Muwaddat – Chapter Thirty-one
by Aysha A Bagudo..Hannu ummi ta kai jikin handle din kofar d’akin domin bud’ewa ,taji kofar a rufe gam ,dan haka tashinga buga kofar da karfin gaske cikin tsananin tashin hankali tana Kiran sunanta” muwaddat! Muwaddat!!
Muwaddat dake kwance a saman fad’ad’den kirjin bunayya tana baccin gajiyar sex din da sukayi , ta zabura tai wani irin hantsilowa daga kan gadon cikin tsananin tashin hankali tana dafe kirjinta da duka hannuwanta tare da furta kalmar” Inna lillahi wa Inna ilaihi raji’un “yau mun shiga uku..ummi ta dawo….”
Wani irin shu’umin kallo bunayya ya bita dashi kana yace “mun shiga uku ,ko kin shiga uku?
Murayarta na rawa tace ” duka mun shiga daga ni har kai wallahi …irin abinda nake gudu kenan amman ….
“wata uwar
Harara ya zabga Mata Wanda yasa take ta had’iye abinda take son furtawa , k’ok’arin d’aukar wondansa yayi ya saka hankalinsa a kwance , ya kai hannunsa ya janyo farar rigarsa dake yashe kasa ya rataya a wuyansa ” madam please open the door for me….”
“What ta furta a kid’eme tana girgiza masa kai?
“dan girman Allah karka min haka bunayya, ba..banason ummi ta ganmu tare ……” ka rufa mana asiri bunayya ,ta kamo a hannuwansa cikin rud’ewa da matsanancin tashin hankali ,jikinta na sake d’aukar rawa sakamako sake Kira sunanta da ummi tai “muwaddat zo ki bud’e min kofar ,ko jikin ne yayi tsanani ?
Bata amsa illa jikinta daya kama rawa tmkr mazari “zo ..zo muje ka fita ta window tayi hanyar window d’akin dashi ….
Da sauri ya fixge hannuwansa dake cikin nata yana nuna kirjinsa da yatsan hannunsa ” ni ne zan fita ta window ko wa?
tayi saurin d’aga masa kai al’amun “eh”
“Dan Allah ka rufin mana asiri ni da kai ,ban ta’ba sanin haka tashin hankali irin wannan yake ba sai yau ,kwata kwata na manta cewar yau ummi zata dawo ……. ta k’arasa mgn hawaye na gangarowa bisa kuncinta.
“ka rufa min asiri bunayya ,”ka taimaki rayuwata ka rufa min asiri bunayya!!tana mgnr tana kuka tana jujjuya Masa hannuwanta tmkr wata k’aramar yarinya , bakinta na rawa tana k’ok’arin kai gwiwowinta kasa ..
ya kai hannunsa ya kamota jikinsa zai rungumeta, ta yi saurin gocewa tana kuka “to yanzu me kike son nayi ,ni dai gsky bazan iya fita ta window ba Allah ya sani , Koda kuwa hkn bashi da wata illa ,bare Yana da ?
“Yanzu haka kina sake
‘ bata lokaci ne ,har sai kinsa ummin ta fahimci wani abu, ki bud’e kofar kawai ta ganmu ,ba sai na fad’a Mata cewar Abi ne yace na taimaka na duba lafiyar ki ba…..
“ni..ni..dai a’a ,ummi nada saurin fahimta abu, hanyar bayi ta nufa dashi tana kuka “muje bathroom dan Allah karka a’a .. suna shiga suka tsaya cirko cirko suna duban juna ,shi kam bunayya ko dar bai ji ajikinsa ba ,asalima tsumammun idanunsa ya tsura mata yana k’ok’arin rungumeta a ajikinsa, “muwaddat ki natsu plz duk kin wani rud’e ,ki samo mana mafuta , ummi fa zata iya shigowa nan is better ta ganni a bedroom dinki akan nan ….
