Search
You have no alerts.
    The Den of Novels

    ….bayan abi ya fito daga wanka ,ummi ta taimaka masa ya shirya sannan, ta dawo ta zauna gefensa tace “ina jinka hubbeey gabadaya na matsu da zance da zaka min akan suraj ” ki kwantar da hankalinki bafa wani abu ne ba ,wai muwaddat yake so ,shine nace masa ya bani lokaci zan yi magana daita , idan ta amince da zarar ta kammala karatunta sai ayi in Allah ya yarda “kai kai Amman naji dadin wannan labari sosai ,dan kuwa suraj akwai kirki ga hankali da natsuwa uwa uba yana da nasaba mai kyau , allah dai yasa ta yarda ta amince yanxu nasan nayi suruki ta k’arasa mgnr tana sake bayyana farincikinta.

    Abi yace “ameen ai bayanshi ma akwai wasu mutane, da na amince da zuwan samari bansan irin buga layin da za’a dinga min a kofar gida ba sukayi dariya ummi tace “ai farajinina ta d’auko ina budurwa ….
    “Ban da dai cika baki….”
    “babu wani cika baki wallahi , abar maganar wasa, idan muwaddat ta amince zata auri shi ,wallahi zanfi kowa farinciki “ko ne amman zan yi mata magana idan ta amince shikenan Dan bazan takurata ba ..

    Sai magana ta gaba da nake son mutautauna atsakanimu ,maganar dai ba akan kowa bace sai akan bunayya ….
    ” bunayya ya cire kunya da miskilanci da komai da kikasani ya bayyana min yana son auren muwaddat “what ummi ta furta da karfi tana duban abi “ban fahimceka ba hubbeey “abinda kika ji na fad’a shine gaskiyar lamari ,me zakice akan wannan maganar ?

    “Kai hubbeey wannan wani irin maganace to kai me kace masa lokacin dayazo maka da maganar?
    “Na dai ce masa zan duba lamarin saboda ganin kmr akwai kuruciya acikin maganarsa “sosai ma kuwa banda kuruciya ina shi ina auren muwaddat “ni dai gsky ban amince ba, saboda banason azo ayi abinda zai lalata zumuncin dake tsakani ………da haka suka bar maganar …

    misalin karfe 11:00 na dare, muwaddah na shirin kwanciya wayarta ta d’auki k’ara sauti mai dadi ta kai hannunta ta d’auki wayar ,bakuwar number ta gani babu suna da kmr bazata d’auka ba ,ta dai yi shahada ta d’auka tana kaiwa kunnenta taji ance “ki sameni a d’akina “me zan maka bunayya ka duba lokaci mana “babu ruwana da wani lokaci kizo kawai, idan ba haka ba ni nazo ,ba ta sake ce masa komai ba ta’ajiye wayar ta zari takalminta dake gefen gado ta dora yar saman rigar baccinta tasanya hijab ta lalla’bo ta fito ahankali daga d’akinta wayam babu kowa a parlour’n da alamun ummi tana d’akin abi, sadaf sadaf ta k’araso ta bud’e kofa ta fito ta maida kofar ta rufe ahankali daga can nesa ta hangi baba mai gadi zaune yana sauraron radio, bishiyoyin dake zagaye da gidan tashiga bi tana tafiya ahankali har ta isa bakin kofar d’akinsa ta kai hannu ta tura kofar da sallama tashiga .

    ahankali ya d’ago suka had’a ido cikin kayatattun kayan baccinsa da sukayi masa kyau ,aranta tace “ya rabbi karka sa soyayyar wannan bawan naka ya kasheni ,yaro kmr aljani, ya iya tsare, komai nashi a tsare yake tamkar ba yaro k’arami ba ,duk kayan daya saka sai sun amshi jikinsa sunyi masa kyau kmr don shi akayi ,ahankali ya nuna mata kusa dashi alamar ta zauna babu mutsu ta zauna kmr yadda ya nuna mata, dan kar ya ‘bata mata lokaci system din dake gabansa ya ture ya matso kusa daita yana shinshina jikinta saboda kamshin turarenta daya ziyarci hancinsa ,tayi saurin ja baya ta koma Kan kafet .

