Search
You have no alerts.

    MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE
    Gudu yayi ta shararawa bisa kwalta cikin lokaci sai gashi ya isa cikin asibitin da misalin karfe 5:30Pm na yamma,koda yaje ya tarar da Abbi da su hajiya binta da wasu yan”uwanshi dake Malumfashi dukkansu awaje abakin Emargency suna ta koke koke,Hankalinsa tashe ya karisa wajen Abbi yana rankwafawa ya gaisheshi.

    Dagosa Abbi yayi idanuwansa sun chanza launi yana Fadin”Ina malika? meyasa baka taho da ita ba,?tana bukatar ganawa da mahaifinta..”,Jikinsa asanyaye yace”,Wlh Abbi daga office nake ko gida ban koma ba,na kamo hanya,ammh zuwa gobe sai naje na taho da ita..”Bai samu zarafin mgana ba wani likita ya Fito daga cikin emargency din hankalinshi atashe yake Fadin”Wai Saleem din ya kariso..? Da hanzari Abbi ya riko hannunshi suka nufi Dr yana Fadin”Allah ya kawo shi Dr,..”Bai yi mgana ba illah kallonsu da yayi yana Fadin”Ku biyu kadai na yarjema ku shiga,kuma don Allah minti biyar plz,kuduba halin dayake ciki..”Gyada mai kai Abbi yayi,shiko Saleem Tuni ya tura kai cikin dakin hankalinsa a matukar tashe.

    Hajiya binta ta kariso tana hawaye Tun kafin tayi mgana liktan ya dakatar da ita da hannu yana Fadin”Don Allah hajiya ki koma baya,ko baki ga halin da yallabai yake ciki bane,Kuna fa ciki tun dazu kuna koke koke,kuma Numfashinsa baya tafiya sai da taimakon oxygen,so don Allah go back,ku barmu muyi aikin miu plz..”Ya fada yana hada hannunwanshi kafin ya juya ya Wuce cikin sassarfa,da kuka hajiya takoma baya tana Rufe hannunta da Hijabin jikinta.

    Saleem bai san yadda hawaye yake Fitowa daga idanuwan Namiji ba,sai yau domin lokacin daya karisa gaban Gadon Daddy bai iya ganeshi ba,ganin yadda gabadaya halittanshi ta chanza Fuskarshi da bakinshi sun zaganye babu kyan gani,Numfashinsa baya tafiya sai da taimakon oxygen,Gashi dai yana kallonka,ammh kuma sai dai kaga yana zubar hawaye kawai,durkuso yayi agaban gadon yana riko hannun Daddy mai lafiya,lokaci daya yaji hawaye mai Dimi sun zubomai..

    Daddy daya ga Saleem ne rike da hanunshi,sai yafara so yayi mgana ammh babu hali,sai mika hannu yake yana zaburar jiki,Kai tsaye saleem yasaka hannu ya ciremai Oxygen din yana Fadin”Daddy gani nan,nine Saleem..”Bakin da Daddy akarkace yana zubda miyau yake Fadin”Ina…Ina malika..? Cikin dabar dabar da bakowa zai gane ba,Saleem na goge kwallah yace”,Tana zamfara Daddy tafiyan agaucene shiyasa ban zo da ita ba,ammh gobe zan je nazo da ita insha Allahu..”

    Shuru Daddy yayi yana maida Numfashi kafin ya damko hannun Saleem gam yana Fadin”A”a kabarta baisai tazo ba,bana so tazo taganni cikin wannan halin,nafison ta ga gawata Fiye da ganina cikin halin jinya,Amanar dana baka zan kara jadaddama,Saleem don Allah ga Amanar malika nan da Dukiyarta kaine gatanta yanzu bata da kowa,don Allah karka barta kada ka gujeta balle kaba Rauninta damar illata rayuwarta..”Yafada yana maida Numfashi sama sama.

