Search
You have no alerts.

    164 Results in the "Romance" category


    • Kwai Cikin Kaya Chapter 1 Thumbnail

              🥚ƘWAI CIKIN ƘAYA!!🥚 Bilyn Abdull ce Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai. Ya rabbi ka bani ikon faɗar abinda zai amfanar da al’ummar MANZON ALLAH (A.S.W), ka tsare harshena da alƙalamina ambaton abinda zai cutar da ni da ku a duniya da lahira.😭🙏🏻 Ya ALLAH ka gafartama mahaifina masoyina da dukkan al’ummar musulmi da suka rigamu kwanta dama, ALLAH ka kawo…

    • Kwai Cikin Kaya Chapter 1 Thumbnail

      Typing ƘWAI cikin ƘAYA!! Bilyn Abdull ce Assalamu alaikum, barkanku da wannan lokaci, barkanmu da sake dawowa filin daga, insha ALLAHU zan cigaba da littafin ƘWAI CIKIN ƘAYA kamar yanda na fara, inafatan haɗin kai daga gareku, haɗin kan kuwa shine tsaftataccen Comments da zai iya zaburar dani akan abinda nake rubutawa, masu ɗaukar littafi su ɗaura a youtobe wlhy wlhy na rantse duk…

    • Kurkukun Kaddara Chapter 4 Thumbnail

      قصة حزينة جدا عن السجناء🥺💔 *E7* Su na Cikin Maganar nan, Su ka ji yo wani irin gurnani, A ruɗe su ka ɗago suna kallon su, Wannan dattijon ne Ya rikiɗa nan take ya zama wata halitta mai matuƙar tsoratarwa, Ya shiga girgiza jikin shi Yana wani irin gurnani, Tashin hankalin da ba’a sama shi date, Wani irin tsoro ne ya bayyana a kan…

    • Kurkukun Kaddara Chapter 3 Thumbnail

      *Boss Bature* Cigaban Labari Bayan sun samu natsuwa, Aneelerh ta basu shawarar su ta fi asibiti don ta duba lafiyar babyn, Ta kuma Yi mata injections ɗin da ake yiwa kowani yaro da zarar an haifeshi, domin bashi kariya Atare suka tafi asibitin wanda Ya kasance Mallakin Aneelerh ne, Ƙaramin privet hospital acan aka duba Lafiyar babyn, tana da ƙoshin Lafiya bayan dawowarsu gida…

    • Kurkukun Kaddara Chapter 2 Thumbnail

      *E2* _Kamar yadda na fara littafin nan ina rokon Allah Subhanahu wata’ala da ya ba ni ikon kammala shi lafiya, alfarmar Annabi Muhammad(SAW). Allah Ya ba ni ikon faɗakarwa da kuma ilmantarwa harma da nishaɗantarwa, Ubangiji Allah ya kare ni daga rubutu abin da ba zai amfani al’ummar Annabi ba.✍️_ Gargarɗi _Ban amince wani ko wata ya yi amfani da wani sashe na book…

    • Kurkukun Kaddara Chapter 1 Thumbnail

      *💋KURKUKUN ƘADDARA💋* *Boss Bature ✍️* Dedicated to Aunty Kubra❤ _Kamar yadda na fara littafin nan ina rokon Allah Subhanahu wata’ala da ya ba ni ikon kammala shi lafiya, alfarmar Annabi Muhammad(SAW). Allah Ya ba ni ikon faɗakarwa da kuma ilmantarwa harma da nishaɗantarwa, Ubangiji Allah ya kare ni daga rubutu abin da ba zai amfani al’ummar Annabi ba.✍️_ *E1* Sannu a hankali agogon bangon…

    • Kanwar Maza Chapter 6 Thumbnail

      P6 Iya ƙarfinta take ihu, tana kiciniyar sai ya sauketa, amma yayi burus da ita, sai da ya je soron gida, sannan ya sauketa ya ja hannunta zuwa cikin gidan. Aliyu ne a tsakar gida yana yiwa mama wanki, ya ɗago ya kallesu ya ce “Ya dai, ya kake jan ta tana ihu, makarantar fa?” Hauzaifa bai amsa masa ya tambaye shi”Mama tana nan?”…

    • Kanwar Maza Chapter 5 Thumbnail

      5 Sak suka yi gaba ɗayansu, lomar da Yaya umar ya haɗiya ya ji taƙi wucewa tana kai komo a wuyansa kamar zata dawo. Amma ya basar kamar bai san me suke faɗa ba. Huzaifa kuwa tsam ya miƙe yana faɗin “Ai sai da na ce kar ki saurareta ki ka ƙi, sai ku san abin da zaku gaya mata” yana maganar ya bar…

    • Kanwar Maza Chapter 4 Thumbnail

      p 4 Ko da sati ya zagayo, Mama tana sa ran ta ga Ruma ta shirya ta tafi makarantar allo, amma ta ga bata da niyyar yin hakan. Sai ma aiki take a tsakar gida, wanda ba ta saba ba, tana naɗe yayyenta je komai. Aliyu ne ya fito daga banɗaki, hannunsa riƙe da buta ya kalli Ruma ya ce “Ke ina makarantar allon?”…

    • Kanwar Maza Chapter 3 Thumbnail

      Page3 ‘yan matasan yaran maza sun girmi Rumaisa, kuma duk da haka ƙarfin namiji da na mace ba ɗaya bane ba. Tana cikin tafiya ta ji ana ke!ke! Ta tsaya waiwaya ta ga da wa ake. tawagar yara ta gani sun nufota gadan-gadan, tana ganinsu ta san masu dukanta ne, sam bata karaya ba, maimakon ta gudu sai ta durƙusa ta fara kwasar duwatsu,…

    • Kanwar Maza Chapter 2 Thumbnail

      2 Kasa ɗauke idanunta tayi daga kallonsa, saboda azabar firgici da razanar da ta yi. Ya janyo kujera ya zauna a gabanta, ya ɗan ƙura mata ido, sannan cikin kaushin murya ya ce “Gidan uban wa kika tafi da ta aikeki, tun la’asar ba ki dawo ba sai magariba?” Yayi Maganar yana tsareta da ido. Kasancewar akwai wutar lantarki, ya sanya fes take kallon…

    • Kanwar Maza Chapter 1 Thumbnail

      1 Bismillahirahmanirrahim Daji Ajiyar Allah! La’asar sakaliya, a lokacin da hasken rana ya fara disashewa, ta doshi yamma za ta faɗi, duhun magariba na ƙoƙarin shigowa ya maye ragowar hasken da ranar ta bari kan ta ƙarasa faɗuwa. Gamayyar bishiyoyi ne, dogaye da da madaidaita, haɗe da ciyayi da ga mabanbantan tushe, suka haɗu suka yiwa dajin ƙawanya. Zai iya kasancewa abin sha’awa ga…

    Note
    error: Content is protected !!