Search
You have no alerts.

    Mijin Beauty by Badeeyart Yusuf

    BY BADEEYART YUSUF💋

    1
    GODIYA
    Da sunan Allah mairahama maijinkai!” Dukkan Yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai. Wanda yayi dare yayi rana ya. Allah INA rokonka kamar yanda xanfara rubuta wannan littafi lafiya ,ya Allah ya Allah INA rokon ka kanunamin nagamashi lafiya.”
    Kura kurranmu dake ciki ya Allah kayafemana,
    Allah kabamu ikon amfana da abundan ke ciki”
    Godiya tamusan man gadukkan yan uwa da abokanin arxiki
    Allah yabar xumunci.

    Mijin Beauty by Badeeyart Yusuf

    sadaukarwa
    Na sadaukar da wannan littafi nawa gare ki
    fa’izah Rabi’u maryarm usman
    Allah yabar xumunci.

    sharhi game da littafina
    Ban rubuta shiba Dan rayuwar wani ko wata kuma bance yafaru ga kowa ba
    hasashe ne

    note
    Banyarda ba wani ko wata ta kwaikwayi yanda narubutashi ko canja wani abu aciki
    Ko goge suna na
    Mukula!”😊

    banmanta dakeba antyna jannnah kina raina Kincan canci Yabo da jinjina agareni INA taredake ako dayaushe

    xanyi amfani dawannan damar wajen mika sakon ban hakuri gareku al’ummar ss 3g banmanta dakuba inatareda Ku bansaki liittafin RAYUWAR SS3G bane saboda inawasu yan’ bincike2 agamedashi kukara hakuri.

    Sakon gaisuwa a gareki tare da fatan Allah sanya alkhairii:
    Zainab nasir da angonta sa’ad musa
    Allah bada xuriah dayyaba.’

    .-.*.-. *Mijin beauty* .-.*.-.
    1-5
    Axakafarshi keda wuya, akatafaren kofar gidansu yaji lasifikar wurin anata fadin:’
    Alhamdulillahi!!!
    Andaura auren
    marwan abubakar tare da amaryarshi shukurah Aliyu

    Mutanen wurin kowa sai murna yake ,ana farinciki banda marwan Wanda yayi mutuwar tsaye ,duk da baifahimci abunda kefaruwa ba awurin.” amma duk gidan bawani marwan bancin shi, to ya Abba xaiyi haka shida yaune dawo warshi India daga karatu.”
    Fawzan ya katseshi dafadin oyoyo yayana, sannu da xuwa tare da amsar jikarshi sai abokinshi faruq yana fadin ango yasha mai😋😋 yanaga harwani kyau kayi kai gaskia xa ayi angonci awannan wuri !”😜
    Marwan yace miyafaru naji a alama kamar ana daurin aure ko kani xaishige ne?”
    Faruq yace bamuson iskanci frnd muje ciki!’ Abba najiranmu,,,
    Suka dinga kutsawa cikin mutanen wurin duk inda suka bi sai fawzan akema murna suna tambayarshi ina yayan nashi ango ?”yana nuna marwa saboda bakowa yasanshiba ahaka harsuka kai wajensu Abba suka gaisa anata mai murna da sanuu daxuwa.”
    Yadan fakaici idon mutane ya cewa Abba mike faruwa nifa bangane ba?
    Abba yaji shi yayi banxa dashi yakira ,fauzan yace yauwa xo kakai yayanka dakin shiiyahuta Dan anjima akwai walima da xa ayii!”
    Marwan yabi fauzan har suka isa dakin ya kalleshi tare dafadin ina Ummah ta?”
    Fauzan yace ka futa xakugana ango ,’
    Yace yawwa wai miyasa akacemin haka miye hala?’
    Fauzan yace unhmmm🤗nimadai haka naji yafice
    Yabar marwan da tunani 🤔.”