    Mikewa Saleem yayi agaugauce yana Fadin”Haba Abbi,wai bazakayi mgana afitar da Daddy waje ba,Tunda sunkasa komai..”Yafada cikin Fita hayyaci idanuwansa sun chanza kala,Kinsakin hannunshi Daddy yayi yana girgiza kai yace”Karku damu dani,ni tawa ta kare,Nidai Fatana don Allah kada kubarmin malika cikin kunci don Allah,ku kula da ita,ka rike mata Dukiyarta kar ka bata har sai ta kara mallakan hankalin kanta..Da..da.ga…Kar…She…ina son Ku..Sanar…Da..ita…Na yafemata..Nima…Ta..yafe…Min….”Yafada Kirjinsa na wani tasowa,Yana shirin Shidewa,Da hanzari Saleem ya kwasa gudu zuwa waje,shiko Abbi hanzarin daukan Oxygen din yayi zai mayar mai, Daddy ya kauda kai yana Fadin”Ka..Bar..Ni..Na..Cika…Da..Kal..mar..Shahada..Laila… ha’illalahu..Muhammadan Rasulillahi…”daga nan ya kafe idonshi nayin sama,Abbi da jikinsa ke rawa agabanshi aka zare ran Daddy,Hannu ya sanya ya karisa rufemai ido yana kareshe “Salallahu alaihi wasallam..”Yake Fada yana share kwallah,daidai lokacin da Saleem ya shigo da zugan likitoci.

    Turus yayi yana kallon Abbi dayake Hawaye,Baya yafara ja yana Dafe kanshi,da hanzari likitocin suka karisa ga Daddy suna gwaje gwajensu,basu dau wani lokaci ba,suka ja mayafi suka Rufeshi kafin su waigo suna kallon Abbi,kai Dr ya girgizamai kafin yace”,Am srry We list him..”Yafada kafin ya kada kai ya Fice daga dakin da hanzari sauran ma suka Rufamai baya.

    Kukan zucci Saleem keyi,domin na sararin yaki zuwa,Wani imani na kara Shiganshi,Malika yake Tunawa yana tsausayin halin da zata Shiga in taji lbrin rasuwar gatanta Aduniya,Abbi ne yazo ya rikoshi yana bashi baki suka Fita waje,ganin halin da suka Fiti ya sanya su hajiya ta tabbatar da zarginsu kan Daddy,Kanta ta tusa cikib hijabi tana kiran sunan Allah,,Suko yan malumfashi hannu suka dora akai suna kuka tare da Fadin sun bani sun lalace.

    Koda Karfe 7 na dare yayi Tuni har sungama wani cike ciken takarda an basu gawanshi cikin ambulance suka nufo gida dashi zukata cike da alhini da rauni,wanda kafin isowarsu gidan har mutanen malumfashi har sun kariso sun cika gida suna ta keko koke,Lbrin rasuwar Alhaji Abdulmalik Dankasuwa tagama zagaya duka kafafen yada lbrai,sakamakon shi mai jama’a ne,da kuma abokan kasuwancinsa da suke son samun jana’izarsa sai aka sanya Lokacin jana’izarsa karfe ,11am na safiyar Gobe.

    Abbi da kanshi ya kira Ummi ya sanar da ita rasuwar,salati tayi tayi tana karajin tsausayin malika aranta,nan yake sanar da ita anan zai kwana,saboda haka gobe su taho ita da hajiya,Saleem ko bai zauna ba yayima Abbi sallama akan zai koma yaje ya taho da Malika gobe da safe zasuyi sammakon tahowa,Gyada kai Abbi yayi kafin yayimai Fatan Allah ya kaishi lafiya.

    Yana Tafiya bisa hanyar komawa zamfara,ammh kukan zucci yake,kukan tsausayi da wani Shauki da baisan daga ina yake zuwa ba game da malika,Bayason ya kasance shi zai sanar da ita,wannan babban rashin datayi,Ga kuma wani karin Nauyin Daya rataya awuyanshi na girman Amanar dukiyar Malika da Daddy ya bashi kafin ya cika,hakika Daddy ya cika mumunin kwarai,Allah ya karbi bakuncinsa Ameen.

