489 Results in the "Hausa Novels" category
-
Blog
Nihad Chapter 6
~~~~~~ 6 Washegari Monday har karfe tara Nihad na ta kwance a dakinta, karfe tara da rabi aka bude kofar dakin, ta juya ganin Umma ce ta shigo ta mike xaune a hankali, Umma tace “Baxa ki makarantar bane Nihad, naga yau Monday” Nihad tace “Lectures din karfe goma ne, Nihal ta tafi islamiyya?” Umma tace “Tun yaushe, ke dai kam na san ba…
-
4….. “Zan amince ki zamo ‘yar aikina saidai bansan wanne kala Zaki iya ba sbd mu Already munada ma’aikata a gidan Nan Zan taimakeki ne kawai badan mun rasa ba” Cikin zumudi Saratu tace, “Wlh kowanne iri ne Hajia Zan iya, daga kan share2 wanke2 da goge2 duk Zan iya Wlh, irin abincin ku ne dai bazan iya ba idan ba irin namu na…
-
Blog
Cutarwa part 2
CUTARWA! P7 A guje mama ta koma tsakar gida, tana ƙwalawa malam kira, a kan ya zo ya ga abun da mariya take yi. Suka dawo a tare, ya tarar da yadda jikinta yake ta rawa tana jijjiga, ya fita da sauri, aka nemo maƙwabcin su, kasancewar yana da abun hawa, aka…
-
Blog
Yar Wanke Wanke
ʙɪsᴍɪʟʟᴀʜ ᴘᴀɢᴇ 1✦5 Bai dai_dai parking ɗin ba ya fita motar da sauri kai tsaya babban palorn gidan ya nufa yana kiran’ Ammi Ammi am back to home.. Wata ƴar matashiyar mata ce wacce bazata gaza 45 years ba ta fito ta ce” oh ni Sadeeq sai kace makaho da zaka dinga ƙwalamin kiran nan haba” Shagwaɓe fuska ya yi ya ce”Ammi nifa yinwa…
-
Blog
DIYAM Na Maman Maama
DIYAM Na Maman Maama Godiya ta tabbata ga Allah da ya bani damar fara wannan rubuta, ina rokonsa ya bani ikon rubuta alkhairi ya kuma haneni daga rubuta sharri. Allah ya sa wannan rubutu ya amfane ni da duk wanda Allah ya bawa ikon karantawa. Littafin DIYAM kyauta ne, ina fatan ya zamanto min sadakatujjariya har bayan raina. Na sadaukar da wannan littafin ga…
-
Blog
TAIMIYYAH
[12/14, 3:41 PM] +234 703 040 9541: *TAIMIYYAH*❤️ ©️Ayshat Ɗansabo Lemu✍🏻 *MABUƊI* *Ina me farawa da godia ga Allah subhanahu wata’ala,da ya bani ikon fara rubuta wannan littafi me suna asama,ina roƙo ubangiji yayi riƙo da hannuna wajen rubuta dai-dai,ya kuma yafe kusakuran da zasu iya kasancewa aciki Ameen.* *SADAUKARWA* *Na sadaukar da wannnan littafin gaba ɗayansa zuwa ga duk wata me nakasa,especially masu…
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Fifteen
..tsaye yake acikin lanbun shakatawa na cikin gidan hannuwansa duka rungume a saman kirjinsa yana tafiya ahankali ahankali yana lumshe tsumammun idanunsa saboda sanyayyiyar iskar dake ratsa jikinsa .. kmr ance ya bud'e idanunsa kawai yaga faiza tsaye a gabansa tana fuskantarsa cikin mayunwacin halin da shi kansa bazai iya misaltawa ba, ya d'an tsura mata ido yana Kare mata kallo na wani lokaci , sam itama bata da munin da zai kita, sai dai shi sam baya jin sonta acikin zuciyarsa, dan matukar muwaddah na…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Four
*PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* .....tsuru tsuru tayi kamar mara gaskiya tana kallonsa "ki fito mana saboda baki da manners kin wani tsareni da wadannan shegun idanuwan naki masu kama dana aku common get out ya fada a fusace kamar zai dauketa da mari , k'arasawa tayi inda hijab d'inta yake ta d'auka don gabatar da sallah ,dan bata san lokacin da zai ɗauka ba kafin ya…-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* A matukar haukace nawal ta k'arasa bangarenta tana cire rolling din kanta tayi filinging dashi akan kujera ta tsaya tare da rike kugunta da hannu ɗaya tana huci , yayinda fedy ta karasa shigowa ta tsaya a bayanta cikin tsananin damuwa dan nawal ta bala'in bata tausaya , duk wannan hidimar da barnar kudin da tayi ya tashi a banza kenan ?" Ta yiwa kanta tambaya tana…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Son Rai – Chapter Thirty
Tun da yesmin ta samu cikin musamman Dr jamil ya d'auki hutu agurin aiki, domin bata kulawar data dace . wata guda cur ya d'auka a gidan yana hutu tare da yesmin ,hakan ya sake basu damar sake gina rayuwarsu cikin so da kauna ,har ma suke ganin rayuwa batare da juna ba rayuwar kunci ce ,shakuwa da so da tattalin juna da suke yi yasa suke jin ba zasu iya awa guda batare da sunji ko sun ga juna ba . Dr jamil ya gama hutunsa batare da wani Abu ya shiga tsananin da yesmin ba ,sai dai zai kwana a jikinta…-
58.4 K • Completed
-
-
Nayi mamakin yanda Bilal bai musa ba lokacin da nayi masa maganar service. Nayi sa'a a lokacin ana dab da fara registration dama, ranar da aka buɗe kuwa banyi wasa ba na je na yi a matsayin mara aure saboda ko da na gaya masan ya ce toh nayi zaton zai je ya fitar da certificate of marriage da domicile letter waɗanda zan buƙata amma har ranar ta zo bai ce mun komai ba nima kuma banyi masa magana ba dan ina gudun kada ya canza ra'ayi. Posting ya fito aka kaini, ban wani damu ba tunda ba nesa bane nasan…-
247.6 K • Completed
-
- Previous 1 … 33 34 35 … 46 Next
