1 Result in the "thriller" category
-
Garkuwan Fulani Na Aisha Aliyu Garkuwa YAHUNDE! Babban birnin ƙasar Cameroon. Cikin wani kekyawan rugar FULANI mai tarin al’barkatun duniya. Kota wani sashi Allah yayiwa Rugar Arɗo Babayo, ni’imomi na musamman, makiyaye ne cikakkun Fulanin ƙasar Cameroon. Ranar wata jumma da yammaci la’asar sakaliya, makiyaya nata dawowa gida yayinda kota ina. Shanu tumaki raƙuma awaki zabbi keta kai komo ko wanne na nufar garken…
