Cutar Da Kai – Chapter Forty-six
by Aysha A Bagudo~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE*
..Muradi dake parlour a zaune ya jiyo kararta yace "sarkin tsoro kenan " da kamar bazai tashi ba sai kuma yaji yana ra'ayin tashi ya duba yaga yadda zasu kare da mutanen nata , shigarsa ke da wuya ya ganta kwance flat a kasa bata numfashi towel din dake d'aure ajikinta yayi ta kanshi bai tsaya wani bi ta kan suturta mata jikinta ba ya isa inda take kwance cike da matsanancin tashin hankali. . .