    Sai karfe 11:08pm na dare ya saka motarshi acikin gidan bayan yayi hon megadi ya budemai get,Koda ya faka motar a parking space,kasa fitowa yayi saboda yadda ko”ina na jikinsa yayi sanyi,agogon dake daure ahannunshi ya duba,kafin ya kada kai ya Fito yana amsa gaisuwan da megadi ke jeramai bai jira cewarsa ba ya nufi cikin gidan cike da fargaban da wani ido zai kalli Malika yace mata babu Daddy yau yatafi ya barta…

    Yana saka kanshi cikin Falon yaci karo da ita zaune kan kujera tayi tagumi da hannun bibbiyu,tana ganinshi tayi saurin mikewa tana raba ido,da alamun bata cikin natsuwarta,Shiko tsaye yayi yana kallonta yana Fitar da Numfashi sama sama,Ganinta kaawai sai ta kara sanya jinin jikinsa yayi gudu,Kuramai ido tayi tana karantar halin dayake ciki,cikin son nuna jarumta yafara taku zuwa gareta yana kara Kankance idonshi don karta fahimci halin daya ke ciki,itako Tuni ta fahimci Something is wrong.

    Sai da yazo gabanta kafin ya zura hannunayenshi cikin aljihun wandonshi yana kallonta kai tsaye yace”Me kikeyi har tsawon wannan lokacin baki kwanta ba..”?

    Rau rau tayi da ido tana kallonshi kafin tace”Nakasa barci ne wlh,gabadaya zuciyata babu dadi gabana keta faduwa,tunda dazu da mangariba,kuma na kira wayar Daddy akashe,ta hajiya kuma ba’a dauka.Shine..Shine..Gabadaya na kasa natsuwa..”Tafada cikin karyayyiyar murya hawaye na taruwa a idanuwanta

    Gabansa ne ya fadi da sauri yace”Toh kuma shine Abun kuka,kila network ne yasa baki samu wayar Daddyba,ita kuma hajiya may be bata kusa ne,in tazo taga kiran zata kiraki..”Ya fada cikin karfin hali,ammh baya kallonta kanshi na kallon gefe cike da tsausayinta.

    Komawa tayi ta zauna bisa kujera tana Fadin”,Toh ammh tun dazu haryanzu fa bata kira ba Mallam..”Tafada hawayen datake rikewa suka zubomata,kallonta yayi yana tsausayama Rauninta,Bata bashi damar mgana ba tace”Kuma ni zuciyata namin rawa duk sadda na tuna da Daddyna,ina tsoron ko wani abu ne mara kyau ke faruwa dashi,don Allah Mallam ka gwada kiranta agani ko zata daga..”Jin Abunda tace ne yasa yace”ok bani wayar taki na dauki nombar..”Da hanzari ta mikamai bayan ta lalubomai nombar hajiyan,bai mata mgana ba, kawai ya Fito da wayarsa kamar yana dauka nomba,nan ko da wayau wayar malika yayima Shoutdown cuz bayason wani ya kirata ya sanar da ita kai tsaye baisan wani hali zata shiga ba.

    Kara wayar akunne yayi kamar yana kira kafin ya saki ajiyar zuciya yana Fadin”batama shiga ba kwata kwata..”Yafada yana tura wayarsa aljihu harda wayar Malika,Zuru tayimai da ido tana sharan kwallah,ganin haka yasa ya mika mata hannu yana Fadin”To kuma miye Abun kuka anan..? keda kuka bai miki wahala,oy taso kizo kiji wata mgana..”Yafada yana sakarmata idanuwanshi,Kallonsa tayi kafin ta mikamai hannu ya mikar da ita kai tsaye ya jawota zuwa jikinsa,dukkansu suka saki Ajiyar Numfashi,Hannayensa yasa yazagayo bayanta dashi,itako ta lafe bisa kirjinsa lokaci daya ta fashe da kuka,domin taji kasa control din kanta ne,..

