489 Results in the "Hausa Novels" category
-
Blog
Jidda Na Maman Mama
💔 JIDDA 💔* Maman Maama Bismillahir Rahmanir Rahim Assalamu alaikum masoyana da masoyan littattafai na. Kamar yadda nayi alkawari tun kafin in fara Tagwaye cewa zanyi su su biyu da Jidda to alhamdulillah an kammala Tagwaye ga kuma Jidda nan yazo muku, ina kuma fatan zaku karbe shi kamar yadda kuka karbi Tagwaye koma fiye da haka. Dan dai idan nace Jidda is a…
-
Karfe A wuta Complete Book Continuation. Cikin hanzari ya kalli Nabila, yana mamakin a ina ta san wannan sunan, dan sam bai san Walid ya gaya mata labarin sa ba. Ya ƙureta da ido, ta kawar da kanta gefe, ta ce “Eh, idan ka kashe ni, ka ci amanarta, ta barka ka kusa dawowa hanya, amma ka koma ruwa fiye da baya. Zan so…
-
Amaryar Zayyad na Rahama Kabir Na ©®Rahma Kabir MrsMG. Buy Affordable Data and Cable Subscription Here Page 1 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM ZAINAB (Safna). Tunda aurenta ya gabato ta samu kanta cikin yanayi na fargaba da tunanin abinda zai je ya dawo, samakon faruwar wasu al’amura a shekarun baya da suka gabata. A lokacin da aka saka ranar aurenta da Sadiq biki ya rage saura…
-
Nama ya hadu romo danye Book NAMA YA DAHU…. ROMO ƊANYE LITTAFI NA UKU GAWURTATTU UKU NA. BADI’AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ƘAMSHI SHAFIN FARKO (1) IYABO:. Buy Data Here SME data and Electricity bill Payment “Iyabo da wuya ta kasheki gara daɗi ya kasheki. Ki tuno da irin taimakonmu da Saleem yayi mana a lokacin da muke da buƙatar taimakon . Dubi…
-
Iyabo NAMA YA DAHU… ROMO ƊANYE LITTAFI NA BIYU 1 Motarmu na dira a tsaha idanuna su kai tozali da kyakkyawar fuskar Yaya Hamma. Yana jingine a jikin wata Bus ya ƙurama motarmu idanu bai ƙibtaba, bai kawar da kanshi daidai da na sakan guda ba, har sai da yaga na fito a cikin motar. Da sauri ya nufoni fuskarshi ɗauke da yalwataccen murmushi,…
-
Mayraah Part Complete Cigaba From Part 54 Karanta Mayraah Daga part 1 zuwa Part 53 anan Buy Cheap Data and Cables subscription from our platform just click here Washegari da safe Mayraah na zaune dakin da aka bata bayan tayi wanka amma ko leka parlorn gidan ta kasa yi, tun da Dr Khalil yace mata gidansu matarsa ne ya kawota jikinta yayi sanyi ta…
-
Mayraah Na Khaleesat Haidar Part 1 💖💖 MAYRAAH💖💖 By Khaleesat Haiydar📚✍🏻 “Maheer ga wannan ka ajiye a account dinka….” Cewar Alhaji Mahmud kenan yana mika ma matashin dake zaune parlon bundle din kudin dake hannunsa, Maheer ya mike ya karasa ya amshi kudin daga hannun mahaifinsa yana jujjuyawa ya koma ya zauna, sai kuma ya ɗan sosa keya yana murmurshi yace “Toh Allah ya…
-
Captain Junaid na Khaleesat Hydar 1….. Ya jima xaune kan darduman bayan ya kai Ayan karshe a Surah At-tawbah, ganin har shidda da rabi ya sa shi mikewa a hankali ya rufe qur’anin ya ajiye a bedside drawer, jallabiyan jikinsa ya cire ya nufi bathroom, ya dau lkci yana wanka sabulai masu dadin kamshi da shower gel duk ya cika dakin, sanye da bathrobe…
-
Karfe A wuta na Aisha Adam (Ayshacool) ⚔️🔥ƘARFE A WUTA🔥⚔️ Page 1 Tsit ƙaton falon yayi, ba ka jin sautin komai, sai ƙarar gudun AC. Sai mutanen falon da suke tsaye sun yi cirko-cirko, kamar masu jiran wani sakamako. Wata matashiyar budurwa ce, durƙushe a kan gwiwoyinta, fuskarta ɗauke da wani yanayi na tsantsar damuwa, da tashin hankali, fuskarta tayi sharkaf da hawaye.…
-
KAZAMAR AMARYA Na Rahama Kabir Mrs Msg [6/25, 11:52 PM] Rahma Kabir: *KAZAMAR AMARYA* Na © Rahma Kabir MrsMG. Page 1. *Gargad’i* _Ban yarda a juya mini labari ba ko ayi afmani da wani ɓangare na labarin ko kuma satar fasaha, ko a mayar mini da shi Audio a ɗaura min shi a wata kafa na media ba tare da izini na ba, dan…
-
Diamond Ladies Na Fatima Zahra LAwal Marubuciyar⬇️ _ A DALILIN ‘YAR TSUNTUWA _ MIJIN ZAHRA Littafin diamond ladies (Daukar Fansa) na kudi ne duk maiso ya biyo ni p.c ya turo katin Naira#200 katin waya ta wannan number 08060719719,sai nayi adding din mutum a group din diamond ladies (Daukar fansa),Wanda suka biya kadai zan zira a ciki…..kushiga daga ciki labari darasi da nisha,fadakarwa,ilimantarwa,nagode. Bismillahi-rahmanir-raheem.…
-
Musayar Zuciya Na K.A.S Hajja Ce A true life story Na K.A.S Precious Hajja ce👈 HASKE WRITER’S ASSOCIATION💡 (Home of expert & perfect writer’s) DEDICATED TO Sanah Isma’il matazu. Bismillahir Rahmanur Rahim….. “Hakk’in mallakar Hajja ne, kar wanda yayi min sauyi a cikin sa please.” Page 1 A makaranta. “Uwani halilu?” “Present sir..” “Baraka lado?” …
- Previous 1 … 31 32 33 … 46 Next
