Cutar Da Kai – Chapter Forty-eight
by Aysha A Bagudo~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE*
"Please fa kika ce ? "ni zaki tofawa miyo akan na sha hakina ?" hakina ne fa kika bi na banza ma bare ni mijinki da sadakina ke kanki ?" ya k'arasa maganar yana wurgi da rigarsa ya soma ƙoƙarin hawowa sama gadon "Inna lillahi wa Inna ilaihi raji'un ta furta gabanta na wani irin faduwa da matsanancin karfi tayi saurin ja baya da sauri ta hade rai sosai jikinta da bakinta na. . .