ba tace dashi komai ba, illa hawaye data cigaba da zubarwa tana k’ok’arin barin jikinsa kafin kace me jikinta ya sake d’aukar zafi ,hankalinta a matukar tashe ta fito daga cikin bayin tana kulle kofar tare da Murd’a key ta zare , jikin na rawa ta shiga gyara gadon dan gabad’aya ya hargitse a wasaninsu , ta janyo doguwar rigarta ta Sanya , ta nufi kofar d’akinta wanda zuwa lokacin har ummi ta juya da niyyar zagayowa ta dubata ta window ,tana gama bud’e kofar ummi ta juyo da wani irin sauri …
Lumshe idanuwanta tai tana saisaita natsuwarra kana ta juya ahankali tana dafe kanta da take jin yana Sara Mata tmkr zai cire tsabar tashin hankali ,fad’awa tai kan gado tana fidda numfashi sama sama ta sake sanyawa jikinka natsuwa .
Ummin ta k’araso da sauri zuwa inda take kwance ,ta tsura mata ido tana kare mata kallo, saboda doguwar ramar data ga tayi, ahankali idanunta ya sauka akan kirjinta gabanta yayi wani irin mugu mugun fadawa kafin daga bisani ya shiga dokawa , kirjinta taga yayi wani irin mahaukacin cikowa , yayi mata hake hake ,numfashinta na sauka ahankali ,girgiza kai tashigayi tana kawar da abinda taji ya tsarga Mata acikin zuciyarta “a taanake tashiga kallon d’akin still zuciyarta na dokawa Wanda ta rasa abinda yasa hk hk Nan take jin tsinkewar zuciyar …
Jikinta a sanyaye ta samu guri a gefen katifa ta zauna ta d’aga kan muwaddat ta meida kan cinyarta, taji zafin da jikinta yayi ,ya ratsata ,ta dafa goshinta tana kiran sunanta ahankali “muwaddat dina…… …Sannu “
“shi yasa hankali yaki kwamciya a duk wuni yau ,ashe baby nah bata da lafiya”
muwaddat ta bud’e idanunta da kyar tana duban ummi sannan ta kirkiro murmushin dole tana mikewa da kyar ,ummi tace “kiyi kwanciyarki ma ,ina da ina ke miki ciwo?
“ko kanki ke ciwo ta fad’i hakan, saboda tasan tana da yawon ciwon kai, muwaddat dake atsorace ta rasa mai zatace Mata , kawai ta d’aga mata, saboda ita alokacin babu abinda ke damunta sai tsananin tsoron dake tattare daita .
jikin ummi na rawa tace “okay bari naje na kawo miki magani ki Sha ,wannan zafin jikin naki ya wuce
kaida, ta ajiye kanta akan pillow ta nufi kofar fita cikin sauri ,kai tsaye ummi hanyar d’akinta ta nufa .
cikin wani sauri muwaddat ta zabura ta mike, jikinta na rawa ta bud’e kofar bayi ta janyo hannusa ,suka fito tare dashi tana rokonsa ya fita kafin ummin ta dawo amman kememe bunayya yace “bai zuwa koina , aiko ta d’aura duka hannuwanta bisa kanta ta rushe da wani irin kuka mai ta’ba zuciya ….
Naunayen ajiyar zuciya ya sauke da karfin gaske yace “Kinga fa wannan shirmen da kike yi Allah shin zai saka ummi ta fahimci wani abu ,ki natsu ki kwantar da hankali …ta d’ago da sauri tana kallonsa da idanuwanta da suka gama canza kala tsabar tashin hankali..
Ummi kuwa nashiga d’akinta ta nufi dorowarta dake ajiye magunguna ta d’auko mganin zazzabi da Maleria ta dawo d’akin muwaddat cikin sauri .. turus tayi tana binsu da wani irin kallo mai cike da tambayoyi iri iri .
Muryarsa a kasalance yace” ummi sannun da zuwa,”yauwa Daman kana cikin gidan ne ko yanzu ka shigo ?
