
Bad Boys Hausa Novel
“Salima meye wai? You’re changed person”
Cikin shesheƙan kuka tace “Ya Sheikh i need se*x Ya Sheikh ina so ka cini ,I felt so so urge to se*x…” hangame baki yayi yana kallonta ,amma maimakon ya dauki wani mataki kawai sai ya kamo ta ya saka bakinsa a saman kunnenta ya fara mata ƙira’a a kunne.
Ɓarkewa da kuka tayi tana ƙoƙarin turje kanta yana sake damƙota .
“Salima nasha fada maki gidan nan da aljannu ki daina yawo tsirara_tsirara ko ki ringa zama ba ɗankwali amma kinƙi ji …..Walaya’uduhu hibzuhuma wahuwal aliyyul azeeem” tuf ! tuf ! tuf!!
Ya cigaba da mata feshin miyau a fuska
- No chapters published yet.
-
Zafin Kai Chapter 2: 2 Samirah ta rasu ne bayan da azabar tayi masu yawa ta girmi tinani da dauriyarsu harma da duk jarumtar da suke tinanin sunada ita, Cikin tsakiyar dare guraren…
-
Zafin Kai Chapter 1: BismillahirRahmanirRaheem Allah yabamu ikon gamawa lafiya 1 Gyara tsayuwarta tayi ahankali tana sauke idanuwanta daga kallon dattijuwa kuma tsohuwar matar dake…
-
Nihaad Chapter 3: ~ 3 8months earlier… Zaune yake saman farar kujera dake kusa da dakin mai gadi, ya fi awa daya xaune wajen, lkci lkci yake goge zufan fuskarsa da…
-
Nihaad Chapter 2: ~~ 2 Dumbin gaisuwa da fatan alkhairi xuwa ga iyayen gidan Khaleesat’s Palace, my die hard fans🥰😍 Su Hajjaju Chamo me gwala-gwalai duk da jarin ya…
-
Nihaad Chapter 1: ~ 1 All thanks to Allah SWT for giving me the ability and privilege to present to you this book. My mother Hajiya Hajarah Allah ya karo farin ciki da kwanciyar…
-
(Download) NiDa Ya Ahmad – Complete by AsmaLuv: ABUJA A hankali manya manya motoci ke tafiya saman titi jiniya ce ta kardaye saman layin da xai sadaki da gwarinfa acikin garin abuja daga ganin motocin xaka…
