Cutar Da Kai – Chapter Fifty-four
by Aysha A Bagudo~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE*
"Sakina ! Sakina !!! dady ya shiga kiran sunanta a mutukar fusace, ta fito da sauri qirjinta na wani irin dokawar da bata jin irinsa ba , ta tsaya can nesa dashi ya cilla mata takardar sakinta " burinki ya cika yau muradi ya sakeki bisa umarnina kamar yadda na roki alfarma agurinsa a farko ya aureki bayan wulakacin da yan'uwa da abokan arziki suka min na kin amsar auren " . gabanta ne ya yanke yayi wani. . .