    ya tsura mata tsumammun idanunsa yana kallonta cike da matsanancin shaukinta yana girgiza mata kai ala’mun karta yi masa hk, sannan ahankali ya sauko daga kan kujera dayake ya zauna kusa daita har gwiwowinsu na had’e da juna “ya kika dawo nan?
    ” magana kawai zamuyi yayi mgnr yana zare hijab din jikinta ,ta watsa masa idanunta tana harararsa “meye haka bunayya ?
    “i don’t know ,kuma karki sake min irin wannan tmbyr ya bata amsa da hk yana sake tsura mata tsumammun idanunsa, gashin kanta daya zubo saman kafad’arta ya sunmabata yana lumshe ido “ina mutuwar sonki muwaddah …ji nake duk macen da zan aura ba zata kai komai naki ba baby,kina da hips mai kyau , kina da brest mai tsari ,komai naki yayi, kin had’a duk wani abinda cikakken nmj zai nema ga mace da…..

    “ka kirani ne dan gayamin ina da hips da brest ko me ta fad’i hk ta hanyar katse masa hanzari ?
    “shiiiiiiii ya d’aura hannu a saman bakinta yana shafa lip’s dinta “na kiraki ne saboda bana son ganin kina kula wad’an tsofafin masu tsinin ciki, wallahi bakiji yadda naji lokacin dana ganki da mai cikin can kmr tulun giya ba..
    ta kawar da kanta tana duban TV, “baby kin San yarda nake sonki kuwa ?
    “ina son kiyi tunanin akan lamarinmu dake ,tare da k’ok’arin d’aga mata riga “ki fahimceni dan Allah kiyi wani abu akai ,ki kula da lamarina wallahi banyi miki k’ankata ba,zan iya komai da kike so ya janyota jikinsa yana fad’a mata daddan kalamai masu sanyi, wanda sukayi nasarar mantar daita ,wanda take tare sosai taji dadin kalamansa duk da babu gamsashiyar amsar data bashi ,gabadaya ya kanei nayeta babu yadda ta iya haka tayi ta biye masa suka kwanta tare suna fuskantar juna, yana kissing dinta tayi saurin barin kusa dashi tare da cewa “nifa banason abinda kake min bunayya “is okay kawai yace atakaice yacigaba da abinda yake mata tana jinsa yana wasani da jikinta wani lokacin har mamakinsa take babu yadda ta iya sai dai shi kadai ke shagalinsa batare da ta tayasa ba dan ita gabadaya a tsorace take dashi ,kar wani tsautsayi ya gitta tsakaninsu ,ganin wasan dayake mata yasoma wuce ka’ida tasoma turesa “yace wallahi idan baki barni nayi yadda nake so ba anan zaki kwana ina romancing dinki ,jikinta yasoma d’aukar caji sosai ,tun tana kawaici har tasoma maida masa martani suka shiga romancing junansu, ba ita ta baro bangarensa ba sai
    Wajen karfe biyun dare bacci cike da idanunta ahankali ya rungumeta agefen jikinsa suna tafiya cikin duhu ,cikin haka mai gadi ya leko sakamakon jin sawun tafiya …
    abinda yagani ne ya bugar da zuciyarsa yayi saurin murxa idanunsa su din dai yagani manne da junansu ba wasu ba, har bunayya ya bud’e kofar bangaren ummi ,shine yasoma shiga can ya leko dakansa ya janyo hannunta suka shiga tare cikin minti biyu sai gashi ya sake fitowa ya nufi hanyar part dinsa .
    Baba mai gadi ya dad’e tsaye yana mamakin abinda ya gani addua yayi musu …