Bayan keyarsa ya tsutsa Yana duban muwaddat dake k’ok’arin runtse idanuwanta,kana ta rufe fuskarta da hannuwanta yace “yanzu nashigo “
“Okay to d’an bamu guri zanyiwa baby allura ..lumshe idanunsa yayi yana shafa sumar kansa ,sannan ya soma k’ok’arin ficewa daga d’akin,magani ummi ta’bata had’e da yi mata allura still zuciyarta na cikin taskon Dan har lokacin ummi Bata daina jin fad’awar gaba ba, kwantar daita tayi ,tana sake jero Mata sannu ,kusan minti goma ummi na tare da ita kafin daga bisani ta fito ta sake nufar dakinta .
Ummi na fita daga d’akin ta mike zaune tana d’aga hannuwanta duka sama ta shiga yiwa Allah godiya ,daya rufa Mata asiri ,aranta tayi alkwarin babu ita babu bunayya har karshen ratuwarta, ita dashi sai dai kallon kallo bazata sake barin ya kusanci inda take ba ,tunda yafi kaunar ganinta cikin tashin hankali ,kafin wani lokaci zazzabi jikinta ya sauka, ta dawo normal sai dai yanayin jikinta da take jin shi wani iri kmr banata ba komai a sanyaye take yinsa gashi bata jin dadi bakinta komai taci kmr zata amayar …
***********
da daddare yaya al’ameen ya kirata sai da ya soma had’ata da ‘yan’uwanta suka gaisa sannan suka shiga hira , wanda duk hirar shine ke yinsa amman ita daga uhm sai uhmm, ba wani abu yake fad’a mata mai Dadi ba ,illa sake jadadda mata yadda tayi tasiri arayuwarsa, jinsa kawai take saboda gabad’aya zantuttusa sun isheta ,koma tace haushi suke bata ,km amatsayin shime ta d’aukesu, tana zaune ummi tashigo parlour’n cikin shiga ta alfarma duk yadda ta d’an manyata hakan baya hanata yiwa mai gidan kwaliyya ,bare anyi kwana biyu ba a had’u ba ta fad’i hakan a zuciyarta , tana gani shigowar ummi ta katse kiran,tana duban ummi .
bayan ummi ta samu guri ta zauna ,ta d’an dubi muwaddat, “ke da waye a waya?
“yaya al’ameen ne ta fad’a mata atakaice, ummi ta kai hannu ta amshi wayar tana dubawa sunansa ta gani sannan tashiga bincikar wayar babu komai na aibu aciki dan haka ta mika mata wayar .
“ya jikinki naki yanzu hope you are feeling better ?
ta d’aga mata kai ahankali ,sannan tashiga janta da hira tana
bata labarin yadda bikin minna ya kasance”baby muwaddat idan kikaga yadda binki fadila ya k’awatu abun sai ya burgeki , sai naji ina ma bikinki ake yi ,amarya da ango sun sha kyau har sun gaji , kema dai zuwa yanzu yakamata musan mai kike ciki da al’ameen, yaron nan na da kirki da hankali matuka ,uwa uba yana da natsuwa sannan ya had’a Master’s dinsa zaku dace da juna, dan irin miijn da nake miki fatan samu kenan arayuwarki ,wanda nasan kema shine irin zabinki dogon namji kyawawa mai haiba ko ba hk ba?
muwaddat ta had’e rai sosai tana turo baki, ummi ta cigaba “amman ke sai naga kmr kina basarwa a duk sanda aka yi miki maganarsa,ke kowa yazo kice bai yi miki ba gashi wannan shekarar zaki kare karatunki, zan so ki saida miji , da zarar kin gama karatunki musha biki “gaskiya ina sonki da al’ameen sosai sai dai bazan matsa miki ba, idan kinji baki sonshi shikenan sai a bashi hakuri shima kmr sauran …
muwaddat tayi shiru kawai tana sauraron ummi har tagama maganarta.
ummi ta du’beta sosai tana nazarinta kafin daga baya tace “kinyi shiru shima bazaki auresa ba ko?
kin fi son kiyita ganina ina yawon zuwa bikin mutane, ni kar azo nawa?
muwaddat ta girgiza mata kai kawai ala’mun a’a amman a cikin xuciyarta cewa tai lokacin da nake son aure ba’a min ba ,sai yanzu za’a dameni to ni banason Yaya al’ameen …..
