Search
You have no alerts.

    489 Results in the "Hausa Novels" category


    • Rumbun Qaya Complete Cover
      by Nadmin Tafiya me tsawon gaske ta iso da su Kano daga Yolar Adamawa, tun tana dauki da mararin zuwa har ta soma sarewa ganin tafiyar ba ta kare bace. Kallon tagar motar tayi lokacin sun iso garin na Kano ana gaf da kiran sallar magriba, karo na biyu kenan da tazo Kano tun bayan barin su, wanchan zuwan din ma ba zata iya dorar da…
    • Huriyya Chapter 1 Thumbnail

      𝗣𝗮𝗴𝗲 1️⃣ Babban gidan sama ne mai dauke da bangare biyar, na farkon da na biyu zuwa na uku da hudu sukansu suna facing din babban gate din gidan. Yayinda dayan wanda shi ne na biyar yake dama da part din hudun, dukannin part din suna da karamin gate da zaka iya hango wanda zai shiga ko ya fita, haka zalika ko wane part…

    • Zakaran Da Allah ya nufa da chara chapter 6 Thumbnail

      6…â€? *CIGABAN LABARI* â€?..Lokacin da Saratu suka rabu da Nas direct gidan Alhaji Abdullahi ta tafi Dan karma wani ya zargeta a unguwar su, tun daga bakin gate din gidan take kallon part din Sageer so take taje Amma tana tsoro sbd idan akwai mutumin da Sageer ya tsana ya Raina a gidan to ya biyo bayanta hakan ma Yana daga Mata kafa ne…

    • Rayuwa da Gibi Chapter 2 Thumbnail

      RAYUWA DA GIƁI 2 Batul Mamman💖 Banda hotuna har sautin muryarsa Ummi ta ɗauka daidai inda yake kiran Hamdi ta kawo salad. Tana jin kiran ba amma saboda tsoron yanayin da za ta tarar da fuskar Ummi na farincikin samun lagonta sai ta kasa amsawa. “Abba bari na kira ta.” Zee ta miƙe tsaye. “Matso mu su da plates bari naje.” Tashi ya yi…

    • Hariji Complete Book 2 Thumbnail

      Anyanka ta tashi🏃‍♀️ Kaji banƙararru guda biyu ya siyo da lemu ,ya shigo gidan ya kulle da key,ya saka a Aljihu ya wuce ɗakin matarsa,da ya bar uwale zata shiga ta jirasa. Ai kuwa tun kafin ya ƙaraso ƙamshin yajin cittah ta soki hancinta,Da sauri ta maida mugun miyaun kwaɗayi,ji kake maƙutt! Kamar wanda aka tsikara tayi zumbur ta miƙe ta nifo hanyar da…

      Download • Akan Social Media • Bana Sonshi • Hariji • hausa novel • hausa novels • protected • tsutsar nama comlete
    • Hadin Kai Na Asma Baffa Thumbnail

      Hadin Kai Na Asma Baffa Official By AsmaBaffa Duk da a kauye muke muna zuwa makarantar Gomnati da Islamiyya,Haka Salman da Musa tare da yaran su Kawu Salisu duk sun Gama HND a garin Gombe Sunyi service Kuma yanzu aiki ake nema musu sannan sai suyi aure Amma har yanzu aiki Bai samu ba sai da hanya Babba. Matan su Kawu Salisu kuwa magulmata…

    • Muwaddat – Chapter Seventeen Cover
      by Aysha A Bagudo Yana jin ta kashe wayar gabad'aya ,ya zame ahankali ya kwanata dafe da marasa dake masa zugin sha'awa ,cikin wani irin shauki yasoma juyi akan katifarsa tare da runtse tsumammun idanunsa da suka gama canza kala tsabar jarabar dake cinsa. kusan awa daya ya d'auka kwance batare da bacci yayi nasarar d'aukarsa ba, illa juyi daya keta faman yi rike da mara, da kyar yasamu ya yunkura ya sauko daga kan bed yashiga bathroom yayi wanka ya fito ya sake kwantawa yana rawar sanyi ,dan jin yayi tmkr wanka da yayi…
    • Cutar Da Kai – Chapter Six Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* "Tunda nasir da matarsa suka bar gidan ta bashi magani ya sha ta kwantar da kanshi akan cinyarta ta d'aura hannunta ɗaya a qirjinshi tana shafawa a hankali zuwa fuskarsa tana yi masa sannu tana jin kamar ta cire masa ciwon ta dawo dashi kanta , idanunshi ya runtse gam yana sauke numfashi sama sama batare daya amsa mata ba " "wani iri…
    • Cutar Da Kai – Chapter Thirty-eight Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…
    • Story

      Son Rai

      Son Rai Cover
      by Aysha A Bagudo …DR jamil abokin mahaifina ne kut da kut asali ma tare sukayi karatu da mahaifina, tun daga kan primary har zuwa jama’a, sai dai kowanensu da bangaren da ya karanta ,mahaifina matukin jirgin sama ne, while Dr jamil ya kasance likitan mata a babban asibitin aminu kano .akwai shakuwa sosai atsakanin Dr jamil da mahaifina domin hatta aure ma rana daya aka d’aura musu…
    • Kura a Rumbu – Chapter One Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) "Malam idan kaje ƊAN ALJANNAH zan sauka" na faɗa ina nunowa me Adaidaitan da muke ciki saitin in da ze ajiye ni, bayan daya gama daidaita parking na sauka ba tareda na kalli Hansa'u data kalli ɗaya ɓangaren ba nace "Da ace kuturwa Allah yayi ni se inji haushi dan kince ba zaki tayani aiki ba, dake ko babu ke bazan rasa wanda zasu rufamun asiri ba" na faɗa ina miƙawa me Adaidaita ɗari biyar. Bata tankamun ba na juya ba tareda na amsa tambayar da me mashin ɗin yake mun ba akan iya kuɗi na ze ɗauka…
    • Kura a Rumbu – Chapter Thirty-three Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) Banji komai dangane zaman da ya ce Hajja zatayi ba dukda nasan ba jituwa mukeyi da ita ba amma kuma abinda yake so ne kuma wanda zai faranta masa ni kuma burina a koda yaushe kenan. Har ya fita ya kirani a waya yace na shirya gashi nan dawowa zamu fita tare, da nace masa Al'amin fa kar lokacin tashin su yayi bana nan sai ya ce ai ba jimawa zamuyi ba dan haka nayi maza na canza kayana na shirya Sharifa ina jin horn ɗin mota na fita. Raina fes na kame a gaban mota ina jin wani farinciki na ratsani. Na…
    Note
    error: Content is protected !!