Kura a Rumbu – Chapter Forty-eight
by Maryam Farouk (Ummu Maheer)Abinda ya fi tsaya mun a rai yanda duk sanda zamuyi magana sai ya ce ya san ina son sa, kenan shi baya so na kuma yana ɗaukata wawuya saboda ina sonsa dole na jure duk wani abu da zan fuskanta daga gare shi ko me?
"Dan Allah karki ce Aa Halims ki taimaka mu haɗu kada ki bari mahassada suyi galaba akanmu" ya sake faɗa cikin marairaice kamar zai fashe mun da kuka. Cikin dakiyar da na aro na azawa kaina na ce
"Ka sameni a gidan Anty Labiba bayan Magriba"
"Gidan Anty Labiba kuma?" Ya fa. . .