Cutar Da Kai – Chapter Sixty-two
by Aysha A Bagudo~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE*
bismillahirrahmanirrahim
granny ta kalleta ta ta'be baki tana cewa "shegen son jiki kawai yarinya kamar mage ai fa kin dawo kenan da ya'yanki zataji ko dake ? "dukkanmu meye ruwanki nida uwata kinga banason shishigi hajiyata kina wani bud'ewa mutane baki duk goro gbdynsu suka kwashe da dariya banda muradi dake satar kallonta yana jin wani irin abu na yawo a gabadaya ilahirin jikinsa " yaushe rabon ya ganta cikin farinciki haka ?, bama zai iya. . .