Search
You have no alerts.

    492 Results in the "Hausa Novels" category


    • Karfe A wuta na Aisha Adam (Ayshacool) Thumbnail

      Karfe A wuta na Aisha Adam (Ayshacool)       ⚔️🔥ƘARFE A WUTA🔥⚔️ Page 1 Tsit ƙaton falon yayi, ba ka jin sautin komai, sai ƙarar gudun AC. Sai mutanen falon da suke tsaye sun yi cirko-cirko, kamar masu jiran wani sakamako. Wata matashiyar budurwa ce, durƙushe a kan gwiwoyinta, fuskarta ɗauke da wani yanayi na tsantsar damuwa, da tashin hankali, fuskarta tayi sharkaf da hawaye.…

    • Mayraah Part Complete Thumbnail

      Mayraah Part Complete Cigaba From Part 54 Karanta Mayraah Daga part 1 zuwa Part 53 anan Buy Cheap Data and Cables subscription from our platform just click here Washegari da safe Mayraah na zaune dakin da aka bata bayan tayi wanka amma ko leka parlorn gidan ta kasa yi, tun da Dr Khalil yace mata gidansu matarsa ne ya kawota jikinta yayi sanyi ta…

    • Mayraah Na Khaleesat Haidar Complete Thumbnail

      Mayraah Na Khaleesat Haidar Part 1 💖💖 MAYRAAH💖💖 By Khaleesat Haiydar📚✍🏻 “Maheer ga wannan ka ajiye a account dinka….” Cewar Alhaji Mahmud kenan yana mika ma matashin dake zaune parlon bundle din kudin dake hannunsa, Maheer ya mike ya karasa ya amshi kudin daga hannun mahaifinsa yana jujjuyawa ya koma ya zauna, sai kuma ya ɗan sosa keya yana murmurshi yace “Toh Allah ya…

    • Idan An Cizaa  Complete Thumbnail

      Idan An Cizaa Complete Page 1 GOMBE STATE: Jihar Gombe 3rd, FEBUARY 2022: Uku ga watan Fabareru shekara ta dubu biyu da ashirin da Biyu. DAY: WEDNESDSY: Ranar talata TIME: 10:30AM, Ƙarfe goma da rabi na Safe AREA: Wuri: No.442 Karamchi tv. G.R.A state lowcos PROGRAM: Tare da taurarin Karamchi tv Sunana FATIMA KABIR SULAIMAN DABO wacce kuka fi sani da (MIMIN KARAMCHI). Ni…

    • Captain Junaid na Khaleesat Hydar Thumbnail

      Captain Junaid na Khaleesat Hydar 1….. Ya jima xaune kan darduman bayan ya kai Ayan karshe a Surah At-tawbah, ganin har shidda da rabi ya sa shi mikewa a hankali ya rufe qur’anin ya ajiye a bedside drawer, jallabiyan jikinsa ya cire ya nufi bathroom, ya dau lkci yana wanka sabulai masu dadin kamshi da shower gel duk ya cika dakin, sanye da bathrobe…

    • KAZAMAR AMARYA Na Rahama Kabir Mrs Msg Thumbnail

      KAZAMAR AMARYA Na Rahama Kabir Mrs Msg [6/25, 11:52 PM] Rahma Kabir: *KAZAMAR AMARYA* Na © Rahma Kabir MrsMG. Page 1. *Gargad’i* _Ban yarda a juya mini labari ba ko ayi afmani da wani ɓangare na labarin ko kuma satar fasaha, ko a mayar mini da shi Audio a ɗaura min shi a wata kafa na media ba tare da izini na ba, dan…

    • Gidan Dadi Duniya na Oum Aphnan Thumbnail

      Gidan Dadi Duniya na Oum Aphnan Na…Oum Aphnan✍️ I’m back to the game my fans ,I hope and I promised this book will give you a maximum satisfaction ,and you will Neva regret for investing your money into the journey…As you knw and ah knw it’s oum Aphnan dai,That unnanimous writer that published more and more books that makes you to rejoice such as…

      Hausa Novels • Download • Bana Sonshi • hausa novels • protected
    • Musayar Zuciya Na K.A.S Hajja Ce Thumbnail

      Musayar Zuciya Na K.A.S Hajja Ce      A true life story Na K.A.S Precious Hajja ce👈 HASKE WRITER’S ASSOCIATION💡 (Home of expert & perfect writer’s) DEDICATED TO Sanah Isma’il matazu. Bismillahir Rahmanur Rahim…..   “Hakk’in mallakar Hajja ne, kar wanda yayi min sauyi a cikin sa please.” Page 1 A makaranta.    “Uwani halilu?”      “Present sir..”    “Baraka lado?”     …

    • Diamond Ladies Na Fatima Zahra LAwal Thumbnail

      Diamond Ladies Na Fatima Zahra LAwal Marubuciyar⬇️ _ A DALILIN ‘YAR TSUNTUWA _ MIJIN ZAHRA Littafin diamond ladies (Daukar Fansa) na kudi ne duk maiso ya biyo ni p.c ya turo katin Naira#200 katin waya ta wannan number 08060719719,sai nayi adding din mutum a group din diamond ladies (Daukar fansa),Wanda suka biya kadai zan zira a ciki…..kushiga daga ciki labari darasi da nisha,fadakarwa,ilimantarwa,nagode. Bismillahi-rahmanir-raheem.…

    • Hadin Kai Na Asma Baffa Thumbnail

      Hadin Kai Na Asma Baffa Official By AsmaBaffa Duk da a kauye muke muna zuwa makarantar Gomnati da Islamiyya,Haka Salman da Musa tare da yaran su Kawu Salisu duk sun Gama HND a garin Gombe Sunyi service Kuma yanzu aiki ake nema musu sannan sai suyi aure Amma har yanzu aiki Bai samu ba sai da hanya Babba. Matan su Kawu Salisu kuwa magulmata…

    • Garkuwan Fulani Na Aisha Aliyu Garkuwa Thumbnail

      Garkuwan Fulani Na Aisha Aliyu Garkuwa YAHUNDE! Babban birnin ƙasar Cameroon. Cikin wani kekyawan rugar FULANI mai tarin al’barkatun duniya. Kota wani sashi Allah yayiwa Rugar Arɗo Babayo, ni’imomi na musamman, makiyaye ne cikakkun Fulanin ƙasar Cameroon. Ranar wata jumma da yammaci la’asar sakaliya, makiyaya nata dawowa gida yayinda kota ina. Shanu tumaki raƙuma awaki zabbi keta kai komo ko wanne na nufar garken…

    • Gidan Gandu Na Sadi Sakana Thumbnail

      Gidan Gandu Na Sadi Sakana Wannan littafin kirkirarrene,saidai zai iya cin karo da dabi’un wani ko halayyar wata,sannan ba a yarda wani ko wata suyi koyi da mugayen halayyar Wannan littafinba,anyine dan isar da wani sako. Sannan game da marubuta idan kinga wani abu yayi kama da littafinki toh yanayin tunanine yakawo hakan,dan banida niyyar bata wa kowa rai,burina isar da sakon da littafin…

    Note
    error: Content is protected !!