Cutar Da Kai – Chapter Fifty-three
by Aysha A Bagudo~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE*
......." Idanunshi kawai ya tsura mata yana kallonta "bai san har sai yaushe zata shiga hankalinta tayi ilimin ta natsu akan rayuwa ba mace kamar shedaniya ,gabadaya rayuwarta na cike da tarin mamaki sannan cike da iskancin kala kala ,a ganinsa da tasan dukkanin rayuwar ɗan Adam rubutaccen al'amari ne daga Allah da wata kila bata dinga 'batawa kanta lokaci ba gurin matsa masa akan saki ." ya kusan minti goma yana zaune yana. . .