489 Results in the "Hausa Novels" category
-
5 Abeedan bazata iya daukanta ba Dan haka dole masu aikin ne suka dauki AmatulMaleek din maamah Kuma tana dauke da jakarsu suka dunguma zuwa ciki. Kai tsaye sashen masu aiki aka nufa dasu dayake akwai daki na musamman acan aka Bade musu Daya aka kwantar da AmatulMaleek din gefen Abdulhameed Daya farfado shi Amma baida karfin iya motsawa sai tsoro Mai karfin gaske…
-
6 A qasa kan tiles Maamah tayi kwanciyarta kan daddumar sallah tareda Abdulhameed Daya shige jikinta tin tana jiran farkowan AmatulMaleek har bacci ya Dan fixgeta itada Abdulhameed din. So biyu ana Aiko khaltume dubasu ko sun tashi Amma Basu tashi ba Kuma Madame tace kada a tashesu Dan haka aka barsu sukai bacci sosai batareda Maamah din ta san ta dauki lokaci sosai…
-
4 Duk fada da masifar daya daga cikin ma’aikatan tashar yayi mata akan zuwan nata duk da baisan dalili ba bare Kuma alaqarta da Gidan ASH TALBA din datazo gurinsu Amma dai yasan Hakan datai na zuwan Kai tsaye nada hadari. Kallanta yayi Kai tsaye yace ta Fadi sunanta ya rubuta Sako ya tura mata ga numbern, Jiki a mace cikin sanyi ta fada…
-
3 Maamah Bata taba yin qasa ko sanyaba akan tsaro da tarbiyarsu kaman yanda babansu ya dage ya tsaya kafin rasuwarsa duk da ta Wani bangaren dukansu har ita suna cikin hadari a gidan Dan ita kanta ansha shigowa bangarensu da dare da niyar a afka musu ko ita ko AmatulMaleek din Amma dai Allah na tsaresu shiyasa duk tsanani basa fitowa fitsarin dare…
-
2 Nisan dayake tsakanin Asmau da abeeda Bai taba rage kauna ko girman junansu ba a zuciyarsu, Babu dawowar da Abeeda zatai Nigeria Bata zo har kauye ta ziyarci Yar uwar tata ba Dan haka kusan kaf dangin mijin asmaun Babu Wanda baisan girman alaqarta da kaunar Dake tsakaninta da Abeeda ba, Duk wata sutura da abincin datake ci Daya bambamta Dana Yan kauyen…
-
AMATULMALEEK Mamuhgee #ZafafaBiyar 1 BismillahirRahmannir Raheem Shiru tayi tana sauraron yanda muryar kawunta ke tashi sbd yanda yake daga sautinsa cikin fushi da bacin rai, Fushi da bacin rai ne sosai tareda gajiyawa bayyane a fuskarsa datake a hade Babu sauki ko rahama ko kadan, Duk wannan fushi da bacin ran tareda daga sautin mahaifiyarta Dake zaune tana sauraronsa yakewa, Daga ita maaman har…
-
[7:24PM, 19/11/2016] Rahamat Nalele 👯: XEE tajah numfashi Tace hmm ba tunani na fa’da ba kawai…… Yayi saurin katseta da cewa kar kiyi min musu Aunty inaso kawai naji me yajefaki cikin tunani Taja numfashi Tace tunani nakeyi yanxu idan Nace kar kaje gunta baxa kabi umarnina ba kuma ni haka kawai Naji bana san kaje gunta wlhi kaje sai nayi kuka. shiyasa kaga…
-
05 [3:01PM, 17/11/2016] Rahamat Nalele 👯: Suna tafiyar cikin nutsuwa RAMADAN ya kalli SAILUBAH ka’dan Yace Auntyna ki dinga gyara abu pls kidena 6atawa Tayaya xa’ayi Ki gaya mata tashare mijinta. SAILUBAH Tayi mai banxa Shi kuma yanace sai tayi magana ya qara kallanta Haba mana dan Allah Auntyna ki dinga gyara ki dena 6atawa ki dena xiga mutum yanxu kin xigata akan ta…
-
[12:36PM, 14/11/2016] Rahamat Nalele 👯: Kallo ‘daya xaku mata kugano nutsuwarta da kyau da Allah yayi mata Aymana tana MASEEFAR son FAWAS. Sam duk abinda FAWAS xai mata xata bashi ha’din kai Duk da wayan ‘yan matansa hakan baisa ya rabu da ita ba. dan da gaske ya hango maseefar son shi a kwayar idanta RAMADAN da KHAMIS bar musu motar sukayi kamar yanda…
-
03 [11:10PM, 10/11/2016] Rahamat Nalele 👯: Dake SAILUBAH Tace kanta na mata ciwo sai kawai KHAMIS yasha Sha taletale ya fara saukesu ita da RAMADAN Sannan yakai XEE ya wucce gida Aranar ne aka ‘daura Auran Saudat da mijinta Aminu Qarfe bakwai RAMADAN yana gaban SAILUBAH yana lallashinta tatashi aje kai Amaryar da ita Tace dan Allah karabu dani kaina namin ciwo Yace haba…
-
02 [5:35PM, 09/11/2016] Rahamat Nalele 👯: Tace hmm nakasa hakurin hakanne shiyasa kuma…… Bata izza xan canta bah ummi ‘yar uwar shi ‘yar qanwar momynsa taxo shigewa cikin gidan nasu da sauri Tace Ya RAMADAN tun safe naketa nemanka Ya xuba mata ido dan ya da’de da sanin yarinyar ta fa’da tarkwan soyayyarsa Amma Sam yaqi yarda ta bayyana masa Yace ayya lafiya dai…
-
[10:45PM, 02/11/2016] Rahamat Nalele: 👯👯👯👯👯 *SAMAREEN* 👯 *BANAH* 👯👯👯👯 *TASU SALAN SOYAYYAR* *Na Rahamat Muh’md Rufa’i Nalele* Part 1….. *Nutsu da kyau me karatu ka karan farkwan labarin nan da kyau kuma kar kayi gigin mantawa. Dan xai temakema wajan gane ya abin xai kasance nan gabah* Sunana SAILUBAH KASIM. Ina garin KANO da xama awata unguwa da akekira fage Ina da…
- Previous 1 … 38 39 40 … 46 Next
