Muwaddat – Chapter Sixteen
by Aysha A BagudoMuwaddat tayi shiru tare da tsurawa kannenta fararen idanunta tana tunanin abinda zata fad’a musu har momy ta fice daga parlour’n ,aiko faiza da eiman suka dameta da tambaya,gashi ita guraren data sani kad’an ne acikin garin ilori , tana gudun kada su kureta,lumshe fararen idanunta tayi ahankali saboda tuno wasu daga cikin sunaye gurare siyaya data sani , dan haka atsanake tashiga lisafowa .
faiza taja numfashi ta fesar “ni na d’auka ma wasu mahimman gurare zai kai ki ,kawai sai ya kama yawo mail dake yanzu tunda kuka fita a shopping kuka tsaya muda muke ta jiran ku dawo ki bamu labari wuraren shakatawa daban daban ,amman yaya ala’meen bai kyauta ba, tunda yaki kai ki inda zaki sha kallo ,bayan Yasan ke din bakuwa ce ..
Ta’be baki muwaddat tayi “Dan Allah ku barni na huta ,surutunku ya fara shiga cikin kwakwaluwa “,idan kin huta zaki bamu labari inji cewar eiman?
“uhm zan Baku labari eiman tace “ni gsky bazan tsaya sai kin gama Ja mana rai ba, gara na hau sama gurin yaya ala’meen din ya bani labarin inda kukaje ..
Mamaki yakama muwaddat a zuciyarta tace “wai shin wad’an nan yaran ,wasu irin yara ne masu kwakwar son jin labari haka ?
Har sai sun sa mutun yayi karya domin gabad’aya yaran gidan haka suke da son jin labarin kwakwaf idan aka d’auke ita, ita kad’ai ce tafita daban acikinsu gurin son jin labari ,itama bata sani ba kodan batayi rayuwa acikinsu bane, yasa take haka. muwaddat ta dubi eiman “Dan rashin hankali daga dawowar mutun ko hutawa bai yi ba zakije ki dameshi da shirme, baza ki bari sai ya sauko ki tambayesa ba, “to to shikenan big sister an bari na jira har yagama hutawar sai ya bani labari mai gamsarwa ba irin naki ba, muwaddat ta mike cike da sanyi jiki ta nufi hanyar d’akinta tana cewa “ke dai Allah ya shiryeki ,wannan bakin naki Allah yasa kar jamiki maseefa …
shiru sukayi gabad’ayansu batare da kowace acikinsu tace komai ba har muwaddah ta k’arasa shigewa d’akinta ta bar su nan, zaune,yayinda a zuciyar faiza addu’a take “Allah yasa yaya ala’meen yayi tasiri a zuciyar muwadda , tunda ta lura shima sonta yake , tasan matukar suka daidai kansu, baza ta saurari M. A tunda ga dukkanin alamu bata son shi shine yake wahalar da kanshi akanta …
Da daddare ana cin abinci a parlour’n dady ala’meen ya shigo eima ta kalleshi tana dariya “had’uwa kenan kai yaya da ganin wannan kwaliyar zance zakaje gurin aunty latifa…
aiko yana d’aga hannu ya kai mata dundu abaya “kinci gidanku keda zance zani .
aka fashe da dariya gabadaya dady yace “gaskiyar eiman mana idan ba tad’i zaka ba ina zaka a daidai wannan lokacin ?
Cikin dariya yace “dady Allah babu inda zanje ka daina kula maganar wannan tsohuwar ni da ba aure zanyi a kwanan nan ba, ina ni ina zuwa tad’i hjy zuwaira tace “kai kaga banason karyar banza da kake zuwa baka ga ‘bata lokacin ba sai yanzu ya dubi ihsan “mamana jeki d’akina ki d’auko min abincina nima anan zanci dady yace “yagajiyar ku ta yawo ?
Yau dai mamana taga gari ala’meen, ya d’an razana kad’an saboda yana tsoron kar yace bai kaita koina ba ran dady ya ‘baci domin ya lura dady yana matukar ji da diyarsa ….
