164 Results in the "Romance" category
-
Blog
Nihaad Chapter 2
~~ 2 Dumbin gaisuwa da fatan alkhairi xuwa ga iyayen gidan Khaleesat’s Palace, my die hard fansπ₯°π Su Hajjaju Chamo me gwala-gwalai duk da jarin ya karye amma take ta bobboye mana, Hajiya Aunty Zahra mai siyar da harawa, Hajiya Nafisa Mom twins, Su Hajiya Aunty Maryam, Uwar Nabeela, Mrs Jay, Hajiya Inna, Hajiya Deejah, Hajiya Zeenaru, Nanisa Zero Zero, Hajiya Bilkisu, Hajiya Rabia,β¦
-
Blog
Nihaad Chapter 1
~ 1 All thanks to Allah SWT for giving me the ability and privilege to present to you this book. My mother Hajiya Hajarah Allah ya karo farin ciki da kwanciyar hankali da arziki me amfani, Allah ya saka maki da gidan Aljanna, ππ» my special greetings to my own Barrister KH, Allah ya jibanci lamarinka, ya kara bude hanyoyin arzikin da xa ayiβ¦
-
Join our WhatsApp group here [4/9, 1:48 PM] βͺ ππππππππMI,WASMITI…..Page 6β£ Na Aysha Ali Garkuwaππππππππ ββββββββ Da garfi ta saki qara gami da fizge hannunta dan azabar da ya ratsata jini kuma a take ya rinqa tsirtowa abinka da farar fata gata da laushi kamar auduga kuka take sosai tana yarfa hannun tana bubbuga qafafunta a qasa Ahmad kam tuni ya kamo ta yaβ¦
-
[4/9, 1:48 PM] ππππππππ MI,WASMITI…..page 5β£ Na Aysha Ali Garkuwa ππππππππ ββββββββ Gaba dayansu suna cike a porlon cikin shirin komawa Sunyi sit dan bppa Yaya zai musu Nasiha da Addu,a kamar yadda yake musu ko yaushe in sunzo komawa i dan da wani mai buqata ko uzuri ko umurni toh duk a wannan lokacen yake bawa yayanshi damarsu Shiru sukayi cikin maida hankaliβ¦
-
[4/9, 1:47 PM] ππππππππMI,WASMITI…..page 4β£ Na Aysha Ali Garkuwa ππππππππ A hankali ya direta kan kujera hadi da manna mata kiss a goshi Nenne ta kallesu cikin qauna ta murmusa tace kai Abubakar kamar dama ita kadai kai kewarta da sauri cikin dry ya duga gaban bb bello ya gaidashi da Abban su Ummi farin ciki take sosai tanajin dadin yadda Abubarkar ke mu,amalaβ¦
-
ππππππππ MI,WASMITI….. page 3β£ Na Aysha Ali Garkuwa ππππππππ 9:55 PM*12-09-2016 Bayan ta gama yan gyare gyarenta ta fito sab da ita gonin sha,wa Doquwar rigace ajikinta tayi kib da ita cikin sauri ta dauki ribbon enta da dan kwalinta a hannu ta fito parlon tfy take cikin sauri sauri hankalinta gaba daya nagun Ahmad shiyasa bata lura da shi a gunba tana isaβ¦
-
ππππππππ MI,WASMITI….. page 2β£ Na Aysha Ali Garkuwa ππππππππ Taci gaba da bani lbr su Usman da Rabi,u da Abdul ma Sa,annine hakama Aysha da Amira da Maryam … Yusuf ya kasance mai zuciya tun yana dan yaronshi sanadin zuciyarshi yanzu haka yana da matsalar ciwon zuciyaπ tun suna primary school yana dan shekara 6 makarantar su da aka shigar dasu yinifom en makarnarβ¦
-
ππππππ ππ«Bismillahirahamanirahim***π³π Mi’wasmiti. Page 1β£ Na Aysha Ali Garkuwa ππππππ Tafiya take cikin sauri sauri da Dan sassarfa tana tafe tana Dan mita da holo irin Na tsofaffi da sauri Na dan qarisa gunta Na Dan kalleta a nitse a take Na gano tsohur ba fillatace cikin hikima Na gaidata da yaren fillanci cikin Dan sakin fuska ta amsamin ba tare da ta tsayabaβ¦
-
Chapter
Muwaddat β Chapter Two
..tana hawa benen mahaifinta, ta d'an zuge kofar glass din parlour'n tashiga bakinta d'auke da sallama, sai alokacin gabanta ya fad'i sakamakon tunawa datayi da kanta babu d'ankwali ,daga ita sai wata hadaddiyar doguwar rigar, yar saudiyya wacce ta sha stone work ,amman kanta babu komai ,hakan ne yasa dogon gashinta data had'a ta tufke da ribbon suka bayyana . har ta shiga parlour'n tana fargaban fad'an da dad dinta zai yi mata idan yaga kanta babu dankwali, jikinta a sanyaye ta k'arasa gaban dad ta d'anβ¦-
152.2βK • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat β Chapter Twenty-two
..Yana bud'e kofar ransa yayi mugu mugun 'baci sakamakon cin karo da fuskar eiman da yayi tsaye tana dubansa , wata irin razananniyar tsawa ya buga mata had'e da milmilo ashariya ya maka mata "ke dan ubanki me kika zo nema ? Take jikinta ya d'auki rawa saboda tunda take arayuwata ba'a ta'ba mata irin wannan razananniyar tsawar mai razanar da mutun da zuciya ba , bakinta na rawa tace "my.. mummy ce tace in zo na dubaka ko Lafiya bata ga ka fito ba har yanzu .... wani irin dogon tsaki yaja yana furzar daβ¦-
152.2βK • Ongoing
-
-
....gabad'aya ya juyo daita suna fuskatar juna,kana ahankali ya d'agota sama ya tura kafarsa daya ta karkashinta sai ga kirjinta yayi sama ,brest dinta dake cikin bra suka sake tsayawa cak, yana kallon saman brest dinta azahirance cikin wani irin shauki " ita kuwa take jikinta ya d'auki rawa tasoma k'ok'arin kamkame jikinta muryarta a sanyaye tace "wai me ye haka ne bunayya? " bafa na son wulakanci, bacci fa na gaya maka zanyi kafin biyu tayi " muryarsa a kasalance yace "kiyi baccinki mana ko naβ¦-
152.2βK • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat β Chapter Twenty-six
.....muwaddat bata farka ba sai wuraren la'asar ta farka bakinta d'auke da salati ,yayinda ummi da abi sun shigo d'akin yafi sau goma bata tashi ba, sai a karo na karshe ne da ummi tashigo ita kad'ai ta iske ta farka tana zaune ta rafka uban tagumi . a Sanyaye ta gyara zamanta tana duban ummi da shanyayyun idanunta da suka kod'e saboda tsabar kukan da taci ,ahankali ummi ta matso kusa daita ta zauna had'e da riko tafin hannunta, take taji wani irin zafi ya ratsa tafin hannuta cikin tsarkewar muryaβ¦-
152.2βK • Ongoing
-
- Previous 1 … 4 5 6 … 14 Next
