489 Results in the "Hausa Novels" category
-
Blog
BADAKALA
*Labarin gaske* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *Litattafan marubuciyar* * *SADAUKARWA GA* 👨👩👧👦 _*AHALI NA*_👨👩👧👦 *Labarin nan ya faru a gaske, sai dai a wurare daban daban, amma na canza garuruwa da sunaye, domin tak’aitawa kar gidajen suyi yawa yasa zan had’a labarin a gida d’aya.* *Nagode da gudummuwarku gareki* _Bismillahir rahamanir rahim_ _1_ Kamar saukar aradu tsohuwar nan ta d’aga hannu…
-
Blog
BAHAGON RAYUWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM DUK KAN GODIYA YA TABBATA GA UBANGIJIN MU SARKIN TALIKAI DA YA KAWO MU WANAN LOKACIN TARE DA BAMU LAFIYA INGANTTACIYA A RAYUWAN MU, YABO DA GODIYA YA TABBATA GA ALLAH WANDA YAI MUNA NUNFASHI TARE DA MA ABUBUWAN RAYUWA ACIKIN HIKIMOMIN SA YA ALLAH MUNA MASU ROKONKA DAKA BAMU IKON GODE MAKA AKODA YAUSHE MU KASANCE CIKIN BAYI MASU…
-
Blog
GARKUWA
PAGE 1 NA *AYSHA ALIYU GARKUWA* 📝🍇🕊️🐄🌈🦚🐍🤴🏻💘 *YAHUNDE! Babban birnin ƙasar Cameroon.* Cikin wani kekyawan rugar FULANI mai tarin al’barkatun duniya. Kota wani sashi Allah yayiwa Rugar Arɗo Babayo, ni’imomi na musamman, makiyaye ne cikakkun Fulanin ƙasar Cameroon. Ranar wata jumma da yammaci la’asar sakaliya, makiyaya nata dawowa gida yayinda kota ina. Shanu tumaki raƙuma awaki zabbi keta kai…
-
Blog
KAMARSU CE DAYA
Official By AsmaBaffa BISMILLAH Alhmdllh Allah ya kawo mu sabon Novel dina fans KAMAR SU CE DAYA. Allah yasa ku ji dadinsa kamar sauran Novels dina da suka gabata,ina fatan zaku bibiyeni readers ba sai an gama anyi Doc ba Nafi son wanda za ana bina page by page ana min sharhi muna nishadi da zumunci.kamar yanda muka fara lfy Allah Sa mu gama…
-
Blog
SO DA ZUCIYA
*_SO DA ZUCIYA!!_* *_NA_* *_NANA HAFSAT_* *_(MX)_* *_ZAFAFA BIYAR 2022_* *_SHAFI NA DAYA_* *_FREE PG: 1_* ___________ *RIMIN KEB’E* *GADA MAI ‘DOYI* *GIDAN ARDO BORKINDO* (AURE-AURE) “Wahidi…! Sadaka..! Almajiri bara iya, Iya dan Allah dan annabi, Iya yunwa batada hankali, Iya ko ‘kanzo ne ba miya. Ko gaya ne ba miya…Iyaa…wahidin wahidiya..!â€? Almajirin nata rera baitin barar sa. Dadaa nata ce masa yayi…
-
Blog
RASHIN HAIHUWA
uummey 01 {4/28/2023 } 😭 *RASHIN HAIHUWA*? _(Ƙaddarar wasu matan)_ Na 💝💖* Ouummey* 💞💕 Wattpad @ouummey Godiya Da sunan Allah me Rahma me jin kai, dukkan Godiya ta tabbata ga Allah SWT Ubangijin talikai, me kowa me komai da ya bani ikon fara rubuta wannan littafi me suna a sama cikin koshin lafiya, ina addu’ar Allah ya bani ikon…
-
Blog
ZAGON KASA
🌺🌺🌺 *ZAGON ƘASA* 🌺🌺🌺 _Wattpad @_ *KHADEEJA CANDY* Click www.khadeejacandycom.ng for your updated. FIRST FAMILY… *1…….* Ƙarfe biyar da minti arba’in da takwas na yamma, ta faka Motarta a parking space, ajiyar zuciya ta sauke ya fi sau uku, sannan ta kalli takardun da ke gefenta kamar mai tunani, daga bisani ta kai hannu ta ɗauka, ta buɗe motar ta fito. …
-
Blog
GARGADAN SO
GARGADAN SO M SHAKUR DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI EPISODE Dankareren kerarren falo ne dazaka dauka acikin presidential villa kake sabida kyawunshi, wani Babban attajiri ne adakin yana sanye da manyan kaya da akalla zaikai 68-69yrs hakan nan yana sanye da manyan kaya dake walkiya kaman da duwatsun diamond aka kera shaddan, sai gani attajiri a gefensa shima yana sanye da manyan…
- Previous 1 … 30 31