Kafin yayi magana muwaddat tace” dady mun sha yawo nayi kallon gari sosai ta fad’i hakan dan kar yace basu je koina ba gobe ace ta sake shiryawa, faiza tayi saurin cewa “bafa koina sukaje ba, duk wayon nasu a tsiyaya suka kare muwaddat tace “,karya ne dady muje wurare da dama naga gidan sarkin garin nan da gidan gwana da dai sauransu ala’meen ya kalleta yana murmushi jin dade tare da kashe mata idonsa daya yana murmushi baki basu labarin na kaiki gidan zo ba ,ta Dan yi dariya “ok na manta ne har gidan namun daji duk munje hjy zuwaira tace “,cewa zakuyi duk kun gama zagaye gari ala’meen yace ,”gaskiya yau ayshatu tayi kallo sosai jin suna daya ambata yasa aka kwashe da dariya ,har ihsan tana neman barar da tiren da take d’auke dashi yace “wallahi da kin barar min da abinci ajiye sunan uwa zanyi agefe na nada miki na jaki, cikin dariya tace “kai yaya ala’meen banda abinka ina ka ta’ba ganin an doki uwa?
“aiko za’a fara daga yau “suka saka dariya eiman tayi saurin cewa ai Kaine yaya ka ta’ba jin an kira aunty muwaddat da wannan sunan ?
Dady yace ban da abunku Dan an kira mutun da sunansa na gaskiya sai yazama abun dariya ?
Ala’meen yace “rabu dasu dady sunji sunan mai dadi ba irin nasu ba ya fad’a yana kallon inda muwaddat take zaune ,faiza ta’be bakinta kana tace “to kuma yau Dan kun fita yawo tare sai kuma kace mu sunanmu bashi da dadi sai nata ?
Dady yayi dariya” faiza baki da dama ke dai bakya rabo da tsokanar yayanki ala’meen yace “kabarni daita sai na cire mata hakora gaba in bata daina kafirin surutu nan nata ba ita da eiman “ashe mu kusan ganin hakoran ‘ya gaban goshin mumy inji cewar ihsan.
“to shi yaya kullun sai ya dinga cewa surutu garemu ai duk gidan nan maganannu ne idan aka d’auke aunty muwaddat ala’meen ya zaro ido waje yana dukan bayan eiman “su waye maganannu ?
Ta Mike da sauri tana dariya wallahi kai ne oga kwata kwata a magana… Dan dai baza’a saida kai a magana ba, ni kwanan nan tunda aunty tazo gidan naji ka rage magana ta k’arasa tana kwasa da gudu ganin ya Mike aiko duk parlour’n babu Wanda bai dara ba ..
Ya koma ya zauna yana kallon inda muwaddat take domin yaga yanayin yadda fuskarta tayi babu yabo babu Fallasa tana normal kamar tun sanda yashigo, ya gyara zama sosai yana kallonta …
Gabadaya tasha jinin jikinta sobada yadda idanunsa ke yawo ajikinta cikin haka wayarta ta d’auki k’ara ,tsam ta Mike tsaye batare da d’auki wayar ba, ta nufi hanyar d’akinta yabi bayanta da wani iri kallo mai tsuma zuciya, komai nata na burgeshi yanayin tafiyarta dirin jikinta maganarta kai komai nata yayi masa arayuwa, irin kalar mata dayake da muradi kenan ,ya dinga jin tamkar yace ta dawo ta zauna yacigaba da kallonta..
sai daya daina hangota sannan ya d’auke idanunsa akanta yana sakin naunayen ajiyar zuciya kana ya janyo kular abinci .
ihsan tace “ya dai yayana naga kana sakin numfashi?
Ya d’ago ya dubeta “ok kema ido zaki saka min kmr wancen yar banza ?
