492 Results in the "Hausa Novels" category
-
Chapter
Kura a Rumbu – Chapter Fifty
Turus yayi yana bin falon da kallo zuciyarsa tana ƙara gudu, shiga yayi ciki da kyau har sannan yana ƙoƙarin gane abinda yake faruwa. Ƙofar ɗakin Halima ya tura, nan ya tarar da gurin shima tamkar falon babu ko tsinke anyi shara da alama ma har mopping akayi. Sakin ƙofar yayi ya matsa ya buɗe ta ɗayan ɗakin da yake mazaunin nasa; a nan ne ya tarar da kaya zube a ƙasa wanda kallo ɗaya ya musu ya fahimci nasa ne. Ɓacin rai haɗi da baƙin ciki suka kamashi lokaci ɗaya, fita yayi daga nan ya…-
247.6 K • Completed
-
-
Chapter
Bakar Ayah – Chapter Twenty-one
Bombee ce tashigo ɗakin,ta iske innar tata zaune cikin tunani,batasan mai take saƙawa ba,amma tasan bazai rasa nasaba da auren da baba yake shirin yimata ba. "Inna......inannnaaaa" Zabura Daneji tayi tareda ɗagowa ta kalli Bombee wacce take tsaye akanta. Alamar itama damuwa ce akan tata fuskar,don duk abinda take bata son kuma abinda zai saka innarta cikin damuwa,musamman idan yazamo wani ne taban yayi sanadiyyar hakan,kowaye shi saitayi maganinsa. Kasancewarta ba babba ba,amma tana maganin manyan ta… -
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Kallon da Abba ya yiwa Taj na tsantsar ƙauna da girmamawa ne bayan ya gama mamaki. Ya miƙe tsaye ya kama hannun daman Taj da hannayensa biyu. "A duniya bayan iyayena da matata da kuma ƴan uwana da ba su guje ni ba da kuma ƙalilan cikin abokai, kai ne mutum na farko da jini bai haɗamu ba amma kullum burinka ka sanya farinciki a rayuwata." Kamal samun kansa ya yi da girgiza kai saboda tsoron kada ya amince da…-
188.3 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Six
A cikin harabar gidan, daga can gefe inda akayi shuke-shuken wasu bishiyu dama fulawowyi, Jawad ya shafo kan hancinsa da daya hannunsa wanda baya rike da wayar da yake yi kafin yace. "Na gaya maka naga motar, daga can gefen inda muke ta tsaya kuma ni naga mace da namiji a ciki, fuskokinsu ne kawai ba zan iya tantance maka ba." "Babu ji, wannan mai sauki ne in dai har ka tabbatar number motar da ka faɗa daidai ne. Zanyi kokarin nemo bayani akan plate din sai muyi tracing , tunda na san dake zuwan nasu yana…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Ten
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Harabar cikin club din na Luoisiana babu haske idan ka cire jajaye da korayen fitilu masu kawowa da daukewa wanda aka fi sani da "disco light". Kowa harkar gabansa yake yi. Masu rawa nayi, masu shan taba ko wiwi , masu kwankwadar giya kowa na aikatawa daidai da halayyarsa. Wasu kuma da suka daukin hakan karancin cinyewa suna zaune a VIP a wasu kalar kujeru masu hade da tebura, suna hirarrakin da ya shafesu tare…-
115.4 K • Ongoing
-
-
2… Acan bangaren Saratu kuwa koda tabar unguwar direct wani lungu ta fada Bayan wata bishiya jikinta na kyarma ta zaro wayarta Tecno tana me latsa Kira, bugu daya aka dauka cikin sauri Saratu tace, “mun shiga uku Nas(Nurse)” daga dayan bangaren akace “nifa dadina dake Sara kin cika rudu Wlh ni ki gayamin meye? Dama dazu muna waya naji kin kashe ba sallama…
-
Kamar yanda Allah ya kawo mu sabuwar shekara, lokacine kuma da yakamata muyi duba zuwa ga kwazon marubuta littattafan Hausa wadanda suka samu nasarar sa ce zuciyar makaranta ta hanyar amfani da Hasashe, qage, da kaifin basira, Wadannan abubuwan ke sa wa su bar ma duniyar makaranta ababen nishadi. Shekarar da ta gabata ta 2023 ta kasance daya daga cikin shekarun da suka samu…
-
Blog
Bakin Haure Complete
“`Bismillahir rahmanir Rahim *Alhamdulillahi Ubangiji ya nufa mun dawo a daidai wannan lokacin me tarin albarka. 15/12/2023 na fara, Ya Allah ka bani ikon isar da wannan sakon da na dauko Ya Allah ka bani damar sauke nauyin da na dauka, ina muku Fatan alkhairi Ga Jamilah Janafty wacce bata gajiya da dimbin alkharinta a gare ni da sauran marubuta baki ɗaya. Wannan labarin…
-
GUDUN KADDARA NA HUGUMA BOOK 2 “………….ya fada soyayya?,yana nufin kenan aure yake da buqatar yi?,bama fadawa soyayyar ba,wadda ya fada soyayyar da ita, yarinyar dake da gatan da ya kerewa nasa,suke da dukiya da tarin gatan da ya yiwa hankali nisan tazara,kai koda ma ace ya kammala karatunsa ya kama aiki ina yaga kudin auren hamdiyya abdu me kano?,ko yana da kudin…
-
Blog
MAKAUNIYAR KADDARA
MAKAUNIYAR ƘADDARA😭 Da sunan ALLAH mai rahama mai jinƙai. Ya UBANGIJIN al’arshi ka bani ikon rubuta abin zai amfani al’ummar MANZON ALLAH. Ka tsare harshena da alƙalamina rubuta abinda zai cutar da ni da duk wanda zai karanta littafin nan. Ka bani ikon rubuta abinda zai amfaneni duniya da lahira ni da masu karatun. Ina mai farin cikin sake dawowa a wannan karon tare…
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Thirteen
..sauran kwana biyu muwaddah ta tafi ilori,nabeel ya kawowa M. A ziyara sun dad'e a d'akinsa suna hirar karatu daga bisani suka zarce da hirar muwaddah, inda nabeel yace M. A yakira masa ita su gaisa ,batare da 'bata lokaci ba ya d'auki wayarsa ya kira layinta tare da fad'a mata dalilin kiran, amman abun mamaki kai tsaye tace masa ba zata zo ba.. .. jikinsa yayi mugu mugun sanyi gbdy ya rasa ma mai zai cewa nabeel ?ai idan ya fad'a masa abinda tace dariya zai yi masa, murmshi nabeel yayi ya dafa kafad'arsa…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Two
*PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* "A hankali ta furta "Ya Allah ka bani karfin zuciya akan bawanka Aliyu , ya fahimceni ya duba lamarina , ya tausayawa rayuwata , Allah ka bani ikon yi masa abinda zuciyarsa zata kusanto zuwa gareni ,ka bani ikon yin nasara akanshi na mallakesa na mallaki zuciyarsa cikin sauki ,cike da sanyi jiki ta kai hannu jikin handle din kofar d'akin ba dan tana…-
359.9 K • Ongoing
-
- Previous 1 … 41 42 43 … 46 Next
