Search
You have no alerts.

    489 Results in the "Hausa Novels" category


    • Kwarya Ta bi Kwarya Chapter 1 Thumbnail

      *BISMILLAHI RAHMANIR RAHEEM* *PAGE 1* *Past* Iska mai k’arfi da kwanun gidan dake ta Kara yasa Sulaiman dake kwance a Gefen Hanne mik’e wa da sallati a bakinsa.  dan Karamin cocilan dake gefen gadon ya lalubo ya kunna dan sosai iska ke buga dan Karamin window nasu kafin ya kunna cocilan din Hanne dake kwance a gefensa ta tashi zaune itama bakinta d’auke da…

    • Tafiyar Mu Chapter 6 Thumbnail

      (6) Washe gari asabar aikan Juwairiyya ya iso ta aika ƙaninta Walid tashan mota ya je ya karɓo mata. Da yamma ta shirya tare da Sumayya suna jiran ƙannen Hafiz biyu mata da zasu biyo su tafi tare. Ana idar da sallah la’asar suka shigo gidan da sallamarsu, gaishe da Mama kawai suka yi suka fita ƙofar gida inda motar ɗaya daga cikinsu mai…

    • Kanwar Maza Chapter 6 Thumbnail

      P6 Iya ƙarfinta take ihu, tana kiciniyar sai ya sauketa, amma yayi burus da ita, sai da ya je soron gida, sannan ya sauketa ya ja hannunta zuwa cikin gidan. Aliyu ne a tsakar gida yana yiwa mama wanki, ya ɗago ya kallesu ya ce “Ya dai, ya kake jan ta tana ihu, makarantar fa?” Hauzaifa bai amsa masa ya tambaye shi”Mama tana nan?”…

    • Huriyya Chapter 6 Thumbnail

      𝐏𝐚𝐠𝐞 6️⃣ The following week Appa ya aika mota dauko Hurriya, a lokacin ne hankalin Amma ya tashi sosai daman babu irin magiyar da bata yi ma Hajiya Binta ba a lokacin da ta zo mata da sakon cewar Appa zai aiko da mota a dauki Hurriya next week, Hajiya Binta ma ta yi iya kokarinta amman be saurareta ba, saboda ba zai iya…

    • Huriyya Chapter 5 Thumbnail

      𝗣𝗮𝗴𝗲 5️⃣ “Akwai matukar mamaki ace duk son da Appan Hurriya yake miki ya sake ki, saki fa Iyami?” Amma ta saka hannu biyu ta share hawayen fuskarta. “Ni ma dai ganin nake kamar ba sakin ba ne, saboda ban saka ran ba mutuwa ce zata raba ba, har yanzu tunani nake ko dai boye min yayi? Wata kila na masa wani laifi ban…

    • Huriyya Chapter 4 Thumbnail

      𝗣𝗮𝗴𝗲 4️⃣ “Innalillahi Wa’inna Ilaihiraji’un” Shi ne abun da Hajiya Binta take ta nanatawa idonta a rufe domin danta be zo mata da labari mai dadi ba, a cikin matansa daga wanda ta rasu har wadanda suke a gidansa yanzu babu wanda take so irin Iyami, domin macece wadda ta san kanta take bata girma take rawar jiki da ita tana kyautata mata kamar…

    • Huriyya Chapter 3 Thumbnail

      𝗣𝗮𝗴𝗲 3️⃣ “Amma I’m sorry laifin fa duk na Hamad ne shi ba a masa magana ya ji” Amma ta dago da idanuwanta da suka kumbura ta kalleta. “Ke ai kina ji? Kuma ke ce yayarsa ki daina biye masa mana, ki zauna lafiya da dan’uwanki dan Allah, kullum ina fada muku haka amman baku ji, Hurriya ki daina biye masa kina kallon ba…

    • Huriyya Chapter 2 Thumbnail

      𝗣𝗮𝗴𝗲 2️⃣ Ta aje plate din hannunta da sauri ta zari tissue ta goge bakinta. “Amma na tafi kar na yi latti” Amma dake kokarin jefa tawul a ruwa ta ce “Kya ji da shi, kullum ke ce uwar yan latti sai an jiraki, ga kokari ga buga latti” Hurriya ta dauki jakarta ta makaranta da sauri ta goya tare da daukar lunch box…

    • Huriyya Chapter 1 Thumbnail

      𝗣𝗮𝗴𝗲 1️⃣ Babban gidan sama ne mai dauke da bangare biyar, na farkon da na biyu zuwa na uku da hudu sukansu suna facing din babban gate din gidan. Yayinda dayan wanda shi ne na biyar yake dama da part din hudun, dukannin part din suna da karamin gate da zaka iya hango wanda zai shiga ko ya fita, haka zalika ko wane part…

    • 6 Anne data fisu jiqata sbd ba zato tana barci taji saukan masifar tako ina gashi daman bata da lafiya kasa kuka tayi sai wani wahalallen numfashi datake saukewa tana daga kwance kanta na juyawa, Sumayyah ma kusan kaman a sume take dan bata iya jan numfashi daidai cikin tsananin firgici da azaba take koina nata rawa yake ta qame guri daya idanuwanta a…

    • Nihad Chapter 6 Thumbnail

      ~~~~~~ 6 Washegari Monday har karfe tara Nihad na ta kwance a dakinta, karfe tara da rabi aka bude kofar dakin, ta juya ganin Umma ce ta shigo ta mike xaune a hankali, Umma tace “Baxa ki makarantar bane Nihad, naga yau Monday” Nihad tace “Lectures din karfe goma ne, Nihal ta tafi islamiyya?” Umma tace “Tun yaushe, ke dai kam na san ba…

    • Kanwar Maza Chapter 5 Thumbnail

      5 Sak suka yi gaba ɗayansu, lomar da Yaya umar ya haɗiya ya ji taƙi wucewa tana kai komo a wuyansa kamar zata dawo. Amma ya basar kamar bai san me suke faɗa ba. Huzaifa kuwa tsam ya miƙe yana faɗin “Ai sai da na ce kar ki saurareta ki ka ƙi, sai ku san abin da zaku gaya mata” yana maganar ya bar…

    Note
    error: Content is protected !!