496 Results in the "Hausa Novels" category
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Fourteen
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Ƙafafunsa suka shigo cikin tangameman falon a hankali, kai tsaye ya shiga wuce tarin wajajen dake cikin falon har zuwa inda ya san zai sami mahaifin nasa, yana bi ta kan tausasan carpet ɗin dake wajen kala-kala har ya karasa wajen a daidai lokacin da idonsa ya shaida masa mutanen dake zaune bayan mahaifin nasa. Mahaifiyarsa, matar mahaifinsa ta biyu mai suna Yagana, sai kuma shugaban ma'aikatan gidan Joshua,…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Four
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Lokacin da aka shigo da gawar, lokacin da gidan ya sake hargitsewa da tarin jana'ar dake da ta shigowa da kuma masu kuka da salatin da muryarsu ke ɗagawa, lokacin Hajiya Maimuna ta bude fuskar gawar danta da aka shimfude a falon Baffa, hannunta ya rike zanin atamfarta da aka nannaɗo shi a jiki, danshin jinin dake jikin atamfar ya a ratsawa har tsakiyar kanta, a lokacin ne kuma abinda ya faru tsakaninta dashi…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Five
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE A cikin asibitin, daga cikin wani dogon korido mai ɗauke da kofofin kala-kala, Hajiya Kilishi na tsaye ita da Faruk yayin da daga gefenta kan kujerar masu jira na asibitin Amina ce ke zaune suna sauraren bayanin da Faruk din ke yi. "Wallahi Mami mun gama duk abinda zamu yi, munyi sallama lafiya kalau da shi har ma da wanda muka hadu dashi din, kowa ya hau mota muka rabu a wajen round about din nan, to ni nayo…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Fifteen
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Hannun Inna dake riƙe da cokali ya juya wani kwadon zogalen da yaji kuli-kuli da kuma su tumatir daga can tsakar gida inda take zaune yayin da a lokaci guda da Amina dake zaune a gɗaki ta sauke wayar hannunta daga kunnenta. Idonta ya tsaya akan Amman yayin da kalamanta na yau suka shiga dawowa cikin kanta. A dazu bayan fitar Baba, sun fi ƙarfin awa guda suna magana, magana sosai irin wadda tun bayan tafiyarta…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Eleven
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "What?" Ma'aruf ya faɗa da tsananin mamaki yana kallon fuskarsa a cikin mudubin ɗakin dake fuskantarsa. "Baka ji ni bane ba? Nace maka auren Munaya nazo nema." Mamaki ya nuna tar akan fuskar sa yana shafa gashinsa ta baya. "Wallahi da na iya zagi zan ɗura maka wanda zaka kwana kana juyi Ishaq." Daga cikin wayar Ishaq yaja tsaki sannan yace. "Ai na gaya mata raini zata jawo min, amma tace in fara tambayarka…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Eighteen
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Yanzu duk ba wannan ba Aunty Sadiya, mu fuskanci maganar nan, ina jin kamar zan iya komai don in gyara abubuwa su koma daidai, ba zan yi wahalar banza ba tsawon shekarun nan Aunty Sadiya, na kaɗe idan har Jawad ko waninsa ya san cewar ba ni na haife shi ba....!" Haji Mardiyya ta fada tana dafa sink din daje gabanta a cikin banɗakin, daga cikin wayar, yayar tata mai suna Aunty Sadiyan tace. "Duk ba za'a kai ga…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Eight
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Mammy bata ce wajenki zan zo ba..." Hamida ta faɗa tana kallon Amina dake gabanta, tashinta kenan daga bacci kuma sai da Aminan ta sha faman tambaya kala-kala kafin ta samu a yanzu tayi maganar. Maganar da a lokaci guda tasa Amina yin murmushi don in har ce wani abu to komai zai zo da sauki, saboda haka ta gyada kanta a hankali tana murmushin sannan tace. "Na sani, wajen Daddy tace zaki zo ko?" Sai ta gyaɗa…-
137.1 K • Completed
-
-
Blog
Fadwaah Part 3
FADWAAH ASMY B ALIYU Free book 3.. Misalin karfe takwas na safe mom ta tura kofar dakin nata ,sanye take cikin farar lap coat da yake maaikaciyar Asibiti ce ,tsaye Fadwaah take agaban mirror dressing towel ne daure a kugunta da alamr fitowar ta kenan daga wanka jin qarar bude kofa yasa ta Juya , Ido mom tabita dashi ganin yadda idanunta suka kumbura…
-
Blog
Fadwaah Part 2
FADWAAH ASMY B ALIYU Free book 2… Tozali tayi da Mami wadda ke tsaye jikin kofa murmushi dauke a fuskarta rungume Mami tayi ta saki ihun murna, Wayyo ddi!Mami sannu da zuwa Mami ina kika baromin sahlaah ?fadwaah ta qarasa mganar gamida bin bayan mamin da kallo matashin saurayine Wanda ba zai wuce shekaru talatin da hu’du da biyar ba a dunia.kallo daya zakayi…
-
Blog
Fadwaah Part 1
FADWAAH ASMY B ALIYU Page 1 Idonta cike da kwallah take gyara masa zaman italyn suit coat din dake jikinsa. haka Abhi ya lura da yadda sanyin azeezah din yayi yawa lokaci ɗaya. sai dai baice komai ba ,kishine kurum ke cinta lokaci ɗaya ta sake sa gamida zubewa akan gefen bed ta saki marayan kuka jikin Abhi lokaci ɗaya yayi sanyi yasan dole…
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Two
Wai me ya sa mutane ba sa son talaka ne? Har bahaushe ma kan ce wai "talaka ba aboki ba, ko kun shirya ranar biki kwa bata" Irin tunane tunanen da Hindatu ke yi kenen a wata safiyar Laraba. Ta san an ce wai Laraba ranar sa'a ce, to amma sai ta yi wa wannan Larabar taken ranar bakin ciki, ranar ban haushi. Matsalarta a yanzu bata wuce biyu ba;ta tashi ba ta maganin komai sai naira hamsin! kuma ta wayi gari jinjirinta wanda yayi kwana 40 a duniya yana fama da zazzabi da mura, ciwon da ya kamata ta kai shi…-
115.4 K • Ongoing
-
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Twenty-two
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Harabar kotun a cike take makil! Babu wanda bai halarci wannan sharia ba mai daukan hankali. A gefe daya Luba ce zaune da yar modu tana karkade kafa. Daga gefe can hindatu ce a cikin matsanancin tashin hankali. Abubuwan da suka faru ba abubuwa ne masu dadi ba, ganin Rukky a cikin halin da take ciki ya sa jikinta yayi mugun sanyi. Tsoro take ita ma kar karshenta ya kare a haka. Sai sharar hawaye take. Bata da wata…-
115.4 K • Ongoing
-
- Previous 1 … 31 32 33 … 46 Next
