489 Results in the "Hausa Novels" category
-
Kaddara ko Son Zuciya by Ummuh Fateemah KADDARAH😭 KO SAN XUCIYAH 💖 Complete NA UMMUH FATEEMAH Page *1* free page Wani kyakykyawan Wanda baxae wuce shekara 11/12 nagani yarone fari tass mae cikar haeva da kwarjini mae cikakkiyar gira wadda takusa hade kanta mae dara daran idanu da dogon hanci yanada dan karamin vaki yatashi daga kan gadonsa saboda…
-
MIJIN FATEEMAH SHORT STORY NA MARYAM AHMAD [ OUM SULTAN] BISMILLAH Ɗaga wayar ya yi ta re da faɗin who call me? Daga can bangaren tace nice fattun kace… Gyara zama ya yi yace ok Ina wani abu ne yanzu anjima zan kira ki, ki kulamin da kanki Please. Murmushin taƙaici ta yi a zuciyar ta ta na mai cewa shi wannan sai yaushe…
-
Abari ya huce by Sumayyah Takori DANDANO DAGA ABARI YA HUCE MAIRO A GIDAN YAYA HABIBU!!! © Sumayyah Takori Litinin babbar rana, ko bature yana tsoronki. Habibu ya yi shirin ofis cikin suit din ma’aikatan bankin Barclays , da jibgegiyar rigar sanyi, hand-socks da leg-socks, yana so zai fita aiki. ga yara sunyi shirin makaranta tsaf, misalin karfe bakwai daidai na safe. amma babu…
-
Maman Abd Shakur Jarabta by Maman abd Shakur ……. 1 Da sunan Allah mai rahama mai jinkai. Wanan novel din kirkirarren labari ne. “au Khaleel ne shine kawani tsaya a bakin kofa bazaka shigo ba” murmushi dake kara fito da kyanshi yayi ya shigo dakin da gudu yaron dake jikin matar yatashi yayo kanshi da muryan shi irin ta yara yace “Uncle Khaleel” tsalle…
-
*_🐛TSUTSAR NAMA….!!🐛_* _(Itama nama ce)_ Tsutsar Nama By Bilyn Abdul Book 3 …….Suna shiga cikin headquter ɗin Lawyers nashi na isowa shima. Sai dai kafin su ƙarasa gareshi an shige dashi wani ɗakin bincike. Table ne kawai da kujeru biyu masu facing juna. Sai da ya gama ƙarema ɗakin kallo fuskarsa a yamutse kafin yaja kujerar ya zauna. Yana zama cikin jami’an…
-
BY BADEEYART YUSUF💋 1 GODIYA Da sunan Allah mairahama maijinkai!” Dukkan Yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai. Wanda yayi dare yayi rana ya. Allah INA rokonka kamar yanda xanfara rubuta wannan littafi lafiya ,ya Allah ya Allah INA rokon ka kanunamin nagamashi lafiya.” Kura kurranmu dake ciki ya Allah kayafemana, Allah kabamu ikon amfana da abundan ke…
-
Saifudeen by billy giro a complete hausa noevel Bismillahi rahamanir rahim. Zan fara da sunan Allah ina kuma fatar na kammala da yardar shi. Allah yasa haka amin. Baya Kafin faruwar hakan. Tsaye yake gaban mirror d’aure da farin towel a qugunsa yana taje sumar kanshi,wanda kallo d’aya zaka mishi kasan cewa hadadden guy ne shi,first class da sam bai aje kanshi kusa ba.…
-
Babu so by billyn abdul Alhaji Mustapha Ɗaher wanda akafi sani da (MD Shareff) shine asalin mai gidan. Tsohon soja ne dan kuwa suna sahun farko na sojojin da sukaima ƙasar Nigeria hidima tun a farkon ƙarni. Matansa uku. Uwargida Hannatu bata taɓa haihuwa ba har yanzu da tsufa ya risketa, sai dai ta riƙe ɗan matarsa ta biyu tamkar itace ta haifesa saboda…
-
Blog
Abinda Zuciya Ke SO
Abinda zuciya ke so complete hausa novel Horn da akayi yasa mai gadi yafito da saurinshi daga dakinshi that is just beside the gate ya zare sakatan gate din ya wangale gate din sabida motar ta shigo, wangale gate din da akayi yasa wata yar budurwa da bazata wuce 25-26yrs ba da wani matashi ke zaune gefenta kan plastic chair yana sanye da bugaggiyar…
-
🌈 IDAN BA KE 🌈 True Life story Nimcyluv sarauta 1. Jimeta/Yola Njoɓoli Rugar Rome Gudu Saniyar take tana bin ta a baya itama, hannunta riƙe da sanda na korar Nagge, tamkar wanda suke wasan tsere haka Saniyar ke gudu a cikin jejin ita ma bata fasa bin ta ba, sauran Naggen suna gefe guda ko wacce na cin ciyayi wanda bisa kuskure tana…
-
Anyanka ta tashi🏃♀️ Kaji banƙararru guda biyu ya siyo da lemu ,ya shigo gidan ya kulle da key,ya saka a Aljihu ya wuce ɗakin matarsa,da ya bar uwale zata shiga ta jirasa. Ai kuwa tun kafin ya ƙaraso ƙamshin yajin cittah ta soki hancinta,Da sauri ta maida mugun miyaun kwaɗayi,ji kake maƙutt! Kamar wanda aka tsikara tayi zumbur ta miƙe ta nifo hanyar da…
- Previous 1 … 34 35 36 … 46 Next

