Kaddara ko Son Zuciya by Ummuh Fateemah
KADDARAH😭 KO SAN XUCIYAH 💖
Complete
NA UMMUH FATEEMAH
Page *1* free page
Wani kyakykyawan Wanda baxae wuce shekara 11/12 nagani yarone fari tass mae cikar haeva da kwarjini mae cikakkiyar gira wadda takusa hade kanta mae dara daran idanu da dogon hanci yanada dan karamin vaki yatashi daga kan gadonsa saboda alarm din dayasa yavuga yatashi yaga karfe 4:30 yasakkoh daga kan gadon cikin sanyin jiki ya shiga toilet yay wanka tare da daura alwala yadauro towel a kugunsa dawani dan karami yana goge kansa yakarasa jikin mirror yana gamawa yadauko lotion dinsa mae kanshi yana shafawa a lallausar fatarsa yana gamawa yadauko jallaviyarsa fara tass yasa yasa hula akansa yafesa turarensa mae kanshi yashinfida sallaya yay sallah raka’a biyu yatashi yatafi masallaci ahanyarsa taxuwa yahadu da mahaefinsa suka wuce Ana idar da sallah yay axkar yafito suka wuce gida yakoma sama ya kwanta akan bed dinsa vayan wani karfe 7:00 yatashi yana shiri yasa kayan makarantarsa farar riga mae ratsin pink data samanta pink da pink din wando maekwalliyar fari yasha farar hularsa inda takwanta akan kyaky kyawan gashin kansa wanda yay lup-lup kamar na ‘ya’yan laravawa dakuma kayataccen agogo ahannunsa pink mae kwalliyar fari yasha farin takalminsa mae kwalliyar pink yana tamurmushinsa mae vurgewa wanda yavayyana dimple dinsa da kyawawan hakoransa farare kal yaron yana tsaye agavan mirror yana fesa turarensa mae sassanyan kanshi da kwantar da xuciya yana gamawa yadauki school bag dinsa inda yake bada oder kalar avincin da xaeci da rana dan yace yau va’a gida xaeci avinciva yana gama ruvutu a yar karamar takardar yamikawa sale maeyi masa aiki yakarva yana toh karamin alhaji yajuya ko kallonsa vaeva yataho cikin takunsa na kasaeta yanufo inda mahaefansa suke yana xuwa ya rungume mahaefiyarsa yace
Mommy good morning -morning my son yakalli mahaefinsa yace daddy good morning morning son dftn katashi lpy lpy alhmdllh dad yaja kujera yaxauna inda safiyya tafara serving dinsa yafaracin break fast dinsa cikin nutsuwa yanajin hirar da iyayensa sukeyi akan aikinsu suna hira har yagama cin avincinsa yana goge vakinsa yamike tsaye mahaefinsa yatashi yadauki file dinsa da system inda mahaefiyarsa tadauki jakar lop ton dinta dawasu takardu da kuma rigarta ta low suna cikin tafiya suna hira kowa yana cikin farin ciki safiyya vatasan sun tahova tana dauke da tea ahannunta tae karo da sapwan ta xuva masa arigarsa ya daga hannu yawanka mata mari yadaga hannunsa xae kara wanka mata wani mommy tarike hannunsa tace vaka da hankaline vata saniva taxuva maka sapwan wannan wani irin avune mom tana sakin hannunsa yajuya yakoma sama da gudu yana kuka yafada toilet yawanke gurin yafuto yacanja kayansa yana kuka yakwanta akan gadonsa daddy yace hjy xuhurah mekika aikata yanxu akan Wannan yarinyar xakisamin my boy kuka yajuya yakoma sama gurin sapwan yanaxuwa yay nock yavude kofar yashiga yace son kayi hkr plx dakar daddy yashawo kansa yahakura amman dashadi daya wane sharadine son daddy yafada yana kallonsa cikin kulawa yace dad Inaso tavar gidannan yau vanasanta vanasan ganinta dad yace ok kar ka damu son yay sauri yadago kansa yace promise daddy yace promise son yay murmushi yatashi suka sakko gurin mom suka karasa gurin mota driver yavude suka shiga yajasu sae makarantar su sapwan.
Vaxan manta da masoyanava Ina miko gaesuwa
Agareku ina ganin comment dinku
Kaddarah😭 koh san xuciya 💖
Nah
ummuh fateemah 😘😘😘…
—
Shared using https://www.writediary.com/getapp
[8/4, 1:44 PM] U Fatima: Date: 27 Jun 2021
Subject: KADDARAH KOH SAN XUCIYAH BOOK📚
KADDARA 😭KOH SAN XUCIYAH 💖
NAH
UMMUH FATEEMAH
Page *2*free page
Driver yana xuwa dae2 mkrntr su sapwan yay fakin yasaukeshi yawuce yasauke mom a hight court ta kano yawuce da daddy wajen aikinsa yana saukesa yakoma gida vayan yadawo yatararda safiyya tana ta kuka yatamvayeta meyake faruwa take fada masa alhaji karami taewa laefi tasan yau tata taxo karshe agidan yavata hkr yace aikam saedae kiyi addu’a matukar alhaji yasani to kashinta yavushe yajuya yatafi gurin aikinsa vayan wasu awani yaga lokacin tashinsu sapwan yayi yaje yadaukoshi daga makaranta yadawo dashi gida yana sauka yashiga phalon cikin isah da ixxah kamar dan sarki yana xuwa dae2 dakin da safiyya take kwana yace keee tashi kihada kayanki kitafi gidan ubanki maxa nasallameki daga aiki safiyya wadda idonta yay ja yakunvura saboda kuka tace dan Allah kayi hkr inka koreni vansan Ina xaniva ko ajikinsa yashiga dakin dad yadauki rapper 1k ya watsa mata yace hada kayanki maxa kitafi tana kuka haka ta hada kayanta tavar gidan vadan ranta yasova ta tafi garinsu yawuce yanajin dadi yakoma part dinsa yay wanka ya canja kaya ya sakko yasa akira masa sale mae kula dashi yace yaxo suwuce dan yunwa yakeji suka kama hanya yashiga mota yana xama yaja suka tafi inda akae masa oder yaxauna yafara cin avincinsa harya koshi yamikawa saleh kudi yaviya suka kama hanyar gida suna tafiya cikin nutsuwa har suka isah gida vawanda yace da wani kalah yavude masa yafita yakoma ya perking din motar a perking space yakoma ya kae mukullin inda suke ajiyewa