165 Results in the "Romance" category
-
2 Kasa ɗauke idanunta tayi daga kallonsa, saboda azabar firgici da razanar da ta yi. Ya janyo kujera ya zauna a gabanta, ya ɗan ƙura mata ido, sannan cikin kaushin murya ya ce “Gidan uban wa kika tafi da ta aikeki, tun la’asar ba ki dawo ba sai magariba?” Yayi Maganar yana tsareta da ido. Kasancewar akwai wutar lantarki, ya sanya fes take kallon…
-
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓 6️⃣ …….Shiru kawai yay yana kallon takarda da key ɗin motar da sakatariyarsa ta kawo masa na tsawon lokaci, kafin ya furzar da huci mai kauri ya tashi zaune sosai da ga kwanciyar da yay a kujerar office ɗin nasa. Wayarsa mai ƙyau da ɗaukar ido ya ɗauka. Har yay dailing number da akai saving da _Yaya Isma’il_ sai kuma ya katse yana…
-
°°°GAMA DUNIYA BINTA UMAR ABBALE 🍒 BABI NA BIYU Cikin k’asaita alhaji Badamasi yake tuk’a motarsa har isa wani hotel mai kyau da ‘kayatuwa. Ya gyara parking ya fito yana gyara babbar rigar dake jikinsa. wayarsa ya d’auko daga aljihu ya fara neman lambar Ladi. Sai ya hange ta tana zuwa gurinsa cikin salon tafiyarta mai tafe da girgiza . Lokaci guda hankalinsa ya…
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Forty
..dady da mummy sun shiga matsanancin tashin hankali, mutuwar akram ta gigitasu ,gigita mai tsananin, zuciyoyinsu suka nemi daina aiki tsabar rikicewa. gabad'aya rige rigen shiga office din likinta sukayi ,jikinsu na tsuma tsabar tashin hankali da suke ciki, anan ma dai sake tabbatar masu da rasuwar akram likita yayi kusan zaucewa mumy tayi ta dinga wani irin kuka mai rikitarwa da ta'ba zuciya, tun cikin daren suka soma kiran wayar yan'uwa da abokan arziki, shi kuwa bunayya yana rungume da gawar yaya…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Seven
.....muwaddat.. ya sake kiran sunanta cikin raunanniyar muryarsa mai kashe sansar jiki ,da aikawa kwal'kwaluwa wani sako na daban. wani irin bugawa gabanta yayi da karfin gaske, lokacin dataji sautin kiran sunanta da yayi , daga bisani kirjinta yashiga dukan uku uku,"muwaddat ina sha'awar mu kasance tare dake, dan na jibanci al'amuranki da komai na rayuwarki, muwaddat tsarinki da komai da jikinki, komai da kika mallaka sun yi min arayuwa, "me zai hana ki bani wata dama domin na kasance tare dake? nan…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Blog
Nihaad Chapter 1
~ 1 All thanks to Allah SWT for giving me the ability and privilege to present to you this book. My mother Hajiya Hajarah Allah ya karo farin ciki da kwanciyar hankali da arziki me amfani, Allah ya saka maki da gidan Aljanna, 👏🏻 my special greetings to my own Barrister KH, Allah ya jibanci lamarinka, ya kara bude hanyoyin arzikin da xa ayi…
-
RIKON KAKA CHAPTER5 zaka siyar mawa, to ban siye, ka bani kudina kawai”. ‘ Sunan qanwarsa da ya ambata shiya bugewa Abubakar ‘dukkanin gaBoBin jiki, jikinsa a sanyaye ya sa hannu ya Ciro kudin a gaban aljihunsa ya mika masa. Ya amsa yana fadar, “Mutanen banza kawai gaku Musulmai amma kuna aikata aikin kafurai, marasa tsoron Allah kawai”. Abubakar dai bai tanka, masa ba.…
-
*E2* _Kamar yadda na fara littafin nan ina rokon Allah Subhanahu wata’ala da ya ba ni ikon kammala shi lafiya, alfarmar Annabi Muhammad(SAW). Allah Ya ba ni ikon faɗakarwa da kuma ilmantarwa harma da nishaɗantarwa, Ubangiji Allah ya kare ni daga rubutu abin da ba zai amfani al’ummar Annabi ba.✍️_ Gargarɗi _Ban amince wani ko wata ya yi amfani da wani sashe na book…
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Twenty-two
..Yana bud'e kofar ransa yayi mugu mugun 'baci sakamakon cin karo da fuskar eiman da yayi tsaye tana dubansa , wata irin razananniyar tsawa ya buga mata had'e da milmilo ashariya ya maka mata "ke dan ubanki me kika zo nema ? Take jikinta ya d'auki rawa saboda tunda take arayuwata ba'a ta'ba mata irin wannan razananniyar tsawar mai razanar da mutun da zuciya ba , bakinta na rawa tace "my.. mummy ce tace in zo na dubaka ko Lafiya bata ga ka fito ba har yanzu .... wani irin dogon tsaki yaja yana furzar da…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Blog
Tafiyar Mu Chapter 2
2 (2) Hafiz Isma’il shine ɗa na huɗu a cikin mahaifiyarsa wacce ta kasance mace tilo wajen babanshi, sai ƙannenshi uku mata da duk sun yi aure suna ɗakin mazajensu, yayunshi uku kuma duk maza ne kowanne da iyalinsa. Hafiz mutum ne mai ilimin addini da kuma boko sannan yana da kyawawan halayen da yasa mutane su ke son hulɗa dashi. Yana gama…
-
*Mrs Bukhari Ibrahim* *GISHIRIN* *ZAMAN* *DUNIYA* _Daga Al’kalamin_ _Badi’at Ibrahim_ ( Mrs Bukhari Ibrahim B4B) Labari wanda yai duba kan gwagwarmayar mata a duniya. Da irin gudummawar da ilimin mace ya ke bayarwa ga al’umma. Da kuma rawar da ilimin mata ke takawa a cikin gidajen Aure. Wannan Labari true life story ne, duk abunda na rubuta, abune daya faru a zahiri,…
-
[12:36PM, 14/11/2016] Rahamat Nalele 👯: Kallo ‘daya xaku mata kugano nutsuwarta da kyau da Allah yayi mata Aymana tana MASEEFAR son FAWAS. Sam duk abinda FAWAS xai mata xata bashi ha’din kai Duk da wayan ‘yan matansa hakan baisa ya rabu da ita ba. dan da gaske ya hango maseefar son shi a kwayar idanta RAMADAN da KHAMIS bar musu motar sukayi kamar yanda…
- Previous 1 … 6 7 8 … 14 Next
