ?

    “nasan kinji jiki a duk wannan kwanaki, ya kara kunnensa a daidai saitin bakinta “ko zaki gaya min yadda kika ji da bamu had’u ba ?

    tayi masa banza ganin bata da niyyar yi masa mgn yasa ya cigaba ,”da alamu dai kina jin kunyar fad’a ne ko ?
    “amman big sister zanso ki d’aure ki fad’a min yadda kikayi missing wannan abar …..
    ya shiga romancing din jikinta joystic dinsa na harbawa ajikinta ,take tsoro ya ziyarceta tayi saurin kaucewa zata fita yayi saurin kamota ya had’eta da jikinsa fuskarsu na kallon juna, wuyanta yashiga shafawa zuwa kirjinta take jikinta ya d’auki rawa “dan allah ka…babari.. kamar zugasa tayi.
    motsin shigowa taji ana kokarin yi kitchen din amman ya hanata fita, binta mai aiki ce, tana ganinsu tayi saurin juyawa da baya tana sallati yace “no binta ki shigo kawai kiyi abinda zakiyi babu matsala, kin shigowa tayi sai dai ta jima tana mamakinsu kafin ya sake cewa wani abu Allah ya bata sa’a ta biyo bayan binta dan tasan idan batayi wani abu ba, zai iya ‘bata tsawon lokaci har ummi ta dawo gidan taci karo dasu a wannan halin “ita kuwa da me zatace mata?

    tana gama fitowa aguje sai ga ummi ta sanyo kai cikin parlour’n sukayi kicibis daita, tace “ke lafiyarki kika fito aguje haka?

    Mmn sudais

    💗💗💗💗💗💗
    MUWADDAT
    💖💖💖💖
    💗💗💗💗💗💗

    ~NA~

    *AYSHA A BAGUDO*

    ~DEDICATED TO~

    _AUNTY SALAMATU AYYUBA_
    _(UMMIN KADUNA )_

    ~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~

    warning!!!

    don’t read this novel if you know you are not married… ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk …

    WATTPAD @HAUESH

    bismillahirrahmanirrahim

    Note
    error: Content is protected !!