165 Results in the "Romance" category
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Thirteen
..sauran kwana biyu muwaddah ta tafi ilori,nabeel ya kawowa M. A ziyara sun dad'e a d'akinsa suna hirar karatu daga bisani suka zarce da hirar muwaddah, inda nabeel yace M. A yakira masa ita su gaisa ,batare da 'bata lokaci ba ya d'auki wayarsa ya kira layinta tare da fad'a mata dalilin kiran, amman abun mamaki kai tsaye tace masa ba zata zo ba.. .. jikinsa yayi mugu mugun sanyi gbdy ya rasa ma mai zai cewa nabeel ?ai idan ya fad'a masa abinda tace dariya zai yi masa, murmshi nabeel yayi ya dafa kafad'arsa…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Thirty-seven
...Dif numfashi da zuciyoyin rayuka had'u suka tsaya na wuncin gadi ,sakamakon jin saukar maganar dady da suka ji tamkar saukar aradu acikin kunnuwansu . gabad'aya a firgice sannan a gigice suke bin junansu da kallo mai cike da tsantsar mamaki, kana suka sake maida idanunsu akan dady dake tsaye a gabansu fuskarshi babu yabo babu fallasa . kallonsa suka cigaba da yi domin neman k'arin bayani yadda hakan ta kasance ,barin ummi wacce gabad'aya ilahirin jikinta ya d'auki rawa .... Kusan ta fi kowa…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Two
..tana hawa benen mahaifinta, ta d'an zuge kofar glass din parlour'n tashiga bakinta d'auke da sallama, sai alokacin gabanta ya fad'i sakamakon tunawa datayi da kanta babu d'ankwali ,daga ita sai wata hadaddiyar doguwar rigar, yar saudiyya wacce ta sha stone work ,amman kanta babu komai ,hakan ne yasa dogon gashinta data had'a ta tufke da ribbon suka bayyana . har ta shiga parlour'n tana fargaban fad'an da dad dinta zai yi mata idan yaga kanta babu dankwali, jikinta a sanyaye ta k'arasa gaban dad ta d'an…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Thirty
....tana komawa d'akinta, ta fad'a saman lafiyayen gadonta ta kwanta lamo tana jin yadda jikinta yake k'ara moving akan matsanancin soyayyar bunayya .. ta rasa dalilin da yasa take jin haka a sansar jikinta a duk sanda ta kasance tare dashi ,da kuma sanda take ita kad'ai, sai tayita jin jikinta yana mata wani iri ko Kuma ta dinga jin salon wasaninsa a sansar jikinta suna yawo a kowani shashi na gangar jikinta mai kama da socking . Ahankali soyayyarsa da romacing dinsa ke yawo a jinin jikinta ,…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Four
....Bayan sun idar da sallah,ishaq yayi mata tambayoyi akan addini,sosai yaji dadin yadda ta bashi amsar duk wata tambaya da yayi mata ,dama kuma bai yi tsammanin zata kasa amsa daya daga cikin tambayoyin da yayi mata ba. suna nan zaune akan sallayar suka zarce da hirar soyayya ,ishaq yace "ina ga kmr bacci kike ji gashi har kin soma hamma da zaki d'aure sai ki D'an ci abinci sannan sai mu kwanta "bana jin cin wani abinci yanzu, Amman dai zan d'an sha lemo bari na zuba maka abinci kaci ,da yake lokacin…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Thirty-four
.....cikin wani irin birgicewa da matsanancin tashin hankalin bunayya ya soma magana cikin sambatu "abi tashi ...taimaka .... Ka taimakawa rayuwata abi, mu kai ummi hospital ,abi bana son na rasa ummi nah ,wallahi Ina sonta bana son na rasata ,kuskure ne abinda nayi bazan sake ba ,wallahi nayi nadama jikinsa na kyarma yake wannan sambatun "ummi ki tashi dan Allah karki min haka ... "Karki tafi ki bar muhammed auwal dinki ... "Idan kika tafi duniya zata masa zafi ..... "Hakika ummi baki cancacin haka…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter One
~DEDICATED TO~ _AUNTY SALAMATU AYYUBA_ _(UMMIN KADUNA )_ _karamacinki da alkharinki tattare da mutuncinki gareni, ba zai misaltu ba, aunty ummi nah , ina sonki irin soyayyar da 'yan'uwantaka kad'ai ke haifar da hakan , ina rokon Allah ya barmu taren tare har karshen rayuwarmu, Allah ya k'ara damkon kauna da zumunci atsakaninmu, love you so much my special aunty ,kaf media babu aunty tamkar ki ,shi yasa zan sadaukar da gabadaya novel dina gareki domin kin cancaci fiyye da hk a zuciyar bagudo_ alhamdullahi…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Twenty-six
.....muwaddat bata farka ba sai wuraren la'asar ta farka bakinta d'auke da salati ,yayinda ummi da abi sun shigo d'akin yafi sau goma bata tashi ba, sai a karo na karshe ne da ummi tashigo ita kad'ai ta iske ta farka tana zaune ta rafka uban tagumi . a Sanyaye ta gyara zamanta tana duban ummi da shanyayyun idanunta da suka kod'e saboda tsabar kukan da taci ,ahankali ummi ta matso kusa daita ta zauna had'e da riko tafin hannunta, take taji wani irin zafi ya ratsa tafin hannuta cikin tsarkewar murya…-
152.2 K • Ongoing
-
- Previous 1 … 3 4