Kmr ummi tasan abinda ke zuciyarta tace “nifa bazan Miki auren dole ba sai Wanda kike so zan baki ,idan baki son shi abar zancesa kawai ,amman idan kin amince kin yarda da auri al’ameen nasan kowa zai ji dadin wannan had’in.
a kasan zuciyarta kuwa cewa tayi “ni auwal fa nake so ummi bawani Yaya al’ameen ba …,da zaki aura min shi da kin gama min komai ,da na samun duk wani jin dadi duniya ,”auwal shine cikar burina da kwanciyar hankalina, duk wani wanda zaki so na aura ,bazai ta’ba kai min kmr auwal ba……., banason yaya al’ameen din nan wallahi..amman ummi kina neman takura rayuwarmu ..
“tunanin me kikeyi mueaddat kinyi shiru kina jina ?
ahankali ta bud’e bakinta tace “babu komai ummi, tunda kin amince dashi, kin yarda na auresa ,naji na amince zan auresa kawai amman ina son ki min alfamar d’aya ummi?
ummi ta fad’ad’a murmushinta tana murna saboda jin dadi tace “wacce irin alfarma ce wannan mamana?
“ki fad’a min shi, ni kuma nayi miki alkwarin zan yi miki shi muddin bai fi karfina ba, idan bani dashi zan nemoshi matukar akwai shi acikin duniyar nan..
muwaddat ta numfasa ta runtse idanunta saboda d’acin abinda zata fad’a sannan tace ” duk abinda za’a yi na aurena da yaya al’ameen har zuwa lokacin da komai za’a kankama , inason ayi shi a boye cikin sirri ummi…
“ta yaya kike tunanin za’a yi maganar aure cikin sirri ?” waye bakyason yasan zakiyi aure?
muwaddat tayi shiru taki magana har sai da ummi ta sake maimaitawa, sannan tace”auwal …..
“ummi banason bunayya ya sani saboda banason yashiga damuwa “bakyason yasani saboda bakyason yashiga damuwa ?
ummi ta sake maimaitawa tana dubanta .
“bakyason yasani ko kema kina son kaninki kmr yadda yake naci ..?
har zatace eh sai kuma tayi saurin girgiza mata kai ,”banason shi ummi amman kuma bazan so na gansa cikin damuwa ba ,ta k’arasa mgnr hawaye na ciccikowa a kwarnin idanunta “ummi tsakanina da Allah banason yaya al’ameen amman tunda kin yarda da natsuwa da nagartarshi wallahi na amincewa zan aurensa …
,nasan zan so shi daga baya….amman a halin yanzu gsky banason shi…
ummi tayi saurin kamo hannuta tace “anya kuwa yarinyar nan lafiyarki kalau?
“Anya kuwa muwaddat baki da aljannu kowa kice baki so ..?
” tun tasowarki kike samun masoya amman kowa yazo sai kin kawo aibunsa”
“nifa bani da komai ummi kawai dai banasonsu ne ta k’arasa mgnr hawayen da take k’ok’arin makalewa suka samu nasarar zubowa..
“ummi tace ashsha abun har da kuka?
” to abar zance al’ameen din kawai tunda shima baki son shi, ta d’ago kanta tana duban ummi “a’a ummi ni nace na amince wallahi zan auresa, kuma zanso shi saboda shima bashi da makusar da zan kisa.. ..
“to shikenan kukan ya isa haka Allah yayi miki albarka zan fad’awa abi sai ayi masa magana ya turo magabatansa .
“zance bunayya kuma ki ajiyeshi a gefe ,banason ki damu kanki saboda shi, shiyasa nake Allah Allah ya koma ,kuma nasan kafin ya dawo anyi komai angama, muwaddat bunayya ba sa’an aurenki bane, koda kina sonshi bazan bari ki auri kaninki ba azo Yana baki ciwon kai , bare baki sonshi , idan kuma kinsa kema kina sonshi ne sai ki fad’a min?
