Search
You have no alerts.

    510 Results in the "Hausa Novels" category


    • Story

      Duniya ta

      Duniya ta Cover
      by Nadmin — MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Page 1 Wai me ya sa mutane ba sa son talaka ne? Har bahaushe ma kan ce wai “talaka ba aboki ba, ko kun shirya ranar biki kwa bata” Irin tunane tunanen da Hindatu ke yi kenen a wata safiyar Laraba. Ta san an ce wai Laraba ranar sa’a…
    • Farar Huta 2 – Chapter Twenty-four Cover
      by Nadmin — MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Anan wajen ya mutu Mami..." Ma'aruf ya faɗa da sautin muryar dashi kansa ya sani baiyi kama da nasa ba, a zaune yake a cikin motar idanunsa a manne da wata katuwar bishiyar dake gabansu, daga bayan motar, kujerar baya Hajiya Kilishi ce zaune kanta a sunkuye yayin da idanunta suka yi jawur da tsananin tashin hankalin da baya mata kama da zahirin da mutane ke rayuwa. Tashin hankalin da ya canja kamanninta, ya…
    • Farar Huta 2 – Chapter Twenty-five Cover
      by Nadmin — MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Sai gyada Hajiya, sai gyada ci ko tsaraba.." Wata yarinya dake ɗauke da bokitin tallan gyadanta ta faɗa tsaye daga bakin wata hayis dake dauke da fasonjoji wanda mafi akasarinsu mata ne dsuke da yara da kuma wasu a goye, banda hayaniyar cikin tashar akwai ta cikin motar ma da baka jin komai sai sautin muryoyin matan kawai dake ta kacaniya suna kuma ciye-ciyensu kala-kala. Wani dattijo ya taso ya tsaya daga…
    • Farar Huta 2 – Chapter Twenty-six Cover
      by Nadmin — MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Ruwan ya cigaba da dukan rufin dakin da wani irin ƙarfi fiye da kodayaushe. Karar tsawa da ake yi lokaci-lokaci tana cika iska da sautin da duk karfinsa baya disashe tarin surutun daje cikin dakin, tarin surutun dakin kurkukun wanda yake cike da fuskokin mata kala-kala. Manya -manya da yara farare da bakake, dattojai da yanmata wanda kowanne a cikinsu yake cigaba da rayuwarsa daidai kamar babu wanda yake da digon…
    • Farar Huta 2 – Chapter Twenty-seven Cover
      by Nadmin — MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Mintina goma da dauke ruwan, aka kwsnkwasa kofar gidan, Rukayya dake jingine akan doguwar kujerar falon ta kalli gefe inda ƴar aikinsu ke zaune tana kallon Tvn dake aiki a ɗakin, ganin bata nan ya dan bata mamaki don ko kadan bata ji lokacin da ta tashi ba. "Jummai..." Muryarta ta kira ta a hankali tana ƙoƙarin gyara zamanta, sai dai da alama Jumman tayi nisa a cikin gidan da ba lallai ne ta jiyo ta ba, ƙarar…
    • Farar Huta 2 – Chapter Fourteen Cover
      by Nadmin — MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Ƙafafunsa suka shigo cikin tangameman falon a hankali, kai tsaye ya shiga wuce tarin wajajen dake cikin falon har zuwa inda ya san zai sami mahaifin nasa, yana bi ta kan tausasan carpet ɗin dake wajen kala-kala har ya karasa wajen a daidai lokacin da idonsa ya shaida masa mutanen dake zaune bayan mahaifin nasa. Mahaifiyarsa, matar mahaifinsa ta biyu mai suna Yagana, sai kuma shugaban ma'aikatan gidan Joshua,…
    • Farar Huta 2 – Chapter Fifteen Cover
      by Nadmin — MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Hannun Inna dake riƙe da cokali ya juya wani kwadon zogalen da yaji kuli-kuli da kuma su tumatir daga can tsakar gida inda take zaune yayin da a lokaci guda da Amina dake zaune a gɗaki ta sauke wayar hannunta daga kunnenta. Idonta ya tsaya akan Amman yayin da kalamanta na yau suka shiga dawowa cikin kanta. A dazu bayan fitar Baba, sun fi ƙarfin awa guda suna magana, magana sosai irin wadda tun bayan tafiyarta…
    • Farar Huta 2 – Chapter Sixteen Cover
      by Nadmin — MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Awwalu ya cije lebbensa, kansa yana gyadawa... Gyadawar da shi kansa bai san yana yi ba, idanunsa sun canja, dun cika kuma sun yi fayau, suna tsaye akan fasashshen gilashin kofin dake gabansa, kofin da ya tarwatse tun daga lokacin da Hajiya Salamatu ta feɗe masa biri har wutsiyarsa game da dukkanin shirin Kilishi akansa. "... Haukata take shirin yi Awwalu, tace zaka ƙare rayuwarka ne kana biyan bashin abinda…
    • Farar Huta 2 – Chapter Seventeen Cover
      by Nadmin — MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Na fahimci har yanzu da saura a harkar nan Kilishi, shi yasa kika ce zuciyarki ta kasa kwanciya... Amma kar ki damu, tunda kin iya da tarin abubuwan da kika shallake a baya waɗannan ma ba zasu yi miki wahala ba, ki cigaba da tsarinki kawai, ina garin nan har sai kaya na sun ƙare, don haka kar kiji komai." Da haka wayar tasu ta ƙare. Hajiya kilishi ta mikie ba tare da ta kula da cewar bata kashe kiran ba ta…
    • Farar Huta 2 – Chapter Eighteen Cover
      by Nadmin — MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Yanzu duk ba wannan ba Aunty Sadiya, mu fuskanci maganar nan, ina jin kamar zan iya komai don in gyara abubuwa su koma daidai, ba zan yi wahalar banza ba tsawon shekarun nan Aunty Sadiya, na kaɗe idan har Jawad ko waninsa ya san cewar ba ni na haife shi ba....!" Haji Mardiyya ta fada tana dafa sink din daje gabanta a cikin banɗakin, daga cikin wayar, yayar tata mai suna Aunty Sadiyan tace. "Duk ba za'a kai ga…
    • Farar Huta 2 – Chapter Nineteen Cover
      by Nadmin — MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Motoci guda huɗu zaka fara gani a ƙofar gidan kafin idanunka su lura da cewar kofar motar guda ɗaya a bude take hade da mukullinta a jiki. Don a lokacin da suka tsaya, tunanin Ma'aruf da kuma duk wata nutsuwarsa tayi kaura daga cikin kansa, fatansa kawai shine su sami mutumin da suka zo nema a cikin gidan nan, Awwalu! "Nan ma baya nan...!" Ƴan sanda na ƙarshe da suka dawo daga bayan gidan suka fada suna…
    • Farar Huta 2 – Chapter Twenty Cover
      by Nadmin — MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Mami..." Sabon sunan da Hamida ta raɗawa Amina ya ratso ta cikin hayaniyar kitchen din. Shigowarta kenan bangaren bayan ta gama aikin nata tuwon ta kuma gama waya da Amma, wayar da ta sanya ta farin ciki a lokaci guda, ya kore dukkan fargaba da kuma damuwar da Kilishi ta saka a ranta bayan ta bata maganin nan. Zuciyarta ta wanku tas da tsarin da Amma ta fitar musu, tsarin da babu shakka duk wayo da kuma hange…
    Note
    error: Content is protected !!