Search
You have no alerts.

    164 Results in the "Romance" category


    • Muwaddat – Chapter Twenty-six Cover
      by Aysha A Bagudo .....muwaddat bata farka ba sai wuraren la'asar ta farka bakinta d'auke da salati ,yayinda ummi da abi sun shigo d'akin yafi sau goma bata tashi ba, sai a karo na karshe ne da ummi tashigo ita kad'ai ta iske ta farka tana zaune ta rafka uban tagumi . a Sanyaye ta gyara zamanta tana duban ummi da shanyayyun idanunta da suka kod'e saboda tsabar kukan da taci ,ahankali ummi ta matso kusa daita ta zauna had'e da riko tafin hannunta, take taji wani irin zafi ya ratsa tafin hannuta cikin tsarkewar murya…
    • Muwaddat – Chapter Ten Cover
      by Aysha A Bagudo ....Cikin dry abi yace "o ,kishi kumallon mata yanzu har cikinki ya duri ruwa ,shi yasa ma yar fara'ar da kika shigo daita ta d'auke ,kin wani tamke fuska daga jin zance kishiya " "cikin dariya ummi tace "Allah sarki su kishi manya ,dadin abun ban ta 'bata fad'a akan zance kishiya ba ,kuma ni ko kishiyar za'a min me zai tada min hankali ? "tazo ga gurin zama nan ni wallahi har na gaji da zancenta kullun, ayita kawai mu huta.. "Ai kuwa Ki sha kuruminki wannan karon zan bugi kirji na k'aro aure sa'ar baby…
    • Muwaddat – Chapter Thirty-nine Cover
      by Aysha A Bagudo .... Yana gama shiga bayin, ya janyota jikinsa ahankali ya manneta da kirjinsa, had'e da zagaye hannuwansa duka a kan cikinta , ahankali ya shiga shafa cikinta zuwa kasan mararta yana lumshe idanuwa , cike da shaukinta ya soma tafiya daita acikin bayin ,bai tsaya a koina ba sai gaban madaidaicin marrow dake manne da bango banyin. ya ja ya tsaya yana mai d'aura habarsa bisa kafad'arta yana busa mata iskar bakinsa,tsura mata tsumammun idanunshi yayi, masu matukar tsuma zuciya da raunata gangar jiki tare…
    • Story

      Cutar Da Kai

      Cutar Da Kai Cover
      by Aysha A Bagudo No description provided yet.
    • Muwaddat – Chapter Twenty-one Cover
      by Aysha A Bagudo Zaune take a lambu gidan Kamar yadda tasa ba ,tana karkad'a kafafunta ,tun daga nesa tajiyo daddan kamshin turarensa mai sanyi kamshi ,ahankali ta lumshe idanunta wani sanyi dadi ya mamaye zuciyarta ,ba tayi k'ok'arin waigo ba, har sanda ya k'araso ya tsaya akanta yana kare mata kallo , tare da aiyana yadda idan ya sameta arayuwarsa zai sarrafata , ciza gefen bakinsa yayi sannan ya shafa sumar kansa ya janyo d'aya daga cikin kujerun dake ajiye a gurin gabanta ya zauna yayi crossing leg disa, ya tsura…
    • Muwaddat – Chapter Forty-two Cover
      by Aysha A Bagudo shekarar akram uku da haihuwa , amman har alokacinmuwaddat bata sake samun wani ciki ba ,kuma bunayyaya kai ta gurin likitan daya danganci fannin haihuwa antabbatar masa da lafiya lau mahaifatar take..Alokacin har da kuka muwaddat tayi saboda tuno dalokacin da tayita kuka ummi ta zubar da cikin akram,yanzu da an zubar da cikin yaya zatayi ?"Ga bunayya da jarabar son ya'yan tsiya, Sam baya kara ata wannan bangaren ,acikin wannan shekarar bunayya yayanke hukunci zasu koma Spain domin cigaba dakaratu shi da…
    • Muwaddat – Chapter Six Cover
      by Aysha A Bagudo back to the store.... bakin ummi d'auke da sallama tashiga cikin had'ad'en parlour'n gidan inda ta iske hjy hajara na zaune tana faman yiwa muwaddat fad'a kmr zata bugeta , sallamar ummi ce ta katse fad'an da take mata ,atare suka amsa mata sallamar sannan muwaddat ta mike da cikin sanyin jiki ta rungume ummi tana zuba shagwaba tace "ummi nah oyoyo sannu da zuwa ,nayi kewarki ta fad'i hk muryarta a raunane tmkr zatayi kuka duk da tana cikin murnar ganin ummi amman kana ganinta kasan ranta a 'bace yake…
    Note
    error: Content is protected !!