507 Results in the "Hausa Novels" category
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Ten
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE A jiya laraba ne mai girma shugaban ƙasa General Sani Abacha ya ƙaddamar da taron karɓar sababbin kayan ayyuka na aikin wutar lantarki a yunƙurinsa na samar da ɗorewar wutar lantarki a faɗin Nijeriya bakiɗaya...." Rediyon dake yashe a tsakar gidan ke fitar da labaran yayin da mace ɗaya tal don dake tsajar gidan ke tsugunne daga can gefe tana wanke-wanke. Da misalin karfe goma sha boyu ne na rana, ranar…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Eleven
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "What?" Ma'aruf ya faɗa da tsananin mamaki yana kallon fuskarsa a cikin mudubin ɗakin dake fuskantarsa. "Baka ji ni bane ba? Nace maka auren Munaya nazo nema." Mamaki ya nuna tar akan fuskar sa yana shafa gashinsa ta baya. "Wallahi da na iya zagi zan ɗura maka wanda zaka kwana kana juyi Ishaq." Daga cikin wayar Ishaq yaja tsaki sannan yace. "Ai na gaya mata raini zata jawo min, amma tace in fara tambayarka…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Twelve
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE *Abuja.* *No. 1146 C west, Maitama.* A cikin ƙatuwar harabar gidan wadda duk girman wajen ya cika taf da al'umma da koma motaci, baka jin komai sai tarin hayaniya, mata da maza ne fal da lokaci zai dauke ka da yawa wajen ƙirga su ke ta zirga-zirga, kowa sanye da ƙarshen akwatinsa sai ƙyalli kawai kake gani a kowacce kusurwa, musamman ga matan da mafiya kayansu walƙawa kawai suke a cikin fitulun compound…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Thirteen
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE *Bayan wasu kwanaki.* "Ayiryiryiryiriiiiiiiiiii.....!" Wata tsohuwa ta rsngaɗa guda a lokaci gyda da jama'ar dake dawowa daga wajen daurin auren suka shigowa gidan, mazs ne fal samari da dattijai suna ta sauka daga motocin dake shigowa suns parking a harabar compound din, kusan kowannensu sanye da fararen kaya sai fara'a suke yi yayin da ksmshin turarensu ke gaurate iskar wajen yana haduwa dana matan dake waje…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter One
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Two
*Shekaru Goma da suka wuce.* Lokacin sanyi ne, hazo ya lulluɓe garin ruf ta yadda ba zaka ce safiya ce a sannan ba, don hatta motoci da fitilu a kunne suke yawo koina, na ƙasa kuwa baya ganin abinda ke gaba ko yaya tazararsa dashi take. A cikin motar dake tafiya kan titin expressway na barin gari, Ma'aruf ya zare earpice ɗin dake kunnensa ya sake shi a jikinsa sannan ya juya ya kalli Jamal dake tuƙin motar. "Let me drive dan Allah." Jamal ya girgiza kansa. "Kaima ka san there's no way da zan baka motar…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Three
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE A bakin titi ne, daidai bayan dogon banki wajen da Babu mutane sosai musamman a safiya irin haks, motar da Hajiya Kilishi da kuma Awwalu take tana daka fake a gefen titi an zuge duka gilasanta da bakin tint mai duhun gaske, don musamman don wannan fitar Hajiya Kilishin tace da Awwalu yaje ya saka tint ɗin. A cikin motar, Kilishin taja tsaki tana kallon agogon tsakiyar dashboard kafin tace. "Mutanen nan sun fara…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Four
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Lokacin da aka shigo da gawar, lokacin da gidan ya sake hargitsewa da tarin jana'ar dake da ta shigowa da kuma masu kuka da salatin da muryarsu ke ɗagawa, lokacin Hajiya Maimuna ta bude fuskar gawar danta da aka shimfude a falon Baffa, hannunta ya rike zanin atamfarta da aka nannaɗo shi a jiki, danshin jinin dake jikin atamfar ya a ratsawa har tsakiyar kanta, a lokacin ne kuma abinda ya faru tsakaninta dashi…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Five
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE A cikin asibitin, daga cikin wani dogon korido mai ɗauke da kofofin kala-kala, Hajiya Kilishi na tsaye ita da Faruk yayin da daga gefenta kan kujerar masu jira na asibitin Amina ce ke zaune suna sauraren bayanin da Faruk din ke yi. "Wallahi Mami mun gama duk abinda zamu yi, munyi sallama lafiya kalau da shi har ma da wanda muka hadu dashi din, kowa ya hau mota muka rabu a wajen round about din nan, to ni nayo…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Six
A cikin harabar gidan, daga can gefe inda akayi shuke-shuken wasu bishiyu dama fulawowyi, Jawad ya shafo kan hancinsa da daya hannunsa wanda baya rike da wayar da yake yi kafin yace. "Na gaya maka naga motar, daga can gefen inda muke ta tsaya kuma ni naga mace da namiji a ciki, fuskokinsu ne kawai ba zan iya tantance maka ba." "Babu ji, wannan mai sauki ne in dai har ka tabbatar number motar da ka faɗa daidai ne. Zanyi kokarin nemo bayani akan plate din sai muyi tracing , tunda na san dake zuwan nasu yana…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Seven
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "A hankali zaki kwantar da ita ta gefe." Amina ta faɗa lokacin da Surayya ke kokarin kwantar da Hamida da tayi baci a jikinta kan gadon a hankali. Surayan ta sunkuyo tana kokarin ajiye ta dadai inda Amina ta sake shimfida bargo da ta ninke gida hudu akan gadon. "Kar ki sake ta sai ta taɓa gadon." Amina ta sake faɗa a hankali lokacin da ta kai ƙarshe da ita kuma a hankalin Surayya ta ajiye ta sosai akan bargon…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Eight
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Mammy bata ce wajenki zan zo ba..." Hamida ta faɗa tana kallon Amina dake gabanta, tashinta kenan daga bacci kuma sai da Aminan ta sha faman tambaya kala-kala kafin ta samu a yanzu tayi maganar. Maganar da a lokaci guda tasa Amina yin murmushi don in har ce wani abu to komai zai zo da sauki, saboda haka ta gyada kanta a hankali tana murmushin sannan tace. "Na sani, wajen Daddy tace zaki zo ko?" Sai ta gyaɗa…-
137.1 K • Completed
-
- Previous 1 … 5 6 7 … 47 Next