Jikinta na rawa ta girgiza mata kai , tana jin yadda bugun zuciyarta ke tsananta, ina ma zata iya fitowa ta fad’a wa ummi wallahi da tayi, domin babu wanda ya dace daita sai d’anta Muhammed auwal …
sun rabu da ummi tana cikin damuwa mara misaltuwa, gabad’aya komai ya tsaya mata ta dinga jin kmr ana k’ok’arin rabata da rayuwarta ne ,amman haka ta dinga d’aurewa saboda kar ummi ta fahimci maganar ce ta haifar mata da damuwa …
Tunda asirinsu yaso tunowa muwadda ta kiyayi kanta dashi ta daina sakar Masa fuska bugu da Kari Kuma zance al’ameen da kullun ummi take damunta dashi ,yasa take sake nisanta kanta dashi.
abu fa kamar wasa zazzabi dare ya saka muwaddat gaba kullun daren da zazzabi take kwana, ga amai kmr zata amayar da hanjin cikinta ,
yau dai bunayya ya kawo mata ziyara sbd ya kasa hakuri , yanayin jikinta yayi matukar firgitashi ,har ya mike zai koma part dinsa ya d’auko kayan aikinsa Dan ya dubata, sai kuma ya kasa barinta ya koma ya kwanta a bayanta ya zagaye kugunta da dukka hannunwansa da zumar washegari zai dubata special ya gano takaimai mai matsalarta
**********
washegari bayan ya tabbatar da ummi tana gurin duba percent dinta, ya had’a ruwan allurar da zai yi mata ya nufi makarantasu, ya kirata a waya tun daga nesa ya hangota tana taku
anatse tana yauki kamar batason taka kasa abinda ke mugun burgeshi daita kenan yanga da shagwa’ba, gashi tattara komai da duk wani cikaken lafiyayyen nmj ke so ajikin mace, tana sanye cikin riga da siket sai abayar data d’aura akansu da mayafin abayar data lullu’be kanta, amman hkn bai hana koina ajikinta motsawa ba, idan tana tafiya dole duk wani lafiyayen namji ya ganta ya kyasa, had’e da Mata kallon na musamman , idan kaga yadda take taka kasa kuwa zaka d’auka da ganga take juya jikinta amman kwata kwata ita kanta batasan ma tanayi ba.
tayi matukar yi masa kyau yana kallon mutanen data gifta sun kasa d’auke idanunsu akanta saboda amsa sunanta na cikakkiyar mace, tana rike da wasu takardu sai wata jaka data rataya a kafad’arta, dayan hanunta kuma waya ce mai dan karen tsaida ahankali ta k’araso jikin motarsa wanda shi tuni kishi yasa shi runtsen idanunsa, ahankali yake jin yadda yanayinsa ke sauyawa akanta, bai bud’esu ba sai dayaji tana kwankwasa glas din motar ,sannan ya bud’e idanunsa da kyar ya bud’e mata murfin matar tashigo ta zauna ,ya kai hannunsa ya ta’ba jikinta yaji babu zafi kmr daren jiya, ya sauke sanyayyen ajiyar zuciya “kinci abinci ne?
ta girgiza masa kai kawai “yanzu yaza’ayi Kennan magani zanbaki ?
” kabani kawai tayi mgnr atakaice” bazai yiwu nayi na baki ci komai ba ” yasoma k’ok’arin tada motar, ba tace masa komai ba ,har suka bar harabar makarantar wani had’ad’den gidan abinci ya kaita yace “fito muje kici abinci “kaje kawai ka siyo ka kawo min nan idan nashiga bazan iya ci ba …
“yayi shiru kamar zaiyi magana sai kuma ya share yashiga ko cikakken minti goma bai yi ba ya fito hannunsa rike da farar leda ya bud’e motar ya shiga ya bud’e farar ledar abinci , ya fito da roba dake d’auke da jallof da fridrice a had’e da nama kaza, da salad da gabeje tana ganin abincin miyonta ya tsinke jikinta har rawa yake ta amsa tayi gefe da sallad din tasoma ci hannu baka hannu kwarya abun har yaso bashi mamaki, yayi shiru kawai yana kallonta taci sosai ya bud’e kwalin hollandia ya mika mata ta amsa tasha har da ruwan
batare da ‘bata lokaci ba ya kamo hannuta ” me zaka min ta fad’a tana yatsina fuska, kasan fa ni banason wannan abar magani kace zakabani na sha ….