    Kanta yake shafawa zuwa bayanta da sigan lallashi yake Fadin”ShiiiI..Ki bar kukan nan don Allah,insha Allahu babu komai..”Yafada yana kara matseta ajkinsa,kukan natane ya lafa,ammh kuma ta sanya hannunta ta zagayo bayanshi dasu takara shigewa jikinsa tana kamkameshi sosai,Wani yam!Yum!yarr!Kawai yakeji gefe daya kuma tsausayinta ne da wani shaukin sha’awarta ke kara tumurmusanshi,Kasa rike kanshi yayu shima,baisan sadda yayimata tsautsaran riko ba yana Fitar da Numfashin wahala da muradi mai tsawo.

    Cikin fitan mgana ya Furta”Kinci abinci..? Kanta ta girgiza mai alaman a”a,yana tusa kanshi jikin wuyanta yake fadin”Meyasa..? yafada yana Fitar mata da hucin Numfashinsa awuyanta,wanda ya hassada mata wani Barin jiki mai hade da muradi mai girma,Kasa bashi amsa tayi saboda yadda yake ta shinshinanta gefe daya kuma duka hannayensa basu bar kara kaina ajikinta ba..

    Fuskarta ya dago yana kallon kwanyan idonta,rintse ido tayi tana zubar hawaye wanda batasan dalilinsu ba,Harshensa ya Fito dashi baisan dalili ba kawai ya samu kanshi da kama kanta da hannayenshi guda biyu ya shiga lasheta mata hawayenta sai da ya lashesu tas,bayan ya tsotse harda saman idanuwanta inda gashin idonta yacika da ruwan hawaye,Karkarwa take tana kara shigewa jikinshi tana karban sabon sakon nashi,yaraf takoma ta lafe bisa kirjinsa kafin yakara dago Fuskarta yana kallonta Hannunshi ta rike tana kallonshi idanuwanta cikin so da zallar kaunarshi

    Yana kallonta idonta yakai bakinshi saman lebenta ya tsotsa,kafin ya sake maidashi kasa ya tsotsa,ya dago yana binta da wani sihirtattacen kallo,wanda yakara rikitata sosai,Lumshe idanuwanta tayi sanda ya kara dora harshensa bisa bakinta,da hanzari ta bude me ya saka harshensa ciki yana mata wani salon wasa wanda yake saurin Rikita ya”ya mata..

    Harshenta ya cafke yana saraffashi cike da kwarewa da iyawa,Tuni Malika taji ta rikice,ta makalmaleshi tsab tana hakin maida Numfashi,shima kankame yake da ita yana shafa bayanta zuwa kugunta,yadda ta makaleshi ne,jikinta yayi laushi,tayi mai luu tana neman tagadasu su fadi,sai da ya riketa dakyau yana Fadin”Ki yi ahankali zaki kadamu fa..”Yafada cikin wani yanayi na bukatuwa.

    Batamai mgana ba,kuma bata sakeshi ba,ganin tna kara shigewa jikinsa ne,yasa ya saka duka hannuwanshi duka biyun ya dauketa cak,yafara tafiya yana kallon kwayan idonta,wanda ke cike da shauki,itama idonta na kanshi tana fata su dauwama ahaka,da tafi kowacce mace sa”a agidan Duniya.

