Search
You have no alerts.
    The Den of Novels
    Chapter Index

    ~TRUE LIFE STORY~
    *PAID BOOK*
    *AYSHA A BAGUDO*
    WATTPAD @HAUESH
    bismillahirrahmanirrahim
    *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE*
    ... Suna zaune tare da zee a part dinta Kiran muradi ya shigo wayarta taja tsaki zee da tafi kusa da wayar ta miko mata ,Kisna na amsa wayar ta danna reject "haba Kisna wai ke har yanzu bazaki dawo hankinki ba rayuwar ma guda nawa take ?"wallahi bamu da lokaci fa saboda mutuwa mijin aurenki ko bai ci darajan komai ba yaci darajan aurensa dake kanki tunda yanzu aljannarki na karkashin kafafunsa gaskiya. . .

    Membobi wanda suka biya kudi ne kawai za su iya karanta wannan shafin.

    Log In Biya ₦500

    Ku biya ₦500 domin karanta duka shafukan kudi.

    Note
    error: Content is protected !!