165 Results in the "Romance" category
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Sixteen
Muwaddat tayi shiru tare da tsurawa kannenta fararen idanunta tana tunanin abinda zata fad'a musu har momy ta fice daga parlour'n ,aiko faiza da eiman suka dameta da tambaya,gashi ita guraren data sani kad'an ne acikin garin ilori , tana gudun kada su kureta,lumshe fararen idanunta tayi ahankali saboda tuno wasu daga cikin sunaye gurare siyaya data sani , dan haka atsanake tashiga lisafowa . faiza taja numfashi ta fesar "ni na d'auka ma wasu mahimman gurare zai kai ki ,kawai sai ya kama yawo mail…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Blog
Nihad Chapter 6
~~~~~~ 6 Washegari Monday har karfe tara Nihad na ta kwance a dakinta, karfe tara da rabi aka bude kofar dakin, ta juya ganin Umma ce ta shigo ta mike xaune a hankali, Umma tace “Baxa ki makarantar bane Nihad, naga yau Monday” Nihad tace “Lectures din karfe goma ne, Nihal ta tafi islamiyya?” Umma tace “Tun yaushe, ke dai kam na san ba…
-
4….. “Zan amince ki zamo ‘yar aikina saidai bansan wanne kala Zaki iya ba sbd mu Already munada ma’aikata a gidan Nan Zan taimakeki ne kawai badan mun rasa ba” Cikin zumudi Saratu tace, “Wlh kowanne iri ne Hajia Zan iya, daga kan share2 wanke2 da goge2 duk Zan iya Wlh, irin abincin ku ne dai bazan iya ba idan ba irin namu na…
-
RAYUWA DA GIƁI Batul Mamman? Bismillahir Rahmanir Rahim In loving memory of Aisha Aminu Balbalo (mai lalurar numfashi da take sayen cylinder ɗin oxygen wadda aka fi sani da Carofee). Allah Ya jiƙanta Ya gafarta mata. Amin * Wanki take a tsakar gida tana sauraron hirar mahaifiyarta da ƙanwarta Zee. Ba ta saka musu baki saboda tun ainihinta ba mai son hayaniya bace. Sai…
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Thirty-eight
... parlour'n ne ya sake d'aukar shiru na tsawon minti goma, gabad'aya ahlin dake zaune a gurin sun tattara hankalinsu da natsuwarsu gurin sauraron bayanan uncle uncle umar," bunayya zuwa yanzu dai nasan ka tuna abinda na fad'a maka a wannan lokacin, kuma ka fahimce inda maganata ta dosa ? Cikin wani irin yanayi mai tsarkakkiya bunayya ya d'aga kanshi still kwayar idanunshi na cikin na uncle dinsa , "dan haka ka kwantar da hankalinka muwaddat tana nan a matsayin matarka ta sunnah ,haka zalika yaran da…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Eleven
.......washegari da ummi zata tafi hospital tace" muwaddah ta shirya suje ta duba lafiyarta ,duk wani abinda ya kamata ummi tayi mata tayi ,inda ta gano muwaddah bata d'auke da cutar komai ajikinta, illa malaria wanda mostly daman ita ke haddasawa mutun ciwon kai mai tsananin, allurai tayi mata har guda uku da magunguna, da kyar muwaddah ta sha tana zuba shagwa'ba ,byn ta sha maganin ta samu guri ta kwana akan gadon dake ajiye a office din ummi... sai gurin azahar suka koma gida ,muwaddah nata jiran ummi…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Blog
Zafin Kai Chapter 2
2 Samirah ta rasu ne bayan da azabar tayi masu yawa ta girmi tinani da dauriyarsu harma da duk jarumtar da suke tinanin sunada ita, Cikin tsakiyar dare guraren karfe uku na dare ta fita dan guduwa bayan ta tabbatarda a lokacin bacci mai karfi yake daukan Ababa sbd yawanci yana kaiwa karfe daya koma harda mintina kafin yayi bacci sbd babu daren da…
-
*PAGE 2* Present Ameera yi tayi kamar bata ji shi ba ta cigaba da tafiyarta zuciyarta na san tilasta mata juyawa ta kalleshi a zahiri ba mafarkin da ta saba ganin sa ba. Tana dab da tura k’ofar taji Anne na kwalla mata kira akan “Ameera baki ji Yayanki na magana ba”? Sai da ta hade rai ta juyo fuska ba wani faraa…
-
???????? MI,WASMITI….. page 3⃣ Na Aysha Ali Garkuwa ???????? 9:55 PM*12-09-2016 Bayan ta gama yan gyare gyarenta ta fito sab da ita gonin sha,wa Doquwar rigace ajikinta tayi kib da ita cikin sauri ta dauki ribbon enta da dan kwalinta a hannu ta fito parlon tfy take cikin sauri sauri hankalinta gaba daya nagun Ahmad shiyasa bata lura da shi a gunba tana isa…
-
Blog
Sanyi Da Zafi Part 2
? SANYI DA ZAFI ? EPISODE 2️⃣ ✍?M SHAKUR Kusan gudu gudu, sauri sauri yake tafiya acikin airport din bai damu da bala’in gajiyan dayayi ba sabida economy ticket yasamu bama business ko first class ba, tunda aka haifeshi yaune first time daya taba flying economy, kafafunshi sun sandare abunka da mai tsawo sunma kumbura. Fitowa yayi daga arrival yafara tafiya dan zuwa wajen…
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Twenty-seven
...Muwaddat tayi shiru taki cewa ummi komai sai kofar kitchen din data kalla tana maida numfashi ahankali, hakan yasa ummi ta maida hankalin guri ,ganin bunayya dake tsaye abakin kofar kitchen din ya hard' e kafafunsa had'e da rungume hannuwansa duka akirji , yasa ummi ta had'e rai sosai sannan tace "kasameni a d'akina .... Ummi na barin parlour'n ya sauke tsumammun idanunsa akan muwaddat wacce gabad'aya yanayinta ya gama canzawa, kallo daya zaka mata kasan Tana cikin tashin hankali mara misaltuwa.…-
152.2 K • Ongoing
-
-
01 K’awataccen bedroom ne me yalwa,wanda ya wadatu da kyawawan kayan gado da suka kasance cikamakin ado da kyawun dakin,komai dake cikin dakin an hada masa color iri daya CREAMY WHITE da ratsin gold me daukar idanu,ya wadatu da sanyin ac da kuma haske sosai tarwai. Saidai kuma abinda zai baka mamaki shine,duk da irin kayan ado da qawar da bedroom din ya…
- Previous 1 2 3 4 … 14 Next
