164 Results in the "Romance" category
-
03 [11:10PM, 10/11/2016] Rahamat Nalele π―: Dake SAILUBAH Tace kanta na mata ciwo sai kawai KHAMIS yasha Sha taletale ya fara saukesu ita da RAMADAN Sannan yakai XEE ya wucce gida Aranar ne aka ‘daura Auran Saudat da mijinta Aminu Qarfe bakwai RAMADAN yana gaban SAILUBAH yana lallashinta tatashi aje kai Amaryar da ita Tace dan Allah karabu dani kaina namin ciwo Yace habaβ¦
-
02 [5:35PM, 09/11/2016] Rahamat Nalele π―: Tace hmm nakasa hakurin hakanne shiyasa kuma…… Bata izza xan canta bah ummi ‘yar uwar shi ‘yar qanwar momynsa taxo shigewa cikin gidan nasu da sauri Tace Ya RAMADAN tun safe naketa nemanka Ya xuba mata ido dan ya da’de da sanin yarinyar ta fa’da tarkwan soyayyarsa Amma Sam yaqi yarda ta bayyana masa Yace ayya lafiya daiβ¦
-
ο»Ώο»Ώο»Ώο»Ώο»Ώο»Ώο»Ώο»Ώο»Ώο»Ώο»Ώο»Ώο»Ώο»Ώ[10:45PM, 02/11/2016] Rahamat Nalele: π―π―π―π―π― *SAMAREEN* π― *BANAH* π―π―π―π― *TASU SALAN SOYAYYAR* *Na Rahamat Muh’md Rufa’i Nalele* Part 1….. *Nutsu da kyau me karatu ka karan farkwan labarin nan da kyau kuma kar kayi gigin mantawa. Dan xai temakema wajan gane ya abin xai kasance nan gabah* Sunana SAILUBAH KASIM. Ina garin KANO da xama awata unguwa da akekira fage Ina daβ¦
-
[4/9, 1:48 PM] ππππππππ MI,WASMITI…..page 5β£ Na Aysha Ali Garkuwa ππππππππ ββββββββ Gaba dayansu suna cike a porlon cikin shirin komawa Sunyi sit dan bppa Yaya zai musu Nasiha da Addu,a kamar yadda yake musu ko yaushe in sunzo komawa i dan da wani mai buqata ko uzuri ko umurni toh duk a wannan lokacen yake bawa yayanshi damarsu Shiru sukayi cikin maida hankaliβ¦
-
[4/9, 1:47 PM] ππππππππMI,WASMITI…..page 4β£ Na Aysha Ali Garkuwa ππππππππ A hankali ya direta kan kujera hadi da manna mata kiss a goshi Nenne ta kallesu cikin qauna ta murmusa tace kai Abubakar kamar dama ita kadai kai kewarta da sauri cikin dry ya duga gaban bb bello ya gaidashi da Abban su Ummi farin ciki take sosai tanajin dadin yadda Abubarkar ke mu,amalaβ¦
-
ππππππππ MI,WASMITI….. page 3β£ Na Aysha Ali Garkuwa ππππππππ 9:55 PM*12-09-2016 Bayan ta gama yan gyare gyarenta ta fito sab da ita gonin sha,wa Doquwar rigace ajikinta tayi kib da ita cikin sauri ta dauki ribbon enta da dan kwalinta a hannu ta fito parlon tfy take cikin sauri sauri hankalinta gaba daya nagun Ahmad shiyasa bata lura da shi a gunba tana isaβ¦
-
ππππππππ MI,WASMITI….. page 2β£ Na Aysha Ali Garkuwa ππππππππ Taci gaba da bani lbr su Usman da Rabi,u da Abdul ma Sa,annine hakama Aysha da Amira da Maryam … Yusuf ya kasance mai zuciya tun yana dan yaronshi sanadin zuciyarshi yanzu haka yana da matsalar ciwon zuciyaπ tun suna primary school yana dan shekara 6 makarantar su da aka shigar dasu yinifom en makarnarβ¦
-
ππππππ ππ«Bismillahirahamanirahim***π³π Mi’wasmiti. Page 1β£ Na Aysha Ali Garkuwa ππππππ Tafiya take cikin sauri sauri da Dan sassarfa tana tafe tana Dan mita da holo irin Na tsofaffi da sauri Na dan qarisa gunta Na Dan kalleta a nitse a take Na gano tsohur ba fillatace cikin hikima Na gaidata da yaren fillanci cikin Dan sakin fuska ta amsamin ba tare da ta tsayabaβ¦
-
RIKON KAKA CHAPTER5 zaka siyar mawa, to ban siye, ka bani kudina kawai”. β Sunan qanwarsa da ya ambata shiya bugewa Abubakar ‘dukkanin gaBoBin jiki, jikinsa a sanyaye ya sa hannu ya Ciro kudin a gaban aljihunsa ya mika masa. Ya amsa yana fadar, “Mutanen banza kawai gaku Musulmai amma kuna aikata aikin kafurai, marasa tsoron Allah kawai”. Abubakar dai bai tanka, masa ba.β¦
-
RIKON KAKA CHAPTER3 Kaka taceβBa kowa, zaluncine kawai da kuma ba ya qaunar . ki” Rukayyah tace βAi nima shi yasa bana Raunar sa, dama ya mutu ~ Kaka tace”Idan ya mutu ai muma da mun mutu, don da Allah muka dogara da shi muka dogara, idan ya mum jika ai sai munyi baraβ βRukayya ta diro daga kan gadoh ta , dauko kofiβ¦
-
RIKON KAKA CHAPTER2 Rukayya na tarba bokitin ta, yanβ matan dake tsaye suna bin layi suka hayayyaqo mata. “wai ke Rukayya wacce irin marar kunyar yarinya ce? Wane ne kikafi duk nan da ba za ki biyo layi ba?” . “Yo ai uban kuturu ma Yayi don k0 β ‘ kakar ki ta zo nan bata isa ta debi ruwan nanba ‘, idan bataβ¦
-
RIKON KAKA BOOK1 CHAPTER1 Rukayya, wai me kike anan ki ka barni nan tsaye ina jiranki iye Yarinyar da ta kira Rukayya ta dago ta dubi dattijuwar matar, tace. ‘ “Kiyi gaba Kaka idan na gama tsintar kyallayen zan same ki”. ‘ β Tsohuwar tace”Ban tafiya yar ncma zo mu wuce kinji,Yarinyar taci gaba da tsintar Kyallayen natA a gcfen bola hankalinta kwance saiβ¦
- Previous 1 … 8 9 10 … 14 Next