    Bai direta ko”ina ba sai akan makeken gadonta ya kwantar da ita yana binta da kallo cikin wani yanayi,Kuru tayimai tana kallonshi itama kwayan idanuwanta suna chanza kala,kokarin tashi yake ta saka hannu ta rikoshi Ya dawo da karfi ya fada bisa kanta,ajiyar zuciya ta sauke kafin ta sanya hannunta duka biyu ta rumgumoshi ta kamkame tana Fadin”Plz don’t let me go,Ina bukatarka akusa dani plz..”Take Fada tana goga fuskarta bisa kirjinsa,Mirmishi yayi kafin ya dago yana kallonta,hannushi ya saka yana Share mata kwallah yake Fadin”Nace miki bani Son yawan kukan nan ko? Indai ina raye i promise u Malika bazan sake bari kiyi kuka ba,ko wani ya bata miki rai ,nayi alqawarin dauwamar da Farinciki arayuwarki har abada,wanda ke neman bata miki kuma sai inda karfina ya kare..”Yafada idonshi na cikin nata.

    Wasu Hawayen Farinciki ne suka zubomata,wanda batasan sanda takara saka hannuwanta ta kamkameshi ba tana Fadin”I..I…I….”Take Fada ammh takasa fada saboda kukan daya tasomata,bai bari ta saki kukan ba ya dago da kanshi yanq Lasan haawayen Fuskarta kafin ya gangaro zuwa bakinta ya zura harshensa yana bata wani kiss mai zafi,nan da nan ta rikece ta rikeshi kam tana Shafa bayanshi da hannuwanta duk ta rikice…

    Bata kara rikicewa ba,sai da ya gangaro da hannunshi saman kirjinta,sai da tayi saukan Numfashi tana kara turomai kirjinta,Doguwar riga jikinta ya zame,duka Boobs din nata da suka cika suka bayyana dayake bata sanya bra ba,Rudewa yayi ya shiga murzasu da tafukan hannayenshi,itako tana kara Rike kanshi tana faman ya mutsa gashin kansa tana wani nishi kamar mai naguda.

    Bai barta ba,sai da ya sanya bakinshi yana mata wasa da harshensa akan nipple dinta cike da kwarewa,ai sai Malika ta hau bankaremai tana kara tusa kanta bisa kirjinta,ganin haka yasa yafara mata abun cikin zafi zafi,saboda shima yariga daya hau network din,cikin wannan halin ya raba Malika da doguwar rigar dake jikinta,shima ya cire nashi kaya,yakara hawa kanta dakyau,ammh yana yi da lura ssboda cikin jikinta,Tunda taji yana neman Ratsata,sai kuma jikinta yafara rawa,ta tuna da Abunda ya faru watanni baya,irin wuyar dataci,nan da nan jikinta yafara rawa,tafara Matse kafa,tana yarfe hannu tana wani marayan kuka.

    Ganin haka yasa yakai bakinshi gefen kunnenta yana fadin”Am srry..,Plz karki hanani samun natsuwa atare dake kinji..”,Muryanta na rawa tace”Toh..Toh..Ammh ina..ina jin tsoro ne..”Tafada ko”ina na jikinta na rawa,Yana fitar da hucin numfashi yace”Zanyi miki ahankali wlh,am promse to be a gentle man kinji,juz close ur eyes kiyi huggging dina sosai..”Hannunta na rawa ta gyadamai kai kafin ta sanya hannunta ta kamkameshi,shikuma ya kifa kanshi bisa kirjinta bakinshi daya bisa boobs dinta yana tsotsa dayan kuma yana faman murza mata shi ba,Dahaka yasamu ya dinga Tura kai,ganin wajen ya kulle kanshi yasa ya Damke bakinta,danashi kafin ya tura kai da karfi gaske.

    Tunda ya sake jinsa aduniyar daya dade bai shiga ba,ai sai ya cigaba da aiki,tuni ya Fita daga hayyacinsa,Tun malika na hawayen azaba har takoma tana Tureshi da yakushi,ammh duk abanza baya jinta,Caccakarta yake kamar Allah ya aikoshi,Yana yi yana sakin wani Numfashi,bai saurara mata ba,sai da ya samu natsuwa har sau biyu kana ya Lafe jikinta yana sakin Numfashin dadi da wahala lokaci daya.