    ************

    Washegari takama weekend da misalin karfe biyu na rana bayan sun gama cin abinci abi ya kira muwaddat ,ta taso daga inda take zaune ta zauna kasa agabansa ta lankwashe kafafunta ta kamo yatsun kafarsa tana matsa masa ahankali ahankali tana dubansa domin jin abinda zai fad’a.
    “Murmushi yayi cike da jin dadi kana yace ” na gode sosai diyata Allah yayi miki albarka.

    a zahirin gaskiya duk ranar Dana aurar dake muwaddat zanyi kewa sosai ..
    Tayi murmushin “InshaAllahu abi baza kayi kewar da zata haifar maka da damuwa ba, saboda duk Wanda zan aura zai kasance a kusa daku yake ,kullun adduarta Allah yabani miji kusa daku “
    Abi yayi murmushi tare da cewa “ameen yanzu ma ai kinsamu murmushi kawai tayi tacigaba da matsa masa yatsun kafafunsa “da fari ina son muyi magana ta fahimtar juna dake akan lamarinki da bunayya ” abinda nake so dake ki saida hankalinki guri daya ki daina biyewa shirmensa saboda har yanzu bunayya yaro ne k’arami akanki ko ba haka ba ?
    Jikinta a matukar sanyaye tace “hake ne abi “

    Abi ya numfasa yacigaba da mgn ” ki maida hankali ki k’arasa karatunki ,karatunki na da matukar mahimmanci agareki dama al’umma gabadaya, domin ilimin diya mace na da matukar mahimmanci, idan kin gama karatunki ga suraj nan ya nuna alamun yana sonki da aure ..

    Tayi saurin yatsina fuska ranta a ‘bace tace “wani suraj kuma ?
    “Waye ma suraj abi ? Tayi masa tambayar tana jin yadda zuciyarta ke bugu da karfi.
    Yayi murmushi kawai sannan yace vice chairman na kamfanina mana.

    “o oh to ni..ni abi bana son shi ,me zanyi dashi mummuna dashi .
    abi yayi dariya “kai muwaddat manya ,ina ruwanki da muninsa halayye kirki ake bukata ba kyau ba, tayi murmushin “kawai abi ni bana sonshi gsky ,shikenan sai ki auri Umar kenan .
    Ta zaro ido “wani Umar kuma ?
    ” dan makocina mana shima yana magun sonki har mahaifinsa yayi min magana “kai abi shima bana sonshi wallahi ,ya fiyye surutu dayawa bazan iya auren mai yawan magana ba “to shikenan sai ki auri nasir Dan abokina tunda naga shima yaron yana sonki “haba abi nasir din da mukayi karatu tare yamaza’a yi na auresa ,meye bambacinsa da bunayya da kace shirme yake sbd yace yana sona?

    ,”to to.. yanxu nagano bakin zaren kice kina son bunayya kenan ?
    ” saboda nasan shi ai ya had’a duka abubuwan da baki so ko?
    Tayi murmushin “kai abi idan lokacin yayi zan zabo ma suruki kyakyawa mai hankali ,kuma mai wadataccen ilimi sannan Miskili dan ni banason nmj mai yawan magana nafi son shiru shiru cikin murmushi abi yace “ai duk wannan abubuwan da kika lisafin na bunayya ne sak kyakkawa miskili shiru shiru mara son mgn,,

    tayi murmushi tana rufe idanunta” Allah abi ba hk bane “to shikenan Allah ya nuna mana lokaci da zarar kin kare karatu sai aure, saboda ina bukatar ganina da jikokina sukayi dariya gabadaya abi yace “kinga yanzu wannan zangon idan kun koma makaranta zaki kare karatunki ,kiyi kokari kafin lokacin ki samomin suruki, miskili kyakyawa shiru shiru na aura masa ke na huta suka sake kwashewa da wata dariya ….

    suna cikin dariya bunayya ya d’aga labule yashigo parlour’n had’e da sallama yana gama shigowa parlour’n yace “hirar me akeyi haka ne ake kyalkyalewa da dariya ?
    “nima gani nazo ayi dani, agaya dariyar me ake?

