164 Results in the "Romance" category
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Nine
.....kafafuwanta suka hard'e saboda irin kallon kurrular da M. A yake binta dashi , amman duk da haka a natse tacigaba taku tana d'aga kafafunta ahankali , duk yadda taso ta kaucewa kallonsa ,hakan ya gagara . wannan tafiyar da take ahankali tamkar an tsamota cikin ruwa ba k'aramin sake tsuma zuciyarsa tayi ,saboda yadda jikinta ke moving da rawa , tana shiga parlour'n taja ta tsaya rungume da hannuwanta duka akirji tana fesar da numfashi tamkar wacce tayi gudun famfalaki . ahankali shima ya sanyo…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Four
....Bayan sun idar da sallah,ishaq yayi mata tambayoyi akan addini,sosai yaji dadin yadda ta bashi amsar duk wata tambaya da yayi mata ,dama kuma bai yi tsammanin zata kasa amsa daya daga cikin tambayoyin da yayi mata ba. suna nan zaune akan sallayar suka zarce da hirar soyayya ,ishaq yace "ina ga kmr bacci kike ji gashi har kin soma hamma da zaki d'aure sai ki D'an ci abinci sannan sai mu kwanta "bana jin cin wani abinci yanzu, Amman dai zan d'an sha lemo bari na zuba maka abinci kaci ,da yake lokacin…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Ten
....Cikin dry abi yace "o ,kishi kumallon mata yanzu har cikinki ya duri ruwa ,shi yasa ma yar fara'ar da kika shigo daita ta d'auke ,kin wani tamke fuska daga jin zance kishiya " "cikin dariya ummi tace "Allah sarki su kishi manya ,dadin abun ban ta 'bata fad'a akan zance kishiya ba ,kuma ni ko kishiyar za'a min me zai tada min hankali ? "tazo ga gurin zama nan ni wallahi har na gaji da zancenta kullun, ayita kawai mu huta.. "Ai kuwa Ki sha kuruminki wannan karon zan bugi kirji na k'aro aure sa'ar baby…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Six
back to the store.... bakin ummi d'auke da sallama tashiga cikin had'ad'en parlour'n gidan inda ta iske hjy hajara na zaune tana faman yiwa muwaddat fad'a kmr zata bugeta , sallamar ummi ce ta katse fad'an da take mata ,atare suka amsa mata sallamar sannan muwaddat ta mike da cikin sanyin jiki ta rungume ummi tana zuba shagwaba tace "ummi nah oyoyo sannu da zuwa ,nayi kewarki ta fad'i hk muryarta a raunane tmkr zatayi kuka duk da tana cikin murnar ganin ummi amman kana ganinta kasan ranta a 'bace yake…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Three
......Tun da alhj Mahamud yasoma sanyawa mukarama albarka ,murmushi yaki 'bacewa a fuskarta ,hajara ta du'beta a sukwane tace "kai duniya mukarama ko kunya baki ji ,ana zance aurenki kina guri , sai wani nishad'i da annashuwa kikeyi .. Wani sabon murmushi mukarama ta sake yi "bil hakki da gaske mugun son ishaq ya kamata sosai tun kwanaki ma na lura da rawar kafar da takeyi akansa ,kalli ma yanzu kaga rawar jikin da take ,barin in taji yazo gidan ta dinga 'bare 'bare kenan tana hanzari zuwa gaidashi ,wata…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Two
..tana hawa benen mahaifinta, ta d'an zuge kofar glass din parlour'n tashiga bakinta d'auke da sallama, sai alokacin gabanta ya fad'i sakamakon tunawa datayi da kanta babu d'ankwali ,daga ita sai wata hadaddiyar doguwar rigar, yar saudiyya wacce ta sha stone work ,amman kanta babu komai ,hakan ne yasa dogon gashinta data had'a ta tufke da ribbon suka bayyana . har ta shiga parlour'n tana fargaban fad'an da dad dinta zai yi mata idan yaga kanta babu dankwali, jikinta a sanyaye ta k'arasa gaban dad ta d'an…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter One
~DEDICATED TO~ _AUNTY SALAMATU AYYUBA_ _(UMMIN KADUNA )_ _karamacinki da alkharinki tattare da mutuncinki gareni, ba zai misaltu ba, aunty ummi nah , ina sonki irin soyayyar da 'yan'uwantaka kad'ai ke haifar da hakan , ina rokon Allah ya barmu taren tare har karshen rayuwarmu, Allah ya k'ara damkon kauna da zumunci atsakaninmu, love you so much my special aunty ,kaf media babu aunty tamkar ki ,shi yasa zan sadaukar da gabadaya novel dina gareki domin kin cancaci fiyye da hk a zuciyar bagudo_ alhamdullahi…-
152.2 K • Ongoing
-
- Previous 1 … 3 4
