Search
You have no alerts.

    489 Results in the "Hausa Novels" category


    • Farar Huta 2 – Chapter Nineteen Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Motoci guda huɗu zaka fara gani a ƙofar gidan kafin idanunka su lura da cewar kofar motar guda ɗaya a bude take hade da mukullinta a jiki. Don a lokacin da suka tsaya, tunanin Ma'aruf da kuma duk wata nutsuwarsa tayi kaura daga cikin kansa, fatansa kawai shine su sami mutumin da suka zo nema a cikin gidan nan, Awwalu! "Nan ma baya nan...!" Ƴan sanda na ƙarshe da suka dawo daga bayan gidan suka fada suna…
    • Farar Huta 2 – Chapter Twenty Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Mami..." Sabon sunan da Hamida ta raɗawa Amina ya ratso ta cikin hayaniyar kitchen din. Shigowarta kenan bangaren bayan ta gama aikin nata tuwon ta kuma gama waya da Amma, wayar da ta sanya ta farin ciki a lokaci guda, ya kore dukkan fargaba da kuma damuwar da Kilishi ta saka a ranta bayan ta bata maganin nan. Zuciyarta ta wanku tas da tsarin da Amma ta fitar musu, tsarin da babu shakka duk wayo da kuma hange…
    • Farar Huta 2 – Chapter Twenty-one Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Hajiya akwai matsala fa, motocin ƴansanda ne gasu nan zagaye da gidan, na tsaya daga gefe ba zan iya karasawa ba...." Muryar Sadik din ta faɗi kalaman da a lokaci guda suka dako zuciyar Hajiya Kilishi da wani irin tasirin da tunda take a rayuwarta bata taɓa jinsa ba. Bugun zuciyar tata ya cika kunnuwanta a lokaci guda da sauran bayanin Sadik din ya ɓace daga cikin kunnuwanta, ba shiri dukkan jikinta ya shiga…
    • Farar Huta 2 – Chapter Twenty-two Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Karya yake..." Abinda Nura ya fada kenan yana kallonsa a lokacin da yake tsaye a gabansa. Shi din da ya dawo ya sake nemansa lokaci kadan bayan rabuwarsu, don a tunaninsa tun bayan lokacin da suka sauke shi sun dade da barin garin, sai gashi cikin abinda yake kasa da awa guda kiransa ya sake shigowa wayarsa da tambayar yana ina? Kuma bai bata lokaci ba ya shaida masa inda taken duk da mamakin da ya kama shi,…
    • Farar Huta 2 – Chapter Twenty-three Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Haske ya ratso cikin ɗakin, ta tsakanin labulen dake dagewa a hankali sakamakon iskar dake kada su kasancewar windon a bude yake. Farko hasken rangwame ne kafin a hankali cikin abinda bai minti biyar ba ya shiga karuwa a hankali, yana yin yawan da ya fara damun fuskokin mutane biyun dake kwance akan doguwar kujerar falon, Amina da kuma Hameeda duka su biyun sun kudundune ne cikin sigar da a kallo daya zaka san…
    • Farar Huta 2 – Chapter Nine Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Ma'aruf..." Muryar Amina ta fito a hankali cikin shirun dakin a hankali, ƙarfe bakwai da rabi ne na safiya, don tun bayan sun idar da sallar Asuba basu koma bacci ba. Kuma jin yayi shiru yasa a hankali ta dago da kanta ta kalle shi. Idonta ya sauka akan fuskarsa, ya rufe idanunsa gabadaya kamar ya koma bacci amma ta san ba baccin yake yi ba, wani tunani mai daɗi ya sauka a cikin zuciyarta na tunanin cewa daga…
    • Farar Huta 2 – Chapter Ten Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE A jiya laraba ne mai girma shugaban ƙasa General Sani Abacha ya ƙaddamar da taron karɓar sababbin kayan ayyuka na aikin wutar lantarki a yunƙurinsa na samar da ɗorewar wutar lantarki a faɗin Nijeriya bakiɗaya...." Rediyon dake yashe a tsakar gidan ke fitar da labaran yayin da mace ɗaya tal don dake tsajar gidan ke tsugunne daga can gefe tana wanke-wanke. Da misalin karfe goma sha boyu ne na rana, ranar…
    • Farar Huta 2 – Chapter Eleven Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "What?" Ma'aruf ya faɗa da tsananin mamaki yana kallon fuskarsa a cikin mudubin ɗakin dake fuskantarsa. "Baka ji ni bane ba? Nace maka auren Munaya nazo nema." Mamaki ya nuna tar akan fuskar sa yana shafa gashinsa ta baya. "Wallahi da na iya zagi zan ɗura maka wanda zaka kwana kana juyi Ishaq." Daga cikin wayar Ishaq yaja tsaki sannan yace. "Ai na gaya mata raini zata jawo min, amma tace in fara tambayarka…
    • Farar Huta 2 – Chapter Twelve Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE *Abuja.* *No. 1146 C west, Maitama.* A cikin ƙatuwar harabar gidan wadda duk girman wajen ya cika taf da al'umma da koma motaci, baka jin komai sai tarin hayaniya, mata da maza ne fal da lokaci zai dauke ka da yawa wajen ƙirga su ke ta zirga-zirga, kowa sanye da ƙarshen akwatinsa sai ƙyalli kawai kake gani a kowacce kusurwa, musamman ga matan da mafiya kayansu walƙawa kawai suke a cikin fitulun compound…
    • Farar Huta 2 – Chapter One Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN…
    • Farar Huta 2 – Chapter Two Cover
      by Nadmin *Shekaru Goma da suka wuce.* Lokacin sanyi ne, hazo ya lulluɓe garin ruf ta yadda ba zaka ce safiya ce a sannan ba, don hatta motoci da fitilu a kunne suke yawo koina, na ƙasa kuwa baya ganin abinda ke gaba ko yaya tazararsa dashi take. A cikin motar dake tafiya kan titin expressway na barin gari, Ma'aruf ya zare earpice ɗin dake kunnensa ya sake shi a jikinsa sannan ya juya ya kalli Jamal dake tuƙin motar. "Let me drive dan Allah." Jamal ya girgiza kansa. "Kaima ka san there's no way da zan baka motar…
    • Farar Huta 2 – Chapter Three Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE A bakin titi ne, daidai bayan dogon banki wajen da Babu mutane sosai musamman a safiya irin haks, motar da Hajiya Kilishi da kuma Awwalu take tana daka fake a gefen titi an zuge duka gilasanta da bakin tint mai duhun gaske, don musamman don wannan fitar Hajiya Kilishin tace da Awwalu yaje ya saka tint ɗin. A cikin motar, Kilishin taja tsaki tana kallon agogon tsakiyar dashboard kafin tace. "Mutanen nan sun fara…
    Note
    error: Content is protected !!