Search
You have no alerts.

    496 Results in the "Hausa Novels" category


    • Rayuwa da Gibi Chapter 2 Thumbnail

      RAYUWA DA GIƁI 2 Batul Mamman💖 Banda hotuna har sautin muryarsa Ummi ta ɗauka daidai inda yake kiran Hamdi ta kawo salad. Tana jin kiran ba amma saboda tsoron yanayin da za ta tarar da fuskar Ummi na farincikin samun lagonta sai ta kasa amsawa. “Abba bari na kira ta.” Zee ta miƙe tsaye. “Matso mu su da plates bari naje.” Tashi ya yi…

    • Rayuwa da Gibi Chapter 1 Thumbnail

      RAYUWA DA GIƁI Batul Mamman💖 Bismillahir Rahmanir Rahim In loving memory of Aisha Aminu Balbalo (mai lalurar numfashi da take sayen cylinder ɗin oxygen wadda aka fi sani da Carofee). Allah Ya jiƙanta Ya gafarta mata. Amin * Wanki take a tsakar gida tana sauraron hirar mahaifiyarta da ƙanwarta Zee. Ba ta saka musu baki saboda tun ainihinta ba mai son hayaniya bace. Sai…

    • Cutarwa part 2 Thumbnail

                               CUTARWA! P7 A guje mama ta koma tsakar gida, tana ƙwalawa malam kira, a kan ya zo ya ga abun da mariya take yi. Suka dawo a tare, ya tarar da yadda jikinta yake ta rawa tana jijjiga, ya fita da sauri, aka nemo maƙwabcin su, kasancewar yana da abun hawa, aka…

    • Cutarwa Part 1 Thumbnail

      CUTARWA! P1 ⚠️⚠️ Ƙirƙirarren labari ne, duk abun da aka gani a ciki, yayi kamanceceniya da wani abu, na zahiri ko makamancin haka, arashi ne *Haƙƙin mallakata ne, ban yarda a juya mini shi ta kowacce irin siga ba, sai da izinina” Gagarawa Jihar jigawa. Kasancewar wata ya nausa, domin kuwa watan jumada ula, ya kai kwanaki ashirin da biyar, wanda yake dai-dai da…

    • Top 10: Zafafan Littattafan Hausa na 2023 Thumbnail

      Kamar yanda Allah ya kawo mu sabuwar shekara, lokacine kuma da yakamata muyi duba zuwa ga kwazon marubuta littattafan Hausa wadanda suka samu nasarar sa ce zuciyar makaranta ta hanyar amfani da Hasashe, qage, da kaifin basira, Wadannan abubuwan ke sa wa su bar ma duniyar makaranta ababen nishadi. Shekarar da ta gabata ta 2023 ta kasance daya daga cikin shekarun da suka samu…

    • Gama Duniya Babi na Uku Thumbnail

      °°°°GAMA DUNIYA! BINTA UMAR ABBALE 🍒 BABI NA UKU Duk abinda yake faruwa tsakanin Nasiru da Atine Aliya tana ji don haka da sauri ta bude kofa ta fito ranta a ‘bace tana kallonta kafin ta yi magana Atine ta rigata “Wai k’awata kinga yanda ki ka yi kyau kuwa? Gaskiya gold d’in nan ya yi miki kyau sosai wannan les din shima ya…

    • Gama Duniya Babi Na Biyu Thumbnail

      °°°GAMA DUNIYA BINTA UMAR ABBALE 🍒 BABI NA BIYU Cikin k’asaita alhaji Badamasi yake tuk’a motarsa har isa wani hotel mai kyau da ‘kayatuwa. Ya gyara parking ya fito yana gyara babbar rigar dake jikinsa. wayarsa ya d’auko daga aljihu ya fara neman lambar Ladi. Sai ya hange ta tana zuwa gurinsa cikin salon tafiyarta mai tafe da girgiza . Lokaci guda hankalinsa ya…

    • Gama Duniya Babi Na Daya Thumbnail

      °°°GAMA DUNIYA! BINTA UMAR ABBALE 🍒 BABI NA ‘DAYA Join our WhatsApp group here ‘Katuwar makarantar Allo ta Malam Dauda mai al’majirai, ta yi shuhura a garin Kano inda mutane daga garuruwa suke kawo ‘ya’yansu karatu makarantar saboda yanda take da horo da bada karatu na al’kur’ani mai girma. Makarantar Malam Dauda ba ta tsaya anan ba har gagararru, wad’anda suka gagari iyayensu, tana…

    • Amatulmalik Chapter 5 Thumbnail

      5 Abeedan bazata iya daukanta ba Dan haka dole masu aikin ne suka dauki AmatulMaleek din maamah Kuma tana dauke da jakarsu suka dunguma zuwa ciki. Kai tsaye sashen masu aiki aka nufa dasu dayake akwai daki na musamman acan aka Bade musu Daya aka kwantar da AmatulMaleek din gefen Abdulhameed Daya farfado shi Amma baida karfin iya motsawa sai tsoro Mai karfin gaske…

    • Amatulmaleek Chapter 6 Thumbnail

      6 A qasa kan tiles Maamah tayi kwanciyarta kan daddumar sallah tareda Abdulhameed Daya shige jikinta tin tana jiran farkowan AmatulMaleek har bacci ya Dan fixgeta itada Abdulhameed din. So biyu ana Aiko khaltume dubasu ko sun tashi Amma Basu tashi ba Kuma Madame tace kada a tashesu Dan haka aka barsu sukai bacci sosai batareda Maamah din ta san ta dauki lokaci sosai…

    • Amatulmaleek Chapter 4 Thumbnail

      4 Duk fada da masifar daya daga cikin  ma’aikatan tashar yayi mata akan zuwan nata duk da baisan dalili ba bare Kuma alaqarta da Gidan ASH TALBA din datazo gurinsu Amma dai yasan Hakan datai na zuwan Kai tsaye nada hadari. Kallanta yayi Kai tsaye yace ta Fadi sunanta ya rubuta Sako ya tura mata ga numbern, Jiki a mace cikin sanyi ta fada…

    • Amatulmaleek Chapter 3 Thumbnail

      3 Maamah Bata taba yin qasa ko sanyaba akan tsaro da tarbiyarsu kaman yanda babansu ya dage ya tsaya kafin rasuwarsa duk da ta Wani bangaren dukansu har ita suna cikin hadari a gidan Dan ita kanta ansha shigowa bangarensu da dare da niyar a afka musu ko ita ko AmatulMaleek din Amma dai Allah na tsaresu shiyasa duk tsanani basa fitowa fitsarin dare…

    Note
    error: Content is protected !!