496 Results in the "Hausa Novels" category
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Eleven
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* A matukar harzuke ta shiga dakin zuciyarta kamar ta kama da wuta , tana k'arasa shiga cikin filin d'akin idanunta ya sauka akanshi tsaye a tsakiyar d'akin ya zuba hannunwansa duka a cikin aljihun wandonsa yayinda idanunshi ke runtse yana ciza gefen lip's dinsa na kasa a hankali , duk da bai bude idanunsa ba yasan itace ta shigo dakin duba…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Eighteen
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Eight
*PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* "Kuka take sosai tana tunanin rayuwarta data gabata , isa izza da jiji da kai ko yar sarauta iyakarta kenan , dayawa mutane ada can baya sun sha faɗa mata cewar da gidan sarauta aka haife ta ba'a san abinda zatayi ba,ita kanta tasan gidan sarauta ne yafi dacewa daita saboda karfin mulkin dake tattare daita, taja numfashi a hankali ta sauke tana…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Story
Cutar Da Kai
No description provided yet.-
2.5 K • Sep 17, '25
-
2.8 K • Sep 17, '25
-
3.6 K • Sep 17, '25
-
-
Captain Junaid na Khaleesat Hydar 1….. Ya jima xaune kan darduman bayan ya kai Ayan karshe a Surah At-tawbah, ganin har shidda da rabi ya sa shi mikewa a hankali ya rufe qur’anin ya ajiye a bedside drawer, jallabiyan jikinsa ya cire ya nufi bathroom, ya dau lkci yana wanka sabulai masu dadin kamshi da shower gel duk ya cika dakin, sanye da bathrobe…
-
CANJIN RAYUWA Complete Book 2 (1)Ahaji bishir ya kosa ya isa gidansa don kai wannan albishir.haka nan MIMI ta kosa matuka dad din nata ya dawo don ta sanar da shi labarin masoyinta khalil.momy nafisa kuwa tana cikin damuwa,tana ta tufka da warwara a kan yadda zata hada fitina tsakanin MIMI da mahaifinta. A haka alhajin ya iso gidan,cikin doki.tun daga shigowarsa falon yake…
-
CANJIN RAYUWA Complete Book 1 CANJIN RAYUWA (1) Hajiya saudat tana zaune kan sallayarta ta idar da sallar azahar tana istigfari, ‘yar kimanin shekaru arba’in da bakwai zuwa da takwas,amma ba ta yi kama da shekarunta ba saboda kyan jikinta da kuma hutu.in an ce ka fadi shekarunta za ka iya cewa talatin da doriya,kyakyawa ce mai cikar mutunci. wayarta da ke gefe samfurin…
-
Bismillahir Rahmanir Rahim Cikin mamaki tace”but jiya fa an Aiko min da flower Kuma a jikin flower an rubuta to my heartbeat Rahma Kuma nasan babu Wanda zaiyi min haka sai Kai bana son Wasa” Hade rai amir yayi ya juya Mata baya yace”watoh har kina da wani da zai aika Miki flowers baby yaushe kika fara kula wasu” Itadai mamaki take because this…
-
Blog
Bakin Haure Complete
“`Bismillahir rahmanir Rahim *Alhamdulillahi Ubangiji ya nufa mun dawo a daidai wannan lokacin me tarin albarka. 15/12/2023 na fara, Ya Allah ka bani ikon isar da wannan sakon da na dauko Ya Allah ka bani damar sauke nauyin da na dauka, ina muku Fatan alkhairi Ga Jamilah Janafty wacce bata gajiya da dimbin alkharinta a gare ni da sauran marubuta baki ɗaya. Wannan labarin…
-
Chapter
Bakar Ayah – Chapter Two
Ƙwana uku baya............ ________________"Ina jinka ZULUNGUM ya kake ganin za'ayi toh yanxun,nidai duk yanda zakayi kayi,kawai so nake ayi mata kisan wulaƙanci,saita ƙwammaci bata shigo rayuwar mijina ba. Duk wata mace data rabeshi banda maƙiyiya sai ita,zan iya komai kuma domin rabashi da ita. JABEER JAAN(JJ) nawane ni kaɗai a faɗin duniyar nan,ƙaddarar sa ce ya zauna dani ni kaɗai,duk da kuwa bana haihuwa,yanda bazanga ƙwaina ba a duniya,shima bazai taba ganin nasa ba har ya bar duniyar nan,… -
Chapter
Bakar Ayah – Chapter Twenty-two
Kwatancen da mai masarar ya gwada mata tabi tiryan tiryan har ta samu kanta a ƙofar gidan su goje. Tsayawa tayi a bakin dangar gidan ta riƙe kunkumi tana kallon gidan. "Hmm wai nan gidan baba yakeson nazo na zauna na ƙare rayuwata,nida nakeda burin fita daga nahiyar nan,shine zanzo wannan wajen na zauna,lallai baba yanzu na tabbatar ya rainamin hankali ba kaɗan ba,shi bayyi zaman irin gunnan ba saini Bombee?" Maganar ce daga bazata kaita ba,dan haka kawai tasaka kai cikin gidansu goje babu ko… -
Ana gama ɗaura auren yaji wani nauyi ya sauƙa a ransa,duk da cewar ba haka yaso auren yar tasa yazo ba,amma kuma yaji daɗi ganin ya aurar da ita kafin tagama fin ƙarfinsa. Yaso tayi karatu tazama wani abu a wannan rayuwa saboda takare kanta,amma kuma kana naka Allah yana nasa,inaga wannan shine tata kaddarar ba wacce yake zata mata ba,fatansa shine allah yabasu zaman lafiya da mijinnata. A ranar kuma Daneji ta haɗu abun bazata,wanda bazata ta'ba mantawa ba. Shatu ce tayi mata magana daga ɗaki kan…
- Previous 1 … 40 41 42 … 46 Next
