Cutar Da Kai – Chapter Fifty-two
by Aysha A Bagudo~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE*
....."Take habib yabi umarninsa ya shiga neman layin samir kira biyu ya ɗauka a lokacin yana asibiti tare da zee "ya'akayi habib ? "kazo yanzu gidan muradi akwai matsala mai girma dan .. " ai bai tsaya gama jin sauran bayanin ba ya katse wayar , bai tsaya amsar result din pregnant test din da'aka wa zee ba ya riko tsintsiyar hannunta sai inda yayi parking motarsa ya bude mata tashiga shima ya zagaya ya. . .