yayi kasa da muryarsa sosai yace “kiyi hkr nayi miki allura nan saboda yawon zazzabin da kikeyi ya dameni , nasan halinki bazaki ta’bawa fad’awa ummi ba ,kinga ita kuma bazata san halin da kike ciki da daddare ba, sai ni yayi mgnr yana narke mata ajiki had’e da buso Mata iskar bakinsa….
ya cigaba da magana a raunane saboda yasan ba magana zatayi ba
“idan na tafi na barki cikin wannan halin, hankalina bazai kwanta ba baby “ko kin fi son na tafi cikin tashin hankali ?
ta girma masa kai” okay to ki bari nayi miki allura har gwaji na musamman nake son nai Miki amman nasan bazaki bari ba , ta runtse idanunta gam dan kar taga lokacin da zai mata allurar, ahankali ya tsaita jijiyar hannunta ya tsira mata allura har guda biyu sannan ya ja motar ganin ba hanyar makaranta ya d’auka tace ” ina km zaka kaini ?
“S. T hospital…
“No ka maidani makaranta kawai .. babu yadda yadda yadda iya haka ya maudaita, tsukayi sallama , ya tafi , byn ya gama kissing dinta , duk yadda taso ta gujewa bunayya hk ya gagara tana ji tana gani ya sake dawo daita ruwa tsundun ?
ana gobe jirginsa zai d’aga suna kwance cikin bargo suna manne da juna, wanda a duk sanda suka kasance , haka suke d’auka kansu tamkar su din ma’aurata ne, ta kan mance komai da kowa har ma da matsayinsa garesa , bunayya yashige jikinta sosai yana magana kasa kasa “dan Allah muwaddat kada ki rabu dani ina sonki ki rikeni amana idan kika rabu dani mutuwa zanyi, dan bazan juri zama acikin duniyar nan ba babu ke, kada ki juya min baya, kada ki kula kowa…
ki jirani naje na k’arasa karatuna shekara biyu ne kawai nasan lokacin su ummi zasu aura min ke ,karki aure kowa , karki saurari wancan wawan da.. d’ayan hannuta tasa ta toshe masa baki ,shi kuma yashiga romacing dinta daman kuma babu kaya ajikinsu haka sukayita rud’a juna har dai ya biya bukatarsa daita. ….
****
daren ranar da bunayya zai bar kasar kuwa, muwaddat ji tayi tamkar karsu rabu da juna , suna makale da juna a d’akinta sai wani ririta juna suke,yayinda bunayya ke d’aukar mata alkawarurruka iri iri amman ita ko sau d’aya batayi kuskuren d’aukar masa alkawari ba saboda tasan koda tayi hakan ba cika masa zatayi ba .
tuna wannan dalilin yasa hawaye ya cicciko acikin kwarnin idanuta , har yasoma gangarowa bisa kuncinta, dumin saukar hawayen yaji a chest din’sa ,yasa shi d’ago fuskarta, amman still baya ganin komai saboda hasken da bai gama gauraye d’akin ba, dan hk yashiga lalu’ben makunnin wutar d’akin ya kunna, ya tsura mata tsumammun idanunsa yana kallonta cike da matsanancin so…
bai yi mamakin ganin yadda take zubar da hawayenta ba, saboda yasan shakuwarsu ta zarta haka, Nan take bunayya yashiga goge mata hawayen yace “ki daina kuka nan, banason kina min hasarar hawayenki, duka abun bana kuka bane ai “zan “dawo gareki nan bada jimawa ba …
“ni dai ki rikeni amana bazan gaji da furta miki wannan kalmar ba, kece karfin gwiwana muwaddat ,nasan idan kika tsaya min, duk ta ummi mai sauki ne, sannan muddin kika fito kika sanarwa ummi cewar kina sona nasan zata yarda ta amince ta barmu mu auri juna tunda tana son farincikinki..
wasu sabbin hawaye ne suka sake ziraro mata saboda tasan har abada bazata iya ba…..
