Search
You have no alerts.

    164 Results in the "Romance" category


    • Muwaddat – Chapter Five Cover
      by Aysha A Bagudo ......mukarama cike da tsantsar murna da farinciki ta tashi ta fita daga d'akin ,tana jinta sakayo daita , bata da wani sauran damuwa, ishaq ta soma kira ta sheida masa irin kyautar da akayi musu ,shi ma muranar yayi sosai . jin shirun hajara yayi yawa har kusan minti goma yana zaune bata fito daga bayi ba, yasa alhj mahmud yunkurawa ya mike daga zaunen da yake ya isa jikin kofar yana kwankwasa had'e da kiran sunanta , " hajara!!! tayi firgigib daga duniyar tunanin data lula tana goge hawayen dake kwance…
    • Muwaddat – Chapter Twelve Cover
      by Aysha A Bagudo ....bayan abi ya fito daga wanka ,ummi ta taimaka masa ya shirya sannan, ta dawo ta zauna gefensa tace "ina jinka hubbeey gabadaya na matsu da zance da zaka min akan suraj " ki kwantar da hankalinki bafa wani abu ne ba ,wai muwaddat yake so ,shine nace masa ya bani lokaci zan yi magana daita , idan ta amince da zarar ta kammala karatunta sai ayi in Allah ya yarda "kai kai Amman naji dadin wannan labari sosai ,dan kuwa suraj akwai kirki ga hankali da natsuwa uwa uba yana da nasaba mai kyau , allah dai yasa…
    • Muwaddat – Chapter Eleven Cover
      by Aysha A Bagudo .......washegari da ummi zata tafi hospital tace" muwaddah ta shirya suje ta duba lafiyarta ,duk wani abinda ya kamata ummi tayi mata tayi ,inda ta gano muwaddah bata d'auke da cutar komai ajikinta, illa malaria wanda mostly daman ita ke haddasawa mutun ciwon kai mai tsananin, allurai tayi mata har guda uku da magunguna, da kyar muwaddah ta sha tana zuba shagwa'ba ,byn ta sha maganin ta samu guri ta kwana akan gadon dake ajiye a office din ummi... sai gurin azahar suka koma gida ,muwaddah nata jiran ummi…
    • Muwaddat – Chapter Nine Cover
      by Aysha A Bagudo .....kafafuwanta suka hard'e saboda irin kallon kurrular da M. A yake binta dashi , amman duk da haka a natse tacigaba taku tana d'aga kafafunta ahankali , duk yadda taso ta kaucewa kallonsa ,hakan ya gagara . wannan tafiyar da take ahankali tamkar an tsamota cikin ruwa ba k'aramin sake tsuma zuciyarsa tayi ,saboda yadda jikinta ke moving da rawa , tana shiga parlour'n taja ta tsaya rungume da hannuwanta duka akirji tana fesar da numfashi tamkar wacce tayi gudun famfalaki . ahankali shima ya sanyo…
    • Muwaddat – Chapter Three Cover
      by Aysha A Bagudo ......Tun da alhj Mahamud yasoma sanyawa mukarama albarka ,murmushi yaki 'bacewa a fuskarta ,hajara ta du'beta a sukwane tace "kai duniya mukarama ko kunya baki ji ,ana zance aurenki kina guri , sai wani nishad'i da annashuwa kikeyi .. Wani sabon murmushi mukarama ta sake yi "bil hakki da gaske mugun son ishaq ya kamata sosai tun kwanaki ma na lura da rawar kafar da takeyi akansa ,kalli ma yanzu kaga rawar jikin da take ,barin in taji yazo gidan ta dinga 'bare 'bare kenan tana hanzari zuwa gaidashi ,wata…
    • Muwaddat – Chapter Two Cover
      by Aysha A Bagudo ..tana hawa benen mahaifinta, ta d'an zuge kofar glass din parlour'n tashiga bakinta d'auke da sallama, sai alokacin gabanta ya fad'i sakamakon tunawa datayi da kanta babu d'ankwali ,daga ita sai wata hadaddiyar doguwar rigar, yar saudiyya wacce ta sha stone work ,amman kanta babu komai ,hakan ne yasa dogon gashinta data had'a ta tufke da ribbon suka bayyana . har ta shiga parlour'n tana fargaban fad'an da dad dinta zai yi mata idan yaga kanta babu dankwali, jikinta a sanyaye ta k'arasa gaban dad ta d'an…
    • Muwaddat – Chapter One Cover
      by Aysha A Bagudo ~DEDICATED TO~ _AUNTY SALAMATU AYYUBA_ _(UMMIN KADUNA )_ _karamacinki da alkharinki tattare da mutuncinki gareni, ba zai misaltu ba, aunty ummi nah , ina sonki irin soyayyar da 'yan'uwantaka kad'ai ke haifar da hakan , ina rokon Allah ya barmu taren tare har karshen rayuwarmu, Allah ya k'ara damkon kauna da zumunci atsakaninmu, love you so much my special aunty ,kaf media babu aunty tamkar ki ,shi yasa zan sadaukar da gabadaya novel dina gareki domin kin cancaci fiyye da hk a zuciyar bagudo_ alhamdullahi…
    Note
    error: Content is protected !!