Cutar Da Kai – Chapter Sixty
by Aysha A Bagudo~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
Ya shiga d'akin bakinsa dauke da sallama dady dake zaune yana jiran akawo masa coffe ya amsa yana dubansa a tsanake , muradi ya rusuna ya gaishe da dady kana ya samu guri akan kujera yayi shiru yana cigaba da duban dady "ya'akayi ne d'ana ko akwai abinda kake bukata ne ? "daman ....."sai kuma yayi shiru ya kasa k'arasa maganar yana tsotsa keyarsa alamun jin kunyar abinda yake son fada "uhmm daman me?, ina jinka ka saki jikinka ka fada min damuwarka dan kaf duniya baka da wanda zaka. . .