    Sai da yayi tsawon minti biyar kafin ya dago yana kallon Malika wacce tasha kuka,Mirmishin jin dadi yayi kafin ya sanya hannu ya rumgumeta yana Fadin”,Tanque so much Allah ya biya ki kinji..”Yafada yana kai hannunshi saman cikinta yana Shafawa,tana jinsa ammh sakamakon bata da Karfin jikinsa yasa tayimai Shuru ganin haka yasa ya mike ya dauketa cak sai tiolet ya sakata Cikin bath,shi da kanshi yayi mata wanka kafin ya barta tayi wankan tsarki shima ya shiga yayi wankan tsarki kafin ya nadota cikin towel ya Fito da ita,barci ne aidonta yasa yana kwantar da ita ta bingere bisa gado tana barci,koda yazo har tayi nisa,Fuskarta ya shafa yana sakin mata kiss,akumatu kafin ya sake lullubamata blanket,aranshi yana jinjina zakin Ni”imar Malika mai maida mutum kamar bashi ba

    Bai kwanta ba,Sai da yakoma ya dauro alwala yazo ya shiga sallar Nafila,daga karshe yayi addu”an Allah yabama Malika juriyan karban wannan kaddaran data sameta akaro na biyu,yabata hakuri da juriya,Daga karshe ya roki Allah yabashi ikon rike Amanar da Mahaifinta ya barmishi na Dukiyarta da ita kanta,bai kwanta ba sai wajen uku,yazo ya Shige bargon bayan yasa hannu ya rumgumeta zuwa jikinta yanajin kaf duniya babu wanda yakaishi jin dadi awannan daren.

    ————————–

    karfe 5 na asuba wayar Sadiq tatasheshi daga Ni’imantattacen barcin daya kwasheshi,bayan sun gaisa Sadiq ya mai gaisuwa,daga karshe suka rabu kan in ya samu lokaci yau zai taho.

    Suna gama waya bai koma ba ya zare malika dake jikinsa ya sauko daga gadon,Wardrope dinta ya bude bayan ya jawo karamar akwatunta ya Shiga diban kayanta yana sakamata,Bai kwasa da yawa ba,sanin da yayi achan gidan ma bata rasa wasu kayan,ammh duk da haka ya sanyamata duka abubuwan da zata bukata,Fita yayi daga dakin nata,zuwa nashi shima cikin wata karamar jaka ya saka kayanshi kala uku,Tunda yana Tunanin da anyi uku zai dawo saboda aiki

    Kafin ya dawo dakin ya amsa wayoyi da dama,masu kiransa su masa gaisuwa ciki harda Zahra Da Nadiya wacce sukace A BBC sukaji,daga karshe zahra tace yabama Malika ta mata gaisuwa,baki ya rike aranshi yana jinjina Shigen rawan kan Zahra,sanar da ita yayi tabari ba yanzu ba sai zuwa gobe zai bata ta mata gaisuwa bata damu tace toh shikenan,dahaka sukayi sallama.

    Yana Shigowa ya tarar da Malika tatashi tana waige waige shi take nema sai gashi ya Shigo..Kuri tayi mai da ido tana kallonshi,shiko Hannayensa ya saka cikin aljihun dogon wandonsa na barci yana kallonta Lumshe ido tayi tana Tuna Abunda yafaru jiya,kafin ta bude tana jin kamar amafarki ne,bata samu zarafin mgana ba,taci karo da karamin akwatunta daya Shiryamata kayanta aciki

    Bin akwatin tayi da kallo gabanta na Fadi muryarta na rawa tace”Wannan akwatun fa mallam..”?Kanshi tsaye yace mata “Katsina Zamu…”Jin Abunda ya fada yasa zuciyarta ta tsinke da azama ta yaye bargon jikinta ta diro daga saman gadon,har towel din dake jikinta na neman Faduwa tace cikin rawan murya da Sigan Tambaya”Katsina kuma…? Tafada tana sanya idonta anashi.

