489 Results in the "Hausa Novels" category
-
Ko da ya koma gida daƙyar tunanin yanda Hajja zata karɓi zancen auren daya ɗaura ba tareda saninta ba ya danne waswasin da zuciyarsa ta dasa masa akan Zulaiha. Wayarsa ma kashewa ya sakeyi bayan daya shiga gida bai kuma kunnata ba sai washe gari gurin ƙarfe goma bayan daya shirya zuwa gidan Hajjan in da daga can kuma yake so ya biya gurin Halima. A tsakar gida ya tarar da Hajja tareda Fadila suna duba kayan da kallo ɗaya ya musu ya fahimci daga gurin Jalilah suka fito dan yanzu ta lalata Hajjan da…-
247.6 K • Completed
-
-
Chapter
Bakar Ayah – Chapter Ten
Har suka fito daga cikin gidan su bombin babu wanda yacewa wani komai,saboda ɗumbin abin mamakin da suka gani. Magana suka ji a gefensu,suna waigawa suka ga ashe saurayin daya rakosu gidanne,yana jingine a bakin motar tasu. "Sannunku da fitowa,na tabbatar masu samu amsar abinda kukaje nemaba" "Taya kasan hakan,ko shiyasa ka tsaya kana jiran mufito,kenan kasan inda take?" "Eh to nasani bankuma sani ba,kunsan ance ba'a aikin banza,zan nuna muku hanyar dazaku bi ku sameta dai. Amma daman batun ku tsaya cikin… -
Chapter
Rayuwa Da Gibi – Chapter Six
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Alhaji..." "Zan saɓa maka." Ba yadda ya iya. Cikin minti shabiyar ya sama musu tasi su huɗu suka kama hanya. Mama da Inna ba su san me ake ciki ba. Shi kuwa Alhaji tunda yaga sunan makarantar a bakin gate jikinsa ya soma tsuma. Ahmad dai jikinsa duk ya mutu. Ya yi kiran Taj ɗin da su ka shiga bai ɗauka ba. Da tambaya su ka ƙarasa wurin da ake gasar inda mutane su ka yi dafifi kamar ƙudaje. Basu wani sha…-
188.3 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Salati a jere a jere Amma ta dinga yi a yayinda Alh Babba yake sanar da ita abin da yake faruwa. Tana yi muryarta na rawa bata ma san cewa ta fara kuka ba sai da taji yana rarrashinta. "Yaya Babba dashen ƙoda fa ka ce..." muryarta ta sarƙe a tsakiyar zancen. "Godiya ya kamata mu yi wa Allah ba kuka ba. Banda haka da yanzu wani zancen ake ba wannan ba." Da ta tuna hakan sai taji wani irin tsoron Allah Ya sske…-
188.3 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Mintina goma da dauke ruwan, aka kwsnkwasa kofar gidan, Rukayya dake jingine akan doguwar kujerar falon ta kalli gefe inda ƴar aikinsu ke zaune tana kallon Tvn dake aiki a ɗakin, ganin bata nan ya dan bata mamaki don ko kadan bata ji lokacin da ta tashi ba. "Jummai..." Muryarta ta kira ta a hankali tana ƙoƙarin gyara zamanta, sai dai da alama Jumman tayi nisa a cikin gidan da ba lallai ne ta jiyo ta ba, ƙarar…-
137.1 K • Completed
-
-
Blog
GARGADAN SO
GARGADAN SO M SHAKUR DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI EPISODE Dankareren kerarren falo ne dazaka dauka acikin presidential villa kake sabida kyawunshi, wani Babban attajiri ne adakin yana sanye da manyan kaya da akalla zaikai 68-69yrs hakan nan yana sanye da manyan kaya dake walkiya kaman da duwatsun diamond aka kera shaddan, sai gani attajiri a gefensa shima yana sanye da manyan…
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Two
..tana hawa benen mahaifinta, ta d'an zuge kofar glass din parlour'n tashiga bakinta d'auke da sallama, sai alokacin gabanta ya fad'i sakamakon tunawa datayi da kanta babu d'ankwali ,daga ita sai wata hadaddiyar doguwar rigar, yar saudiyya wacce ta sha stone work ,amman kanta babu komai ,hakan ne yasa dogon gashinta data had'a ta tufke da ribbon suka bayyana . har ta shiga parlour'n tana fargaban fad'an da dad dinta zai yi mata idan yaga kanta babu dankwali, jikinta a sanyaye ta k'arasa gaban dad ta d'an…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Thirty-four
.....cikin wani irin birgicewa da matsanancin tashin hankalin bunayya ya soma magana cikin sambatu "abi tashi ...taimaka .... Ka taimakawa rayuwata abi, mu kai ummi hospital ,abi bana son na rasa ummi nah ,wallahi Ina sonta bana son na rasata ,kuskure ne abinda nayi bazan sake ba ,wallahi nayi nadama jikinsa na kyarma yake wannan sambatun "ummi ki tashi dan Allah karki min haka ... "Karki tafi ki bar muhammed auwal dinki ... "Idan kika tafi duniya zata masa zafi ..... "Hakika ummi baki cancacin haka…-
152.2 K • Ongoing
-
-
*PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne . "domin sauraran…-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH Tunda dady ya fara magana ta kifa kanta take kukan bakinciki bata d'ago ba sai da taji dady ya gama fadar dokokinsa sannan ta d'ago a gigice ta zuba masa idanunta dake tsiyayar hawaye " kenan a gidan ubanta ma aikin bauta zatayi ko me ? Ta jefa wa kwakwaluwarta tambaya " Kin tsare ni da wasu idanu kina kallona abinda kika ji na fada haka nake nufi har acikin raina muddin kina…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Son Rai – Chapter Seventeen
"Cak yesmin taja ta tsaya ta kasa cigaba da tafiyar da take , ta tsaya kawai tana kallon shigowar motarsa ,har sanda motar ta k'arasa shigowa harabar gidan , ta nufi inda aka tanada domin ajiye motoci, bata d'auke idanunta a kan motar ba ,yayinda faruk shima ya ja ya tsaya, ya kasa barinta, yana jiran ta motsa su k'arasa shiga cikin gidan . Shi kuwa Dr jamil bak'aramin tashin hankali da hargitsi zuciyarsa ta shiga a lokaci ba, saboda ganin da yayi musu ,duk da shi da kanshi ya bawa zuciyarta…-
58.4 K • Completed
-
-
Chapter
Kura a Rumbu – Chapter Eighteen
Haka rayuwa taci gaba da gangarawa; yau fari gobe baƙi. A yanzu da nake lissafa watannin aure na goma sha biyar da Bilal shekara ɗaya da wata uku kenan, tabbas a zaman da mukayi nayi karatu da yawa tattare da halayen sa waɗanda a baya ban san su ba. Babban abinda na fara naƙalta da Bilal shine mutum ne me son abinsa. Tabbas Bilal nada son abin sa kuma ya kan iya rufe ido ya cima koma wanene mutunci har idan ya shiga gonar sa, idan yayi wani abun se na shiga mamakin ta yanda har muka shafe tsayin…-
247.6 K • Completed
-
- Previous 1 … 3 4 5 … 31 Next