“to wallahi zan fasa miki baki kema , eiman da dawowarta kenan tace ” shikenan yau za’a ganku a rana da yar gaban goshinka mu kuma abokan gaba sai mu ganku arana …yau dai na godewa da yaya zai ture gwanatinki “,zo nan munafuka yaushe kika koyi le’be ?
Ta kwasa da gudu baza’a zo kasamu jakar duka ko ?
” gabadaya suka sa dariya har mumy da dady .
Tun kafin ta k’arasa shiga d’akin wayar ta tsinke ta zauna a bakin gado tana sauke ajiyar zuciya tana jujjuya wayar a hannuta ,ta rasa dalilinsa da yasa duk lokacin da kiransa zai shigo wayarta, take jin yanayin jikinta na sauyawa , duk sai ta dinga jin tamkar ana zarar ranta ,idan tana tare da shi kuwa , komai nata zai tsaya ya daina aiki, sabani yanzu data taso daga parlour’n duk irin kallon da ala’meen yake binta dashi Sam bata ji komai ajikinta ba, sai haushinsa taji yana shiga zuciyarya ,ko second biyar batayi da shigowa d’akin ba , wayarta ta sake d’aukar k’ara takoma ta jingina bayanta da abun gado sannan ta d’auka “, hello kanina ya kake ya gida ya tunina ya kewata?
“Hope komai lafiya kalau ya kake gaya min yadda kayi kewata .?
Idanunsa ya runtse saboda yadda sautin muryarta tayi masa diran makiya akirjinsa….
da kyar ya samu muryarsa ta fito “,lafiya lau muwaddat Dina sai dai kin manta baki tambayi Abu daya ba ,baki tambayeni ya sha’awarki ba, kewarki kuma baki kad’ai bai isa ya bayyana hakan ba ,saboda wallahi….” ke dai ki bari kawai ..”dan wallahi muwaddat kin gama da zuciyata, jiya kwana nayi ina kallon nonuwanki, dan Allah ki turo min wasu yanzu na kalla tunda baki bani jiya na kalla ba….
“kinga mu ajiye wannan mgnr , d’azu nayi miki kira yafi sau biyar baki d’auka ba …
muryarta a matukar sanyaye tace “bana gaya maka wanka zan shiga ba”
“kar muyi haka dake muwaddat duk abinda kike fad’a min ,ban ta’ba jin ban yarda dashi ba sai yau,hkn nan jikina ya bani kin fito wani guri yau, ki gaya min gaskiya karki min karya ina kikaje?
Sanyayyen ajiyar zuciya ta sauke tana murmushin karfin hali aranta, Auwal sai dai abar shi kawai “,kin yi shiru kin barni rike da waya “to me kake son nace ?
“Kice komai ma Amman ki fad’a min gaskiyar inda kikaje .
da kyar ta fixgo magana “ni ..ni babu inda naje fa ….
“AYSHATUL MUWADDAT ya kira complete name dinta wanda take hkn ya haddasa mata sakin naunayen ajiyar zuciya ,yaushe kika koyi karya ?
“Sam Sam dabiar karya baya daga cikin dabi’unki to me yasa zaki koyi yinta ?
‘”Dazu bayan nayita kiranki baki d’auka ba nakira mumy itace ta tabbatar da kun fita da wancan maganan ne mai shegen surutun tsiya ……
gabanta ne ya shiga fad’uwa, tayi shiru ta kasa cewa komai illa numfashi da take saukewa ahankali ahankali tare da runtse idanunta gam “yanxu abinda zaki min kenan muwaddah bayan sai da nace karki kuskura ki fita zuwa koina har sanda zaki dawo ,amman kika fita kinsa kuwa yadda naji alokacin da mumy ta fad’a min?
Sai lokacin tayi karfin halin cewa “to to..ni yaya kake son nayi ?
“dady ne da kansa yace ya kai ni yawo naga gari bani da damar da zanki..
“shine ni kika nemi raina min hankali ko ?
Babu komai amman karki sake binsa koina matukar kina bukatar zaman lafiyarki dani ,idan kika sake binsa yawo zamuyi fad’a wanda banga mai shiryamu ba .