“bazata iya fuskantarwa ummi wannan zance ba, duk da yadda take matsanacin kaunarsa ta gwamaci ta dangwama a haka matukar sai ta bud’e bakinta ta furtawa ummi cewar shi take so,tana makale dashi ajikinta suna faranta ran juna da tsuma zuciyoyinsu da salon soyayyarasu ,sai kusan asuba suka rabu da juna.
washegari da safe da zazzabi dukansu suka tashi ,sai dai nashi bai nuna ba ,sai daya gama shirinsa cikin wasu hadd’aun kananan kaya wad’anda suka amshi jikinsa, sai kamshi daddan turarensa yake xubawa ,kyawawan idanunsa wanda suka wadatu da gashin kamar yadda girarsa take suka sake fito da ainihin kyawun halittar da allah yayi masa ,agogonsa na rolex ya d’auko ya d’aura a tsintsiyar hannunsa ya gyara sumar kanshi da yake mugun kashewa kudi ,ya tsaya yana karewa d’akin nasa kallo ko baiyi mantuwa ba …
koda ya fito shad’aya daidai ya nufi part din iyayensa bakinsa d’auke da sallama yashiga, suna zaune a parlour’n su duka har muwaddat wace ko kallon inda yake batayi ba ,shi kuwa tunda ya shigo idanunsa akanta suke, ahankali ta sauke boyayyiyar ajiyar zuciya amman ta kasa d’ago kanta ta kalleshi.
ahankali ya dinga aika mata da wani sihitaccen kallo na gefen idanu, sai daya gama kare mata kallo tsab sannan ya maida kansa gurin iyayensa yana masu sallama .
jikinta a matukar sanyaye ta yunkura zata tashi ,ya ji tamkar ya dakatar daita ya cigaba da kallonta saboda baya gajiya da kallonta zai iya bata tsawon lokaci akanta , duk wani jin kai tattare da miskilancinsa baya tasiri akanta, ita din daban take acikin duniyarsa ,sannan kadara ce mai tsaida wanda bai san yadda zai misalta tsadarta ba, agurinsa, a sukwane ya bita da kallon so har sai da ta kusan ‘bacewa ganinsa .
sautin muryar abi ne yayi saurin dawowa dashi cikin hankalinsa, ya lumshe tsumammun idanunshi yana kallonsu gabad’aya , abi yasoma mgn cikin harshensa mai taushi wanda ke nuni da nasiha “bunayya…..
” na baka amanar kanka da rayuwarka, kasan kai kad’ai nake da ,duk duniya banida wani gudan jini sama da kai wannan kasar da zaka babu mu kaji tsoron allah akan duk abinda kazayi ,sannan abu mafi mahimmanci ibada … ..
ya k’arasawa mahaifinsa nasihar daya saba yi masa a duk sanda zai bar kasar.
daga ummi har abi dariya suka kwashe dashi sosai ,ummi tace “shiryayye wato ba zaka barsa ya fad’a ba ko?
“to ummi idan dai ni din ba kwalkwaluwar kifi gareni ba ,yaci ace na haddace wannan nasihar ta abi, sosai sukayi masa fad’a da nasiha daga karshe abi yace “burinka ya kusan cika domin kana hada Master’s dinka the nest thing aure zan maka “
ya matso da sauri kusa da abi dan bai son ummi taji ,yayiwa abi rad’a acikin kunne.
ummi tace “ka gama fad’a masa abinda zaka fad’a
nasan ina zaune zanji daga baya ,dan hk mai zai dameni.
murmushi bunayya yayi yace “ai ba wani abu nace masa ba, cewa nayi idan na had’a Master’s dina zai aura min muwaddat?
wannan ne kuma ba’a Isa ba ,yaro karyarka tasha karya muwaddat tayi maka girma…….
ya shagwa’be fuska “kai ummi ni wallahi bata wani min girma ba dan ko a yanxu kuka bani ita shikenan na samu mai debe min kewa ,amman tun da kun hanani a sauka lafiya nima banaso yanxu “kar ka sota mana mai diyata zatayi da kai k’aramin yaro da kai ..
