489 Results in the "Hausa Novels" category
-
Story
Son Rai
…DR jamil abokin mahaifina ne kut da kut asali ma tare sukayi karatu da mahaifina, tun daga kan primary har zuwa jama’a, sai dai kowanensu da bangaren da ya karanta ,mahaifina matukin jirgin sama ne, while Dr jamil ya kasance likitan mata a babban asibitin aminu kano .akwai shakuwa sosai atsakanin Dr jamil da mahaifina domin hatta aure ma rana daya aka d’aura musu…-
1.7 K • Sep 17, '25
-
687 • Sep 17, '25
-
665 • Sep 17, '25
-
-
Chapter
Kura a Rumbu – Chapter One
"Malam idan kaje ƊAN ALJANNAH zan sauka" na faɗa ina nunowa me Adaidaitan da muke ciki saitin in da ze ajiye ni, bayan daya gama daidaita parking na sauka ba tareda na kalli Hansa'u data kalli ɗaya ɓangaren ba nace "Da ace kuturwa Allah yayi ni se inji haushi dan kince ba zaki tayani aiki ba, dake ko babu ke bazan rasa wanda zasu rufamun asiri ba" na faɗa ina miƙawa me Adaidaita ɗari biyar. Bata tankamun ba na juya ba tareda na amsa tambayar da me mashin ɗin yake mun ba akan iya kuɗi na ze ɗauka…-
247.6 K • Completed
-
-
Banji komai dangane zaman da ya ce Hajja zatayi ba dukda nasan ba jituwa mukeyi da ita ba amma kuma abinda yake so ne kuma wanda zai faranta masa ni kuma burina a koda yaushe kenan. Har ya fita ya kirani a waya yace na shirya gashi nan dawowa zamu fita tare, da nace masa Al'amin fa kar lokacin tashin su yayi bana nan sai ya ce ai ba jimawa zamuyi ba dan haka nayi maza na canza kayana na shirya Sharifa ina jin horn ɗin mota na fita. Raina fes na kame a gaban mota ina jin wani farinciki na ratsani. Na…-
247.6 K • Completed
-
-
Chapter
Bakar Ayah – Chapter Four
Ƙarar jiniyar motar asibiti ce tafara amsa kuwwa a gidan,wanda hakan ne ya shaida alamar shigowa da gawar Hafsa tareda jaririn yaronta cikin gidan. Bayan motar asibitin ta shigo sai kuma motocin su Jabeer suma suka biyo bayanta. Kowanne idan kaga fuskarsa kasan mutuwar ta shigeshi,yanda suke fitowa daga motar jiki a sanyaye. Sashenta aka nufa da ita domin yi mata sallah a ɗakinta,duk abinda ake Lubna bata fito ba,bare tazo wajen yin suturar. Sai bayan an tafi da ita kafin tafito da jumbulelen hijabi a… -
Blog
KANWAR MATATA
*🦜 _Matar Sayyadee_ _Wattpad @Matar_Sayyadee_ _K’anwar Matata ba kirkirarren labari bane! Sai da na samu yarda da aminta sannan na soma rubuta shi. Dan haka idan yayi shige da naki irin labarin, arashi aka samu. Sannan ina gargad’i da babbar murya, ban yarda a juya min labari ta ko wani siga ba, ba tare da izini na ba ko kuma a d’aura min…
-
Chapter
Rayuwa Da Gibi – Chapter Eleven
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Numfashi ta sake saukewa a hankali bayan ta karɓi loudspeaker ɗin sannan ta rufe ido ta buɗe da sunan Allah. Da ido ta lalubo Taj wanda har ga Allah tayi matuƙar mamaki da ta iya gano shi a cikin mutane. Bata sani ba ko hakan yana da alaƙa da sahun gaba da ya dawo ya tsaya a jikin ƙarfen canopy bayan kusan kowa a zaune yake. Ya yi mata murmushi gami da gyaɗa kai kamar mai bata damar yin magana. Mantawa…-
188.3 K • Completed
-
-
Story
Farar Wuta 2
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Page 1 Shekaru Goma da suka wuce. Lokacin sanyi ne, hazo ya lulluɓe garin ruf ta yadda ba zaka ce safiya ce a sannan ba, don hatta motoci da fitilu a kunne suke yawo koina, na ƙasa kuwa baya ganin abinda ke gaba ko yaya tazararsa dashi take. A…-
14 • Sep 18, '25
-
7.0 K • Sep 18, '25
-
5.6 K • Sep 18, '25
-
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Four
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE So ai ruwan zuma ne, idan ka sha ka ba masoyi! Niamey, Niger Republic Rokaiyatou ta cigaba da kallon hanya yayin da take wasan kasa a kofar gidansu ta ga ta inda Momodou zai bullo ta ruga. Can ta ji an kwalla ma ta kira "Rokaiyatou"! daga kan da za ta yi sai ta hange shi ba ta yi wata wata ba ta fyalla gida a guje. Yarinya ce da ba za ta wuce shekara 8 ba jikinta ku san duk tsummokara. Ba ta yi wata wata ba ta…-
115.4 K • Ongoing
-
-
Misalin ƙarfe biyun daren ranar asabar, goma ga watan Agusta watan marka_markan ruwa kenan. Kamar yadda aka saba yau kwananmu uku cir ana ruwa, yayi ƙarfi kana ayi irin masu yif_yif ɗinnan afumangai . A nan jihar Jigawan Dutse A wannan daren ruwan ya shallake tunanin mai karatu wani irin ruwa mai ƙara haɗe da wata iriyar iska akeyi, ga ƙanƙara dake ta ragargazan…
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Twenty-eight
....ahankali ya kai finger's d'insa Kan belinta yashiga shafawa ahankali ahankali while harshensa na zagaye da kan nipples dinta Yana tsotsa tmkr Wanda yasamu sweet... wani irin yanayi mai sarkakkiya da wuyar misaltawa ya ziyarci zuciyarta dama gangar jikinta gabad'aya . yayinda take tashiga jin tsantsar soyayya da kaunar bunayya ke sake ninkuwa a dukkan sansar jikinta , cikin wani irin salo yake shafa gurin ,tamkar ba bunayya ba ....... yaron da take ganin zai yi mata kankanta akan bed, sai…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Seventeen
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* "Aunty zee , aliyu sakina wato ni iyayenmu abu daya ne ,uncle garba shine mahaifin aunty zee , sai uncle yahaya wanda ake kira da bature shima yana da ya'yansa ,sai haroon wanda ya kasance mahaifin Aliyu sai salaha wacce ta kasance mahaifiyata , dukkaninsu uwa ɗaya uba ɗaya suke gabad'ayasu hajiya sakina ce ta haifesu wacce muke kira da hajiya kayi sanadin aure ne ya kawota garin lagos da zama ita da mijinta alhaji sani sai dai asalinsu ita da…-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* ... Suna zaune tare da zee a part dinta Kiran muradi ya shigo wayarta taja tsaki zee da tafi kusa da wayar ta miko mata ,Kisna na amsa wayar ta danna reject "haba Kisna wai ke har yanzu bazaki dawo hankinki ba rayuwar ma guda nawa take ?"wallahi bamu da lokaci fa saboda…-
359.9 K • Ongoing
-
- Previous 1 … 6 7 8 … 29 Next
