Search
You have no alerts.

    164 Results in the "Romance" category


    • Muwaddat – Chapter Fourteen Cover
      by Aysha A Bagudo Gabad'aya yanayinsa yayi mugu mugun tayar mata da hankali ,ta rasa yadda zata yi ta shawo kansa ya sauko daga dokin fushin da yayi da ita ,tsawon minti goma suna nan a haka suna kallon junansu cike da matsanancin shaukin juna, batare da wani acikinsu yayi yunkurin cewa d'an'uwansa wani abu illa numfashi da suke sauke da karfin gaske ... . ganin yayi shiru har lokacin yaki yi mata mgn, yasa ta bud'e bakinta da kyar tace "kayi hakuri mana bunayya ,kayi min magana ,zuciyata ta kasa jurar wannan fushin…
    • Muwaddat – Chapter Thirty-five Cover
      by Aysha A Bagudo dan baka hanzarta zubar min da cikin nan ba ,zan gudu, dan kuwa zaku nemi gabad'aya ku rasa, bai tsaya ba, yace"ki fi ruwa gudu, idan kin tashi gudun ki tafi lahira karewarta kenan, ciki ne dai ni muhammed auwal bazan zubar ba,ba kuma zan saka hanunana ba,na dai d'auki zunubin aikata zina ,amman batu na zubda ciki bai k'arasa maganarsa ba ya k'arasa ficewa daga d'akin, aiko ta sake rushewa da kuka.. Kai tsaye bakin get ya nufa inda yana zuwa ya tsaya ,a kan baba mai gadi ,yana bashi umarni "baba ka tsaya…
    • Muwaddat – Chapter Three Cover
      by Aysha A Bagudo ......Tun da alhj Mahamud yasoma sanyawa mukarama albarka ,murmushi yaki 'bacewa a fuskarta ,hajara ta du'beta a sukwane tace "kai duniya mukarama ko kunya baki ji ,ana zance aurenki kina guri , sai wani nishad'i da annashuwa kikeyi .. Wani sabon murmushi mukarama ta sake yi "bil hakki da gaske mugun son ishaq ya kamata sosai tun kwanaki ma na lura da rawar kafar da takeyi akansa ,kalli ma yanzu kaga rawar jikin da take ,barin in taji yazo gidan ta dinga 'bare 'bare kenan tana hanzari zuwa gaidashi ,wata…
    • Muwaddat – Chapter Twenty-nine Cover
      by Aysha A Bagudo .....yana shiga d'akin ya sameta zaune a gefen gadonta ,tana waya da yaya al'ameen, tana jin kamshin turarensa ta d'ago kanta da sauri ,suka had'a ido dashi, take kirjinta yayi wani irin mahaukacin bugawa da karfin gaske,ta tsura masa idanuwanta tana kallonsa, fuskarta da al'amun rashin gsky , irin kallon da yake mata yasa tasha jinin jikinta tayi saurin yi wa yaya al'ameen sallama zuciyarta na dokawa.. Yayinda shi kuma ya cigaba da kafeta da tsumammun idanunsa kana ahankali yasoma ta kowa zuwa inda…
    • Muwaddat – Chapter Thirteen Cover
      by Aysha A Bagudo ..sauran kwana biyu muwaddah ta tafi ilori,nabeel ya kawowa M. A ziyara sun dad'e a d'akinsa suna hirar karatu daga bisani suka zarce da hirar muwaddah, inda nabeel yace M. A yakira masa ita su gaisa ,batare da 'bata lokaci ba ya d'auki wayarsa ya kira layinta tare da fad'a mata dalilin kiran, amman abun mamaki kai tsaye tace masa ba zata zo ba.. .. jikinsa yayi mugu mugun sanyi gbdy ya rasa ma mai zai cewa nabeel ?ai idan ya fad'a masa abinda tace dariya zai yi masa, murmshi nabeel yayi ya dafa kafad'arsa…
    • Muwaddat – Chapter Thirty-seven Cover
      by Aysha A Bagudo ...Dif numfashi da zuciyoyin rayuka had'u suka tsaya na wuncin gadi ,sakamakon jin saukar maganar dady da suka ji tamkar saukar aradu acikin kunnuwansu . gabad'aya a firgice sannan a gigice suke bin junansu da kallo mai cike da tsantsar mamaki, kana suka sake maida idanunsu akan dady dake tsaye a gabansu fuskarshi babu yabo babu fallasa . kallonsa suka cigaba da yi domin neman k'arin bayani yadda hakan ta kasance ,barin ummi wacce gabad'aya ilahirin jikinta ya d'auki rawa .... Kusan ta fi kowa…
    • Muwaddat – Chapter Two Cover
      by Aysha A Bagudo ..tana hawa benen mahaifinta, ta d'an zuge kofar glass din parlour'n tashiga bakinta d'auke da sallama, sai alokacin gabanta ya fad'i sakamakon tunawa datayi da kanta babu d'ankwali ,daga ita sai wata hadaddiyar doguwar rigar, yar saudiyya wacce ta sha stone work ,amman kanta babu komai ,hakan ne yasa dogon gashinta data had'a ta tufke da ribbon suka bayyana . har ta shiga parlour'n tana fargaban fad'an da dad dinta zai yi mata idan yaga kanta babu dankwali, jikinta a sanyaye ta k'arasa gaban dad ta d'an…
    Note
    error: Content is protected !!