Search
You have no alerts.

    Sexy Boss Complete Book

    _🕊️THE SEXY BOSS🕊️_

    _(Romantic and comedian)_

    Bismillahir rahmanur rahim🙏

    _ZRIA_ “Tafiya take zaf zaf zaf bata ko kallon gaban ta , idanun ta sun rufe a tayaya zata samu kuɗi don tayi jari ta gaji da zaman banzan da take , na ɗaya dai Makarantar ta gama shi wato secondary School , duk da tun da ta fara makaranta akaf rayuwar ta tun daga tashin ta har zuwa yi yanxu bata jin ta taɓa zaman aji sau talatin . Idan kina neman cikakkiyar un serious student to ita ɗin lamba ɗaya ce . Amma a idon duniya ganin mai ilimi suke mata ,saboda cika bakin ta.

    0 Comments

    Heads up! Your comment will be invisible to other guests and subscribers (except for replies), including you after a grace period.
    Note
    error: Content is protected !!