Search
You have no alerts.

    164 Results in the "Romance" category


    • Nihaad Chapter 1 Thumbnail

      ~ 1 All thanks to Allah SWT for giving me the ability and privilege to present to you this book. My mother Hajiya Hajarah Allah ya karo farin ciki da kwanciyar hankali da arziki me amfani, Allah ya saka maki da gidan Aljanna, πŸ‘πŸ» my special greetings to my own Barrister KH, Allah ya jibanci lamarinka, ya kara bude hanyoyin arzikin da xa ayi…

    • Kwarya Ta bi Kwarya Chapter 5 Thumbnail

      *PAGE 5*             Past Hankalin Habu ba Karamin tashi yayi ba da yaga alamar Gwaggo da gaske take so take ya saki Zinatu da yake jin ba zai iya rayuwa batare da ita ba,dan Yana balain Santa kamar ya Ciro ransa ya bata,dan bai kawo ma zai tab’a iya aurenta ba dan  a cikin samarinta shine ma talaka san da yake mata yasa duk…

    • Kwarya Ta bi Kwarya Chapter 4 Thumbnail

      *PAGE 4* Present        Anne fada ta rufe Ameera da shi a lokacin da suka hau Napep tana “Da ace nasan haukar da zaki je kimin kenan wallahi ba zan tafi da ke ba sai naje ni kadai na dawo,akan me zaki kifa Mata shinkafa akanta tunda kinsan dan ta wulakanta mu ta kawo abincin ba sai mu ki kallon abincin ba akan me…

    • Kwarya Ta bi Kwarya Chapter 3 Thumbnail

      *PAGE 3* Past Hanne ce kawai take dokin komawa gidansu Zinatun dan Sule har ga Allah baya san zaman gidan Habun,a bai je neman abu ma a wajensa ba Yana wulakanta shi Ina ga ya koma cikin gidansa ya zauna,yasan sai abinda ya gani dan Zinatu bata da mutunci ko Habu bai wulakanta shi ba yasan Zinatu sai ta wulakanta su. Gwaggo kudin da…

    • Kwaya Ta bi Kwarya Chapter 2 Thumbnail

      *PAGE 2* Present       Ameera yi tayi kamar bata ji shi ba ta cigaba da tafiyarta zuciyarta na san tilasta mata juyawa ta kalleshi a zahiri ba mafarkin da ta saba ganin sa ba. Tana dab da tura k’ofar taji Anne na kwalla mata kira akan “Ameera baki ji Yayanki na magana ba”? Sai da ta hade rai ta juyo fuska ba wani faraa…

    • Kwarya Ta bi Kwarya Chapter 1 Thumbnail

      *BISMILLAHI RAHMANIR RAHEEM* *PAGE 1* *Past* Iska mai k’arfi da kwanun gidan dake ta Kara yasa Sulaiman dake kwance a Gefen Hanne mik’e wa da sallati a bakinsa.  dan Karamin cocilan dake gefen gadon ya lalubo ya kunna dan sosai iska ke buga dan Karamin window nasu kafin ya kunna cocilan din Hanne dake kwance a gefensa ta tashi zaune itama bakinta d’auke da…

    • Furar Danko Chapter 5 Thumbnail

      π‘ͺ𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓 5️⃣ _Free pages end_ ………Gidane irin ginin da amma kuma babbane sosai, sannan kuma ko’ina mulmule yake da suminti.  BQ Ι—in yaran gidan maza itace a farkon shiga, sai daga can ciki iyayensu mata,  baya can Ζ™arshe sashen mahaifinsu Malam Mika’il Idris Mawashi. Sam baya buΖ™atar shiga cikin gidan balle ya tada hankalin mahaifiyarsa, dan haka ya shige nasu sashen na samari. Da…

    • Furar Danko Chapter 4 Thumbnail

        πŸ«— π™π™π™π˜Όπ™ π˜Ώπ˜Όπ™‰π™†’π™Š…..!!πŸ«—            π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘ͺ𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓 4️⃣ ……..Idanun dattijuwar cike da Ζ™walla ta amsa mata da girmamawa. A haife ta haifeta, bama ita ba har wadda ta fita, amma sam bata Ι—aga Ζ™afa wajen cimata zarafi. Wai a hakan ma itafa da sauΖ™i, dan a kaf masu aikin gidan ita kawai ta yarda ta shigo mata Ι—aki ta gyara kota dafa…

    • Furar Danko Chapter 3 Thumbnail

      π‘ͺ𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓 3️⃣ ……..Da sauri MM Atik ya nufi tasa motar yana sanarma bodyguard Ι—in sa su bisu. Wani saurayi dake jingine jikin motarsa da ke kusa da su MM Atik Ι—in ya dubesa. Komai a gabansa ya faru, dan haka yay murmushi da duban MM Atik Ι—in. β€œRanka ya daΙ—e Bama sai ka wahal da kanka ba indai sanin gidan su Lulu Ζ™amshi ce.…

    • Furar Danko Chapter 2 Thumbnail

      _LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_ *KINSAN SUNAN LABARAN?,…..GASU KAMAR HAKA* FURAR DANKO Billyn Abdul -ZAFIN KAI Mamuhgee -TABARMAR β€˜KASHI Safiyya Huguma -BAKON MUNAFIKI Miss xoxo *_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_* *THANKS FOR CHOOSING US*πŸ₯° Zafafa🫢πŸ”₯ *_ALLAH ya gafartama iyayenkuπŸ˜­πŸ™_* π“π²π©π’π§π πŸ“²   πŸ«— π™π™π™π˜Όπ™ π˜Ώπ˜Όπ™‰π™†’π™Š….!!πŸ«—            π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘ͺ𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓 2️⃣ ……..Ƙyakykyawan saurayi ne chocolate color mai…

    • Furar Danko Chapter 1 Thumbnail

        πŸ«— π™π™π™π˜Όπ™ π˜Ώπ˜Όπ™‰π™†’π™Š…..!!πŸ«—            π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘ͺ𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓 1 *بِسْمِ Ψ§Ω„Ω„ΩŽΩ‘Ω‡Ω Ψ§Ω„Ψ±ΩŽΩ‘Ψ­Ω’Ω…ΩŽΩ°Ω†Ω Ψ§Ω„Ψ±ΩŽΩ‘Ψ­ΩΩŠΩ…* _Da sΕ©nan ALLAH, Mai rahama, Mai jin Ζ™ai._ ……..Ƙarfe uku da mintuna ashirin da biyar jirgin daya taso daga birnin tarayyar Nigeria Abuja ya sauka a *_AMINU KANO INTERNATIONAL AIRPORT_* da ke a Kanon dabo. Cikin nutsuwa duk wani passenger dake a cikinsa suka fara fitowa. Vvip section Ζ™yaΖ™Ζ΄Ζ™yawar budurwa…

    • Tafiyar Mu Chapter 5 Thumbnail

      (5) Kwanaki suka shuΙ—e suka dawo satittika, satittikan suma haka suka wuce suka dawo watanni. A hankali duk wasu alamu da zasu nuna ta taΙ“a rayuwa dashi suka fara Ι“acewa. Bata sake ganin fuskarshi ba tun ranar da aka rufeshi da bargonta, sai dai a kullum yana cikin mafarkanta.  Rayuwarta ta fara dawowa kamar da a lokacin da take budurwa a gidansu, zata ci…

    Note
    error: Content is protected !!