    Kanshi ya daga mata cike da jarumta don yana son yanzu ya sanar da ita Abunda ke Faruwa kafin su isa,Hannunta bisa saitin zuciyarta tana Fadin”Wani abu yafaru ko? ko wani abu zai Faru,Tun jiya naji ajikina wani abu na Faruwa..”Tafada hawaye na wanke mata Fuska,Saurin karisawa yayi gareta yana fadin”Waya ce miki wani Abu ya faru. ? Dagowa idanuwanta tayi da suka kada sukayi jawur tace”Karka sake cemin babu Abunda ya faru,Mallam in babu Abunda yafaru me zamu je muyi a katsina harda kaya kuma,Don Allah ka sanar dani Abunda ya faru da Daddyna ni musulma ce kai ka koyar dani yarda da kadaddara mai kyau ko mara kyau..”,Takarishe cikin gunjin kuka

    Tuni tsausayinta ya lullubeshi da hanzari ya jawota jikinsa ya Rumgume yana lallashinta cikin tatattausan kalamai,,Tunda taji yafara Mata Nasihan yin hakuri da rayuwa tare da sanar da ita mutuwa dole ce ga duk bawa Tunda harta monzon Tsira salallahu alahi wasallam ya dandani Dacin mutuwa to kowama aduniya sai ya dandaneta,Jikinta ne yakama rawa ta dago daga kirjinsa tana fadin”Dad…dadd..Ya..aa rasu ko..”?Tafada bakinta da jikinta na rawa kura mata ido yayi shima yana jin kwallah ta cikamai ido,bai iya kallonta ba,ya Gyada mata kai yana Fadin”Allah ya karbi Abinshi malika domin yafimun sonshi,jiya ina asibitin Allah yamai cikawa,ya rasu yana ambaton sunanki tare da rikon na rike mishi ke Amana bisa gaskiya ya rasu yana Farincikin yabarki hannun na gari…”

    Har yagama mgana bata kara motsi ba,illah wasu tawayen hawaye dasuke mata barin makauniya bisa fuskarta,kyam take kallonsa bakinta na wani karkarwa,lura da hakan da yayi yas,kamata da karfi tana kokarin Fizge kanta ya tusata cikin kirjinsa yana Fadin”A”a kar miyi haka dake ,Yanzu kika gama sanar dani kin yarda da kaddara mai kyau ko akasinta,ki daure zuciyarki kiyi kuka na salama,Indan kin rasa natsuwarki kiyi ta maimaita innalillahi acikin zuciyarki insha Allahu zaki samu ramgwane…”Kukan daga karkashin zuciyarta ya Fito da karfinshi bude baki tayi ta sakeshi tana wani kamkame shi kamar zata kadasu,..

    Kyakyawan riko yayimata yana Faman bata baki,ammh ina haka take wani kukan gwanin ban tsausayi,Neman take ya saketa ta zube kasa,yaki sakinta sai ma kokarin Dago Fuskarta yake taki yarda Muryanta har ta Dishe saboda kuka fadi take”Daddylove din nawa ne ya rasu..? Wayyo Allah na!Na shiga uku yanzu bani da kowa..Wayyo ni Malika..!Take fada kamar zata Shide,ganin haka yasa ya toshe mata baki da bakinshi yana kissing dinta cikin gaggaawa,itako Fuskarta yana ta barin hawaye,sai da yakara lashe hawayen nata tas kana ya saki Fuskarta yana maida Numfashi,kamar yar maye haka takoma bisa kirjinsa ta lafe bayan ta kamkame shi tana wani shessheka.

    Bayanta yake Shafawa yana Fadin”Take easy Malika,Kidaina fadin baki da kowa karki yi sabo,kina da Allah kuma kina da ni,ga su Abbi wanda na tabbata son da suke miki bai kai wanda sukemin ba ni da suka haifeni.,NAYI MIKI ALQAWARIN BAZAN BARI KIYI KUKA BA,MATUKAR INA RAYE TARE DAKE..”Yafada yana kamkameta saboda yadda take Fitar da sautin kuka,Yayi ta lallashinta yana mata nasiha,yana cemata ba kuka yakamata tayima Daddy ba,yanzu yafi bukatar addu”arta fiye da komai.