    Abi yace “ina bata zabi ne cikin masu bugamana sammaci a gida ” “haba abi meyasa kake irin haka ne ,byn kasan komai akaina?
    cikin dry abi yace “o ni ishaq bunayya yaushe ka dawo haka ne ?

    “To ni me nayi ?
    ya fad’i hk yana take wa muwaddat kafa tare da sakar mata wani laulausar murmushi sharesa tayi saboda suna gaban abi ,ahankali ya rusuna da kwayar idanunsa mai nuna alamun tsokana yace “ta Alhaji nuhu kenan dama ni hakura nayi kawai ki karata da tsofafinki masu shegen muni ,dan ma kin samu yaro irina mai wankeken Jini yace zai aureki kikewa mutane salo gaki gasu alhj nuhu ..

    “Dan Girman Allah ka rabani da zance mutumin nan yana ‘bata min rai wallahi zan iya daina fita saboda shi ,”da kin kyauta min kuwa, ya fad’a hk da karyayye sauti mai nuna laushi ,ya sake russunar da kwayar idanunsa cikin nata ,suka lumshe atare sakamakon azababbiyar soysyyar da Allah yasanyawa zukatansu tun basu San me hakan yake nufi ba ..

    Byn sun kammala abi ya Mike bunayya ya rufa masa baya zuwa bankony, suka zauna bisa irin sakakkun kujeru nan na gargajiya da’ake sakawa Wanda mafi akasari anfi samunsa a irin gidajen manya masu hannu da shuni..

    Ganin haka yasa muwaddat ta nufi kitchen ta d’auko tire ta bud’e fridge ta d’auko ruwa da tattaciyar inibi kasancewar shi abi yafi so, ta nufo inda suke ta ajiye tayi gaba ,bunayya ya janyo jug din ya cikawa abi cup da ruwan inibi ya mikawa abi wannan ne kawai lemun da abi yafi so tun tasowarsa har bisa ga yanxu domin yana k’ara masa kuzari da mazantaka da wuya suyi rashinsa acikin gidan, kafin yakare an kawo wani ,abi ya amsa yana yasoma sha yana kallon M. A yana murmushi domin yasan akwai magana abakinsa sai da M. A ya bari yagama sha sannan yace “abi ina son mu sake yin magana ta karshe da kai akan baby”uhmmm ina jinka fatan ka hakura ne kasoma neman admision na komawa karo karatu?
    “yanxu hk admission Dina na daf da fitowa daga jamiar Dana nema ,but nafi bukatar muwaddat arayuwata akan komai “abi ka daina ganin kankatata wallahi ko mata hud’u ka aura min zan iya rayuwa dasu ballanatana muwaddat da ban ta’ba jin wai yaya ce gare ni ba …

    Tunda yasoma magana abi yayi shiru yana nazarin maganarsa Anya ba hakura zaiyi ba kuwa Amman kuma ai mahaifiyarsa tace batason auren zumuncin , bugu da k’ari ina bunayya ina muwaddat?

    A cewar ummi tayi masa girma kar azo a cutar daita daga baya azo ana danasani M.A ya numfasa yace “abi babu irin macen dake duniya nan da zata iya fin karfin nmj matukar ba lusari bane ,abi yayi murmushi yana dubansa ido cikin ido Amman ya kasa magana saboda alamarin M. A na neman fin karfinsa..
    “shikenan zan sake tuntubar umminka “Dan Allah abi kashowo min kanta kaji ya k’arasa mgnr cike da shagwa’ba.

    “InshaAllahu zanyi iya kokarina, da wannan suka kawo karshen hirar tasu Wanda basu sani ba duk acikin kunne ummi sukayiwa koda abi ya sake tuntubarta da zance sharewa ummi tayi, tashiga wata tsabgar da hidimomin gabanta tare da bawa abi kulawa ganin take zance M. A shirme ne ,ta yaya za’a yi d’an 22 yres yayi aure?