Murmushi tayi “kajika da wata magana kamar wani mijina to muyi fad’a mana, ni ai bana tsoron muyi fad’a da kai, idan kasa wasa ma zan saka lambarka a daverting, sannan nayi blocking dinka a what’s app naga karyar isa ..
“To kiyi a yanzu mana ai zaki iya ….ya fad’a yana Jan tsaki .
“Kana nufin nayi blocking dinka ,nayi deleting number’s dinka..?
Wani dogon sakin yaja da karfin gaske batare daya sake cewa komai ba ,ya katse kiran aiko take batare da ‘bata lokaci ba, ta saka number sa a darveting sannan tashiga what’s app tayi blooking dinsa tana runtse idanunwata “Anya kuwa Zata iya rayuwa babu shi ?
“anya zuciyarta zata iya d’aukar wannan nauyin?
“Ba zan iya ba, tabawa kanta amsa, gabadaya tashiga damuwa gabanta ya dinga fad’awa karfa yayi zuciya daita tasan halin miskilancinsa, dan hk sauri tashiga what’s app tayi unblock din lambobinsa sannan ta ciresa a darveting
Tana gama ciresa a darveting ya kirata jikinta na rawa ta d’auka ta manna wayar a kunnenta tana sakin numfashi dariya yashiga yi mata sannan “yace muwaddat kenan kinsa Allah gabana ya fad’i fa ,me yasa kika min irin wannan wasan ?
“Me yasa kika min wannan wasan ….?
“kin kyauta kinji “cikin wata irin raunanniyar murya tamkar zata zubda hawaye tace “wallahi nayi darveting dinka nayi blocking duka number’s dinka sai kuma naji bazan iya ba …..
bansa dalilin dayasa na kasa hakuri ba, amman wallahi kana min ganganci wai har da cewa Eh In yi blooking dinka ,”wata rana zaka sha mamakina “ni kuma da kikayi blooking Dina ji nayi gabana yayi wani irin mugun fad’uwa, gabadaya zuciyata ta tsaya ta daina aiki na wani lokaci, kafin daga baya ta dawo daidai ,naji zuciyata tana min zafi fiyye da tunaninki saboda banyi zaton zaki iya darveting Dina ba ballanatana block, tsoron Dana ji guda daya ne ,kinsa zuciyata tana yaudarata akan kema kina sona, kawai sai ma naji cewar bama sona kike yi ba wannan shine kawai abinda yabani tsoro bawai blooking Dina ko darveting din da kikayi ba ,Amman ko yanzu idan kinji har yanzu ba kya sona wallahi na yarda kiyi blooking Dina ki min komai da kika ga dama ni soyayyarki kawai nake nema ba komai ba ,idan kuma bakya sona to meye amfanin kasancewata dake ?
“Dan naji kina ta min wani barazana da sauransu ,kefa naga alamar dole so kike na kaskantar da kaina agurinki ,ina sonki fiyye da tunaninki amman wallahi bazan kar’bi kaskanci ba ko aure mukayi ,ki bar kallon wai dan kin girmeni yasa zaki dinga min wulakanci ,yaja kyacci yana sakin numfashi.
“Lallai yaron nan yaga gurin baccina …. kaga gurin baccina dole ka rainani kaga abinda ake nema ido rufe wasu na neman sugani basu gani ba, kai ka gansa a sadaka ,to kar dai ka manta dai ni auntynka ce a har yanzu..”
“dadina dake akwai saurin son juyawa mutun magana matsayinki na aunty nah daban haka zalika rashin kunya daban idan dai kika min rashin kunya da wulakanci ne dai ,bazamu shirya ba ai bai kamata ba abinda kike min ,ke kanki kinsa bai dace ba, yama za’a yi haka kawai kice zakiyi blooking Dina ?
“sai muna zaune lfy sai ki d’auko tsirfar zakayi min kaza, zakiyi min kaza nafa lura so kike in ta binki ,ina cewa dan Allah muwaddat kiyi hakuri …..