    Dakyar ta yarda ta bar jikinshi ya zaunar da ita gefen gado zai shiga tiolet ta riko hannunshi,cikin sanyi jiki ya waigo yana kallonta,Idanuwanta da suka kala ta sakamar kafin tace”Yaushe Daddyna ya barni mallam..? Hannunta ya kama ya damke cikin nashi cikin taushin murya yace”Jiya da daddare,Daren da kika ga nayi ai chan naje,da rana Abbi yakirani yake sanar,tashin hankali ne yasa ban dawo gida ba,na wuce daga chan,…”Runtse ido tayi hawaye suna zubomata kafin ta bude tana Fadin”Yaushe za”a yi jana’izarsa..?Yana shafa bayan hannunta yace”Yau da misalin karfe 11 saboda bakin nesa da zasu so..,Shiyasa nake so mu tafi da Wuri..”Bata kara mgana,sai ma kokarin mikewa datake,ganin tana rawan kafa kamar zata kife yasa yayi hanzarin rikota ta fado jikinsa yadagata cak,ya shiga bayin da ita,Kasa komai tayi sai dai Shine yayi mata wanka anayi tana kuka,kyaleta yayi don yasan har abada bazai hana ta kuka ba.

    Bai barta ba sai da ya wanketa tas,yanadota a towel ya maidota daki ya saukar da ita kan gado yana binta da kallo,duk hawayen da zai zubo mata shi zai sanya hannu ya sharemata yana lallashinta,shi ya shafamata mai yana yaba kyau da tsari na jikin malika daga cikinta har wajen babu abun yarwa,yadda yakeji kamar yakara kafin su tafi,buh halin datake ciki kadai ya dakatar dashi,Kallon dan cikinta kawai yake wanda keta motsi yana gani,shafa cikin yake yana kallonta cike da tsausaya,itako idanuwanta na Rufe tana rike hannunshi tana sakin nishi lokaci daya da hawaye.

    Da kanshi ya Shiryata cikin doguwar riga cikin kayan daya dinkamata ne,ya sanya mata dankwali da hijabi,Agurguje yakoma dakinsa yayi wanka ya Shiryo cikin wata shadda ash colour,yana sanya hulansa zanna bukar ya Shigo dakin yace tatashi suyi sallah,ganin kamar jiri take gani yasa yace tabishi sallar daga zaune,haka akayi Azaune tayi sallar tana sharan kwallah gwanin ban tsausayi,suna idarwa da kanshi ya kimkimin akwatunta da yar jakan kayansa zuwa mota bayan ya dawo ne yazo ya kamata ganin tana tafiya dakyar ne yasa ya kuramata ido yana fadin”Are u okey…?

    Kan kirjinsa ta lafe tana gyadamai kai,cak ya dauketa har cikin mota ya ijiyeta kafin yakoma cikin gidan ya kakakkashe duka na”uran wutan gidan bayan ya kulle kofar babban Falon gidan kafin ya Fito,wajen megadinsa ya nufa bayan sun gaisa yabashi key din yana sanar dashi rasuwar baban Malika,maigadi nata kwararo addu”a yana sanar da Saleem yanzu yaji sanarwan aradion.

    Komawa motar yayi ya shiga yana Daura set belt,itako ta sanya kanta tsakanin cinyoyointa tana kuka bai mata mgana ba,ya shiga karanta addu’ar da Annabi muhammed (SAW) ya koyar damu in zamuyi tafiya bisa wani abin hawa,kai tsaye yatada motar yana zubama megadi hon wanda ya wangalemai get da hanzari ya sulala waje yana musu fatan Allah ya kiyaye hanya yakuma bada hakurin rashi Ameen.

    MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE

    Note
    error: Content is protected !!