“wannan ba gsky bane ai kuwa babana bashi da makusa ,sai dai ta shekaru inji cewar abi suka sake fashewa da dariya har sanda suka fito harabar gidan suna barkwanci amman bai ga al’amun muwaddat na da niyyar fitowa suyi sallama dashi ba, yaji kamar ya koma yaje ya sameta sai dai ya share,ya k’araso ya rungume ummi ajikinsa itama ta rungume shi had’e da kamo fuskarsa ta sumbaci goshinsa “allah ya tsare min kai abinda aka tafi dominsa Allah yasa asamu allah yayi maka albarka daga can kasamomin kyakyawar suruka yayi murmushi kawai ,ummi da kanta ta bud’e masa mota yashiga gidan baya ya zauna ,abi ma yashiga direba ya tayar da motar yana d’agawa umminsa hannu ,itama hannu take daga masa, tana tsaye har sai dataga fitarsu. ..
akan hanyarsu ta zuwa airport bunayya ya juyo ahankali tare da kamo hannu abi cikin nasa “i have to talk again abi, i really has to this before everything could mess up wit us .., bazan gaji da furta muku cewar muwaddat nake so va ….
And banzan iya cire soyayyarta araina ba .. ni kaina bansan lokacin dana kamu da matsanancin soyayyarta bare nayi tunanin cirewa i just has to dash the love out sbd bazan iya rayuwa babu ita ba.
“bunayya kayi kankanta da aure, as age of 22 year’s, karatu ne yafi dacewa da rayuwarka ba aure ba a halin yanzu ,banci a wata kasa kayi karatunka da yanzu baka taka wannan matsayin da kake ba, ballanatana har kayi zance aure , bama haka Ba ,kabi umarni mahaifiyarka tukuna ,tunda ta nuna bata son aurinka da muwaddat …….
Bunayya ya d’an lumshe idanunshi kad’an ya bud’e yace “me yasa abi?
“me yasa kai ma kake son biyewa ummi?
“abi kai nmj ne ka fuskanci maganata da kyau, idan nashiga wani hali a sanadin wannan damuwar kusani kune sanadi, sam bani da muradin aikata zina arayuwata amman…
“amman me?
“kana nufin zaka aikata zina kenan akan wannan maganar ?
Bunayya ya girgiza masa kansa dan bai san abinda zai sake fad’awa abi ya fahimcesa ba, dan haka yayi shiru ya kasa magana, bangaren abi gabad’aya ya kasa kwakwaran motsi ,dan maganganun d’ansa sun sanyaya masa jiki,sai dai akoda yaushe yana mamakin yadda bunayya yake nuna maitar son aure a zahiri.. .
“duk nawa yake a idanunya ?
“yaushe aka haifeshi ya girma har da zai dinga kwadayin son aure hk ?
shi dayake son ya zama cikakken namiji sannan tsayayye wanda zai dogara da kansa ko bayan baya raye?
yasani kowane daga ciki yana da amfani aure da karatu amman shi a son ransa baya son yana zance aure yanzu ,yafi son yagama karatunsa gabad’aya.
Shiru bunayya yayi ya rafka tagumi cikin zullumin da rashin sanin madafar tunaninsa, abin daya sani yana matsananci kaunar muwaddat kuma baya jin duk duniya akwai wanda ya isa ya raba tsakaninsu, har suka isa airpot tunani bai barsa ya huta ba..
da kyar yasamu ya fito daga cikin motar direba yayi saurin bud’e boot ya ciro karamar akwati kayansa yana mika masa dan daga inda suke ko taku daya basu kara ba ,ahankali ya kai hannunsa ya rike akwatin ya isa gaban abi sukayi sallama cikin sauri dan har an fara kiran mutane yasoma tafiya yana dagawa abi hannu shima yana d’aga masa sai kuma jikin abi yayi sanyi tausayin d’ansa ya kamasa, he really has to carryover everything in his life before everything could have mess kmr yadda ya fad’a Masa yanzu ..
MUWADDAT
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_
~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~
warning!!!
” don’t read this novel if you know you are not married… ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk …..
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
*Wannan labarin na kudi ne*