“hk kike son in tayi miki ko ?
“to never in history muwaddat idan mafarki kike kiyi maza ki farka muhammed Auwal ba zai ta’ba zamowa haka ba ,so kike nazamo mara daraja agurinki ai abinda nayi shine ya dace ya za’a yi ki fad’a min haka idan bakin rainani ba?
“Wallahi sai kayi min fiyye da haka saboda ni mai daraja ce ,kai yanzu bazaka bani hakuri ba kake nufi ?
Yace “uhmmm hakurin me zan baki to ?
“Matsalata da kai girman kai wallahi ,koda yake bakasan dadina ba in da kasan dadina da gudu zaka bani hakuri, koda kuwa tattata maka wuya nayi bazakace komai ba bare common blooking .
Ya saki mislilanlan murmushinsa sannan yace “wallahi kina bani dariya yau.. wato dan bansan dadinki bane.. ki gane wani abu muwaddat koda yake nasan ma kin gane bai kamata kina nuna dole mutun sai ya kaskantar da kansa agurinki ba ,to ni laifin me na miki ?
“Ban miki laifin komai ba asali ma kece kika min laifi ,wai kece kika min laifi kuma kike nunawa kmr ni ne ,har kina son ki kureni haka ake yi ?
Ta sauke ajiyar zuciya tare da cewa “fad’a min laifin danayi maka ?
Kace zamuyi fad’a ,ni kuma nace idan muyi fad’a zanyi blooking dinka inyi deleting number’s dinka kace min yes ka yarda fad’a min laifina anan ?
ta k’arasa maganar tana sauke naunayen ajiyar zuciya ta da karfi gaske, tana runtse idanunta “Auwal ya wuce da tunaninta ya wuce duk inda tayi tsamaninta, bazato ba tsamani ta sake jin sautin muryarsa ahankali I love you aysha nah……
Shiru tayi batare da maida masa martani ba,haka zalika sai hucinsa da numfashi yake buso mata ta cikin wayar ,ahankali ta katse kiran tana fidda numfashi sama sama, tasan matukar ba tayi saurin katse kiran ba zata fallasa abinda ke cikin ranta .
What’s app dinta tashiga kai tsaye contact dinsa tashiga ta tsurawa hotonsa dake Kan dp dinsa idanunta tana kallon k’aramin bakinsa mai shape din love sai data kalla son ranta sannan ta fita tashiga status nan ma wasu hoton tagani sai dai bashi kad’ai bane, shi da abokan karatunsa ne da sukayi Karatu a London, sako ta tura masa “ji bakinsa ……
ko second biyu ba’ayi ba sai ga vioce dinsa yashigo jikinta na rawa tashiga contact dinsa tana bud’e voice din .
taji sautin miskilanlen murmushinsa wanda yasa tayi saurin lumshe idanunta sannan tacigaba da sauraransa “to aji bakin nawa ,shine ya burgeki, ke daman na lura basona kikeyi ba ,kawai sha’awata kike yi, ba tun yau na karanci hakan a tattare dake ba, bakina kike sha’awa ni kuma Allah sonki nakeyi da gsky ,so nake nayi rayuwa dake rayuwa ta har abada.. ya k’arasa tare da buso mata iskar bakinsa Wanda take yasa jikinta ya mutu ,tashiga jin wani irin a gabadaya sansar jikinta…..
“Ki ban nonona nagani plz …..
Kwanciya tayi ruf da ciki tare da janyo pillow ta manna akirjinta tasoma k’ok’arin masa sako “wayata babu caji fa …..
“Wannan ba gaskiya bane muwaddat ,ace gidan dady guda babu wuta har wannan lokacin, okay a she fa yau baki wuni agidan ba ko?
ya fad’a yana runtse idanunsa tamkar tana gabanta ,lips dinsa na kasa ya kamo yayita tsotsa kmr zai cire gabad’aya jikinsa tsuma yake .
