Search
You have no alerts.

    510 Results in the "Hausa Novels" category


    • Tabarmar Kashi Chapter 2 Thumbnail

      Page 02 *_1988_*          Cikin madaidaicin falon matsakaicin gidan,wanda bai cika da wani kayan ado da qawa na rayuwa ba,saidai tsananin tsaftar data bayyana kanta jikin kowanne loko da saqo na gidan zai matuqar burgeka tare da daukar hankalinka,har kayi sha’awar matsakaicin gidan.             Kyakkyawar macace fara sol,irin farin da zai iya daukan hankalinka,tare da alamta maka cewa lallai mutum yana da nasaba da…

    • Furar Danko Chapter 1 Thumbnail

        ? ????? ????’?…..!!?            ????? ?????? ???? ??????? 1 *بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم* _Da sũnan ALLAH, Mai rahama, Mai jin ƙai._ ……..Ƙarfe uku da mintuna ashirin da biyar jirgin daya taso daga birnin tarayyar Nigeria Abuja ya sauka a *_AMINU KANO INTERNATIONAL AIRPORT_* da ke a Kanon dabo. Cikin nutsuwa duk wani passenger dake a cikinsa suka fara fitowa. Vvip section ƙyaƙƴƙyawar budurwa…

    • Amatulmaleek Chapter 3 Thumbnail

      3 Maamah Bata taba yin qasa ko sanyaba akan tsaro da tarbiyarsu kaman yanda babansu ya dage ya tsaya kafin rasuwarsa duk da ta Wani bangaren dukansu har ita suna cikin hadari a gidan Dan ita kanta ansha shigowa bangarensu da dare da niyar a afka musu ko ita ko AmatulMaleek din Amma dai Allah na tsaresu shiyasa duk tsanani basa fitowa fitsarin dare…

    • Kwai Cikin Kaya Chapter 3 Thumbnail

      Page 3 ……….Zaman duniya da kayan cikinta buƙatar kowacce, amma waɗanda duniya ke buƙata da amfanuwa da kayan cikinta mutanene ƙalilan. A lokacin da wasu mutane ke bushasha da wani yanki na jin daɗin cikinta wasunsu kuka suke da kwankwaɗar ɗacin cikinta. Yayinda idanun wasu ya bushe da ga kwaranyar ruwa mai amsa sunan hawaye, a lokacinne ijiyar wasu ke ambaliyar zubarwa da buƙatar…

    • CANJIN RAYUWA Complete Book 1 Thumbnail

      CANJIN RAYUWA Complete Book 1 CANJIN RAYUWA (1) Hajiya saudat tana zaune kan sallayarta ta idar da sallar azahar tana istigfari, ‘yar kimanin shekaru arba’in da bakwai zuwa da takwas,amma ba ta yi kama da shekarunta ba saboda kyan jikinta da kuma hutu.in an ce ka fadi shekarunta za ka iya cewa talatin da doriya,kyakyawa ce mai cikar mutunci. wayarta da ke gefe samfurin…

      Hausa Novels • Download • Bana Sonshi • hausa novels • protected
    • KAMARSU CE DAYA Thumbnail

      Official By AsmaBaffa BISMILLAH Alhmdllh Allah ya kawo mu sabon Novel dina fans KAMAR SU CE DAYA. Allah yasa ku ji dadinsa kamar sauran Novels dina da suka gabata,ina fatan zaku bibiyeni readers ba sai an gama anyi Doc ba Nafi son wanda za ana bina page by page ana min sharhi muna nishadi da zumunci.kamar yanda muka fara lfy Allah Sa mu gama…

    • Muwaddat – Chapter Six Cover
      by Aysha A Bagudo — back to the store.... bakin ummi d'auke da sallama tashiga cikin had'ad'en parlour'n gidan inda ta iske hjy hajara na zaune tana faman yiwa muwaddat fad'a kmr zata bugeta , sallamar ummi ce ta katse fad'an da take mata ,atare suka amsa mata sallamar sannan muwaddat ta mike da cikin sanyin jiki ta rungume ummi tana zuba shagwaba tace "ummi nah oyoyo sannu da zuwa ,nayi kewarki ta fad'i hk muryarta a raunane tmkr zatayi kuka duk da tana cikin murnar ganin ummi amman kana ganinta kasan ranta a 'bace yake…
    • Muwaddat – Chapter Thirty-eight Cover
      by Aysha A Bagudo — ... parlour'n ne ya sake d'aukar shiru na tsawon minti goma, gabad'aya ahlin dake zaune a gurin sun tattara hankalinsu da natsuwarsu gurin sauraron bayanan uncle uncle umar," bunayya zuwa yanzu dai nasan ka tuna abinda na fad'a maka a wannan lokacin, kuma ka fahimce inda maganata ta dosa ? Cikin wani irin yanayi mai tsarkakkiya bunayya ya d'aga kanshi still kwayar idanunshi na cikin na uncle dinsa , "dan haka ka kwantar da hankalinka muwaddat tana nan a matsayin matarka ta sunnah ,haka zalika yaran da…
    • Cutar Da Kai – Chapter Twenty-seven Cover
      by Aysha A Bagudo — ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…
    • Cutar Da Kai – Chapter Fifty-nine Cover
      by Aysha A Bagudo — ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* Cafesu suka yi a lokaci ɗaya cikin tsananin farinciki da fad'uwar gaba tare da rungumesu tsam ajikinsu , samir na cewa "Masha Allah Kai kaga wasu kyawawan twins masu matukar kyau da tsananin kama da kai ?" murmushin gefen baki muradi yayi cikin sanyayyiyar muryarshi yace "wallahi na gani wannan idan wani ya gansu ɗauka zai yi ya'yana ne . yayi maganar a daidai lokacin dasu madu suka shigo…
    • Son Rai – Chapter Twenty-one Cover
      by Aysha A Bagudo — ..Ko ina a jikinsa rawa yake kamar mazari , babu abinda yake muradi da kwad'ayi kamar yaji shi cikin durinta yana caccakarta son rai kamar yadda ya saba ,wani irin karfi da mazakunta ne ke taso masa ta ko Ina a sansar jikinshi ,wasu abubuwa yake mata tamkar wani mayuncin zaki ,ya susuce ya gigice ya rud'e akanta yana lasar duk inda ya ci karo da shi a jikinta , haka ya dinga tsotseta yana tsotsar nipples dinta ,wuyanta zuwa cikin Kunnenta ...... Komai ya tuna a daidai lokacin da yake k'ok'arin…
    • Kura a Rumbu – Chapter Twenty-two Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) — "Dagaske ne Anty, masu ƙwacen mashin ne suka bige shi; waɗan da suka kai shi asibitin ma na san ɗaya daga cikin su tare muka fara Maitama Sule" Mu'azzam ya faɗa jin Anty Labiba ta dage akan ƙarya kawai Bilal ya shirga ba wani abu daya same shi. Zuwan ta kenan ta tarar suna jimamin abun, Na kira Abba na gaya masa an masa takwara sannan na ƙara da faɗa masa dalilin da ya saka Bilal be duba mu ba har na bawa Bilal ɗin waya suka gaisa da Abban ya sake bashi haƙuri. Bayan mun gama wayar ne ya fito yake…
    Note
    error: Content is protected !!