    a cikin gida
    Can nahango su antyna jannnah anci kwalliya ancakare sai kamshi suke saiga afreen taje wurinta tanayimata magana a kunne komai jin gulmata😬banji misuka CE ba, haka na hankura na sunkuyarda kai ina kallonsu can naga sundunguma xuwa wani sashe na gidan,
    Su Ummah sai hidima ake Momy baki bairufuwa tana aurar da gudan jininta.”
    Ina biye dasu anty jannnah naga sun ratsa wani katafaren parlo suka kutsa ciki ana bude kofar nahango wata yarinya wadda baxata wuce 18-19 yrs ba can kwance saman gadonta atsakiyar dakin .”
    Afreen tahau gadon tana kiran anty shukurah kitashi mana kishiyarya
    Can naji muryarta.’ kasa-kasa tana fadin ki kyaleni afreen baxan iyaba ki bacemin da gani plx…
    Anty jannnah ta matso tare da fadin lallai, shukurah kin ban mamaki ashe baxaki iya bin umarnin iyayenki ?”ba shi namiji ba’a samu matsala ba saike mace!” kiyi biyayya mana ta ta6a jikin ta taji xafi rau!” tamkar garwasu :’
    Saiga Momy tashigo tana fadin kufito mana xa aje walimar .”
    Tasaki baki lokacinda taga shukurah kwance tana rawar darii..
    Takatse shirun da fadin mike faruwa haka anty jannnnah tace yakamata a kira doctor ya dubata !”
    Momy takira doctor yaxo yayi dube2nshi yagama yayi mata allura da kyar, saiga daddy yana fadin kowa yawuce “
    Momy tace yauwa dadyn afrin naceba abar shukurah gida batajin dadiba daddy yace what? Baxai yuyuba😳

    deeyart yusuf
    [22/10 07:32] 📿💉🅱🅰🅱Y NU®SE💊🌡: .._.MIJIN BEAUTY ..-.
    By badeeyart Yusuf

     .-.*.-.*.-.*.-*.-.
              5-10

    “Daddy yafara fada yana fadin,” duk kicihinki ne kuma yaxama dole tayi biyayya a wannan auren!” Dan wallahi ko mutuwa xatayi sainakai gawarki a gidan marwan!” Kuma da ni kike zancen,
    Ya idar damaganar tare da nuna ma Momy hanya,,,, muje afreen kema wuce ,”jannnah ta tsaya da ita harmudawo
    Jiki bakwari suka fita
    Shukurah kam sai barci Wanda yake tafiya da shashekar kuka, kamar babyn da tarasa mamarta!’

    a wurin walima
    “Wani katafaren asibiti ne naga mundosa muna kaiwa gate din na d’aga kaina tare da ganin mi aka rubuta asama
    marwan special hospital
    “Muka dinga shara gudu sai gaban wani katon hall muka tsaya a bangare daya na asibitin harwani murxa idona nake, Dan inkarewa wajen kallo !”
    Ga jama’ah ancika anata hidima gabaki kala2!”
    Chan naga daddy narada ma Abba magana naji haushi banji miyace ba ,”😙
    Saidai naga Abba ya fara gabatar da da’nshi, marwan asaka makon, bakowa yasan shiba a karshe ya cigaba da fadin saidai wani hanxari baguduba a sa matar marwan cikin addu’ah Dan tawayi safiyar yau ba lfy!”💉💊
    “Gaban marwan ya fadi’ sai xarar ido👀 yakeyi.”
    “Saiga afrin da fauzan sunje wajen shi ,fauzan yagabatar da afreen a matsayin kanwar matar marwan.” kuma diyar kanin Abba .”Marrwan yadanyi murmushi 😊sunka gaisa ahaka har aka watse.”

    bayan andawo gida
    Daddy ya shigo dakin
    shukurah yace ,”jannnah ki tasheta da anyi magariba xa akaita dakin mijinta.’
    Anty jannnnah tace toh ,Abba.
    Ahankali ta tada shukurah cikin sanyin murya.”
    Shukurah kilalla6a kitashi mana kiyi hukr ki gyara su Abba suna jiranki…
    Da kyar ta dago idonta jajir dasu ta kalli anty jannnnah tare da fadin,” kema kinbi bayansu kenan ?”
    Anty Jannnnah ta dafata tare dafadin bahaka bane,,, bamuda lokaci yanxun kitashi kishirya xamuyi magana daga baya kinjko .🤔
    Ahaka ta tashi ta shirya cikin atamfa pink da gyalen ta sai takalmi da wayarta.”
    Anty jannnah tajata xuwa dakin Abba.”
    Dakin shiru
    Ummah takatse shirun da fadin mi akejira ne haka?” .Abba yace marwan?😳
    Daddy yace to
    Miyatsa yayi hk ?”
    Saiga fauzan yashigo; yana fadin Abba yana gun abokansa fa sun xo dayawa naga sunata gaisawa akai amarya kawai.”
    Abba yace haka xa`ayi tunda dare yasomayii.”
    anan akayiwa amarya huduba da sauransu akarakata gidanta

    0 Comments

    Heads up! Your comment will be invisible to other guests and subscribers (except for replies), including you after a grace period.
    Note
    error: Content is protected !!