Hannuwansa duka ya d’aura Kan joystick dinsa dake Mike tana kokuwa acikin wandonsa, ya dafe yana cigabada da tsotsar lips dinsa.
cikin minti biyu ya bud’e idanunsa yace “ki turo min kawai shine kwanciyar hankalina danaki idan ba haka ba zan addabi rayuwarki da kuka yau ,dan Allah ki turo min duk ya wani ya marairaice mata kmr zaiyi kuka “plz kinji muwadda dina kiyi min taimako na karshe daga yau bazan sake cewa ki turo min ba ..
tayi murmushi tare da Mikewa zaune ta cire yar rigar baccin dake sanye a jikinta ta saura daga ita sai pent da bra ga zunduma zunduman Boob’s dinta sun bayyana kmr zasu bulloko waje, tsabar cikarsu ,tashiga kallonsu batare da ciro su daga cikin rigar nono ba, kawai ta d’aukar masa saman brest dinta ta tura masa sannan ta koma ta kwanta lamo babu koma ajikinta tana jiran shigowar sakonsa idan ya gani .
“Ni banga komai ba fa ,gabadaya sunyi duhu keda nasan nonuwanki masu matukar haske ne da sheki ,gashi kuma ki d’aukar minsu cikin bra din nan dana tsana, plz ki cirosu nagansu murararsu kinji ..”sake daukar min wasu plz kinji ..
Taki ciro brest dinta kmr yadda bukata daga ciki bra, ta sake d’auka ta tura masa .
“Wayyohlly Allah!wayyo Allah nah !!! Kai muwaddah ..inna lillahi muwadda Dan Allah me yasa kike min haka?
“nace daga shikenan yau ne karshe fa ,plz sake turo min dan girman Allah karki haramta min ganin wannan nonon a yau , inna lillahi kawai yake yana furtawa yana fidda numfashi sama sama yana huci, bari inyi miki kiss ki turo musu murararsu.. nan yashiga turo mata kiss babu kaukautawa Wanda yasa gabadaya jikinta ya sake mutuwa taji babu abinda take bukata a wannan lokacin kmr ta kasance tare dashi..
“Gaskiyar malam bahaushe dayace wasu matan suna suka tara na rantse da Allah kinsan Allah ban ta’ba kallon nonuwa tsayayu ba sannan cikakken nonuwa irin naki ba my love ,nonuwanki sunyi babu karya wallahi idan abi da ummi suka hanani aurenki zan yi musu lalata fa.
ta numfasa saboda duk ta gano wayo yake son yi mata dan ta turo masa brest dinta ita kuma bata sake bari ya gansu murararsu kmr yadda yake, sai da samansu shima yau din ne karshe kmr yadda ya fad’a muryarta a sanyaye tace “lalata kuma ,me hakan yake nufi ?
“Kawai ki share ya waske da zance ya cigaba fad’a mata kalamai masu sanyi da zaburar da zuciya wanda zai sa ta turo masa da abinda yake so , haka ya dinga yi mata wayo dan dai ta daukar masa nonuwanta ta tura masa ya kallo amman taki dole tasa ya binciko na da yashiga kallo yana tsiyayar da ruwan jikinsa ..
tsawon lokaci suka d’auka suna chatting da junansu kafin daga baya tace “bacci nake bunayya bari nashiga wanka na fito, ta ajiye wayar tashiga bathroom wanka tayi ta fito ta sake d’aukar wayar dan tasan ya turo mata sako tana duba taci karo da voice dinsa ta zauna gefen gado sannan ta kunna cikin wata irin sanyayyiyar murya tamkar ta mashayi yace “aysha! aysha !!aysha nah !!! Dan Allah ki turo min nonuwanki kinji….
tana gama saurarar abinda ya fad’a ta kashe wayar gabadaya ta kwanta , idan yaga bata online zai hakura ya barta haba wannan jaraba har ina .
Mmn sudais ce….
Muwaddat page 19
October 23, 2020 Muwaddat Complete