    *********
    tana kwance a d’akinta taji motsi ana son shigowa d’akinta, zumbur ta Mike jikinta na rawa ta sauko daga Kan gadon tasoma lalu’ben makunnin wutan d’akin kafin ta kunna har ya karaso gareta ya rungumeta ajikinsa “ta bud’e bakinta zata kurma ihu yayi saurin rufe mata baki “baby ni ne fa “ta sauke naunayen ajiyar zuciya “na kasa bacci ne gashi na kira layinki yaki Shiga”dan Allah baby ki fito ki nunawa ummi kema kina sona mana , kuma ki zaki aureni ,ki nuna mata muna tsananin son juna ni dake, nasan zata fi fahimtarki akaina, dan nasan muddin taji komai daga bakinki zata yarda.

    “wai dan Allah wa yace maka yana sonka ?
    ni dai asanina ban ta’ba bud’e bakina nace ina sonka ba, kai ne dai ke shirmenka, kai ko ina sonka misali bazan iya furtawa ummi ina sonka ba, dana furta haka gara .. hk nan tayi shiru ta kasa k’arasa mgnrta.

    “meyesa kike yi shiru?

    “ki karasa maganarki mana, ba adduar mutuwa zakiyiwa kanki ba akan karya ba?

    “kina sona muwaddah ,nasani kina sona so kuwa mai girma amman na rasa dalilin da yasa kike nuna kmr baki sona, sannan kike nunawa ummi babu komai atsakaninmu alhali akwai .
    “me yasa muwaddah?
    ya k’arasa mgnr yana shafa mata sansar jiki.

    “bunayya ka daina plz””kema ki daina abinda kike min ,ki daina boyewa ummi komai har dayasa take ganin rashin dacewarmu…..

    numfasa tayi cikin sarkewar murya tace
    “Ummi na gani rashin dacewar aurenmu da kai, kmr yadda ni kaina nake hange ,bunyya kai kani nane …ahalin yanzu ma so nake nayi maka iyaka da komai nawa ..lips dinta ya kamo yasoma tsotsa har ya bud’e bakinta ya zuba mata harshensa cikin yana sarrafa harshenta har tsayuwa tasoma neman gagararsu dan duk jikinsu rawa yake zubewa sukayi akan gado “baby idan kika bada mugudumuwar tayewa zukatanmu abinda suke muradi komai zai iya faruwa …..

    wani irin sakonni na musamman yake aika mata , masu wuyar misaltuwa, ta yadda take jin duk duniya idan ba M. A bazata iya rayuwa da kowa wani d’a namiji ba, yaron ya lakanci sirrin sarrafa mace takowani bangare , duk inda ya kai hannunsa ajikinta sai taji wani irin zirrrrrr gashin jikinta su mike komai ya nemi tsaya mata, kmr yadda take jinta a yanzu ajikinsa..
    a d’akinta ma kusan raba dare sukayi yana murzata da romancing din jikinta kafin daga baya ya baro d’akin yana layi tmkr wani mashayi gbdy yanayin idanunsa sun sauya haka ya wuce ya koma bangarensa ya zube kan kujera..

    ********
    muwaddat ta matsawa ummi akan tafiyarta Wanda Sam auwal bai sani ba dan tun dayaji ummi tayi shiru ya d’auka ta bar zance ne, gbdy M. A ya kasa boye abinda ke cikin ransa ,ya matsa muwaddah sosai gaban kowa mata
    yake nuna tsananin sonta ,
    Wannan dalilin yasa Ummi ta soma shirye shiryen
    tafiyar muwaddat gurin iyayenta ta k’arasa hutunta acan ,domin har takira ta sheidamusu…

    Download more from https://novels.com.ng/
    💗💗💗💗💗💗
    MUWADDAT
    💖💖💖💖
    💗💗💗💗💗💗

    ~NA~

    *AYSHA A BAGUDO*

    ~DEDICATED TO~

    _AUNTY SALAMATU AYYUBA_
    _(UMMIN KADUNA )_

    ~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~

    alhamdullahi am back again.

    warning!!!

    don’t read this novel if you know you are not married… ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ……

    WATTPAD @HAUESH

    bismillahirrahmanirrahim

    Note
    error: Content is protected !!