Search
You have no alerts.

    492 Results in the "Hausa Novels" category


    • by Sadi Sakhna "Saki kuma ummah?" "Eh saki haka nace,ko baka jiba kurmane kai nasake maimaita maka,ka rubuta sakinta ka bata tabar gidannan,bana sonta a cikin gidannan" Yawu ya haɗiya mai nauyi kafin yakai hannunsa zuwa kan takardar,tambayoyine suka fara kwaranya a cikin ƙwaƙwalwarsa,meyasa sai shine,meyasa komai shikaɗai zai dunga faruwa dashi? Daga ya fita cikin wanann ifila'in sai kuma yasake shiga wani. Koyaushe shidai bazai daina fita daga chaƙwakiyar mata oho. Biro ya ɗauka tareda takardar baya ya dawo daga…
    • Rayuwa Da Gibi – Chapter One Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN…
    • Rayuwa Da Gibi – Chapter Thirty-four Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE A cikin yanayin ciwo da gajiyar jiki Kamal ya buɗe idanu ya miƙa hannu zai ɗauki wayarsa. A gadon asibiti yake inda yake samun kulawa ta musamman. Da yake dokar asibitin ba a zaman jinya, shi kaɗai ne a ɗakin. Alhaji da su Ahmad suna hotel kusa da asibitin. Tafiyar just ƙafa ke kawo su. Tare dashi su ke wuni sai takwas na dare idan an buƙaci duka baƙi da masu ziyara su fita sannan su ke tafiya. Kwanaki…
    • Farar Huta 2 – Chapter Twenty-three Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Haske ya ratso cikin ɗakin, ta tsakanin labulen dake dagewa a hankali sakamakon iskar dake kada su kasancewar windon a bude yake. Farko hasken rangwame ne kafin a hankali cikin abinda bai minti biyar ba ya shiga karuwa a hankali, yana yin yawan da ya fara damun fuskokin mutane biyun dake kwance akan doguwar kujerar falon, Amina da kuma Hameeda duka su biyun sun kudundune ne cikin sigar da a kallo daya zaka san…
    • Dingishin Kwado book 2 Thumbnail

      [05/09, 12:49 pm] Maman shukhrah: Ya bugo mini waya ya ji ya jikina ma bai yi ba, watakila ma ya mance da ni. Duk yadda ya kyamaci Amrah ta dawo ita kadai. Na lura tunda ya fada soyayya da yarinyar nan haka yake bata umarnin ta dawo da kanta. A kullum sai na tuna Abida sama da sau ashirin. Don kuwa kullum sai na ci…

    • KURA A RUMBU Thumbnail

      [12/10/2024, 12:57 PM] Hauwa Galadima: *KURA A RUMBU* *(Based on true life event, some parts are fictional to spice up the story)* *LABARI/RUBUTAWA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)* *DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINKAI* Zaku ce ya akayi haka 🥲 na fiku takaici da baƙin ciki rasa rubutun nan a karo na biyu 😭😭 in shiga in duba folder tace dubani in da kika ajiye.…

      Download • Download • Hausa Novels • hausa novels
    • Muwaddat – Chapter Thirty Cover
      by Aysha A Bagudo ....tana komawa d'akinta, ta fad'a saman lafiyayen gadonta ta kwanta lamo tana jin yadda jikinta yake k'ara moving akan matsanancin soyayyar bunayya .. ta rasa dalilin da yasa take jin haka a sansar jikinta a duk sanda ta kasance tare dashi ,da kuma sanda take ita kad'ai, sai tayita jin jikinta yana mata wani iri ko Kuma ta dinga jin salon wasaninsa a sansar jikinta suna yawo a kowani shashi na gangar jikinta mai kama da socking . Ahankali soyayyarsa da romacing dinsa ke yawo a jinin jikinta ,…
    • Cutar Da Kai – Chapter Nineteen Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…
    • Cutar Da Kai – Chapter Fifty-one Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* ...Cikin sauri ta katse kiran aunty afra ta bude hand bag dinta ta dauki kudi tare da bude bedside ta ciro takardata da biro ta rubuta sunayen magungunan da aunty afra ta fada mata sannan ta fito zuwa haraban gidan tana kwallawa mai gadi kira "Sanusi! Sanusi !! da sauri ya amsa…
    • Son Rai – Chapter Thirteen Cover
      by Aysha A Bagudo Duk yadda yaso ya runtsa kasa runtsa idanunshi yayi , illa juyi da ya dinga yi a kan gado ,yana sake tuna moment din da sukayi spend daita a daren jiya . "duk da yana cikin fargaba da tashin hankali amman hakan bai Hana shi jin dadin moment din daya kasance a tsakaninsu ba. "ta jiyar dashi dadi mara misaltuwa , tayi masa abinda bai yi zato daga gareta ba ,ta fito masa da maitar son shi filli ,ta nuna masa idan babu shi a rayuwarta ba zata iya rayuwa ba ... " Wayyohly Allah baby nah ,nima Ina…
    • Kura a Rumbu – Chapter Fourteen Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) Afuwan kun jini shiru. Wadanda suke cikin comment section group na bayar da uzuri. A ɗarare na ƙarasa yinin cike da taraddadin yanda zamu kwashe da Bilal idan mun koma gida. Se da akayi magriba ya turo mun text a waya in fito mu tafi. Jikina ya sake yin sanyi, haka nayi sallama da Hajja da sauran yan gidan su tana ta mun godiyar abin arziƙi da tace an kawo musu daga gidan mu cikin azumi ga kuma turmin atamfa dana kai mata dama yanzu kuma na kaiwa mejegon itama Atamfa da wani lace cikin ɗinkunan biki da…
    • Kura a Rumbu – Chapter Forty-six Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) "Kar kice haka mana Halima. Ke da na san ki jaruma shine zaki bari daga sama wata ta zo ta ƙwace miki miji kuma ki sakar mata? Haba mana dan Allah karki bani kunya. Na san abinda ya aikata miki dole kiji zafi ba ke ba hatta Hajja dake goyon bayansa a ko da yaushe a wannan karon tana adawa da auren nan dan wlh ba dan mun tausheta ba rantsuwa tayi akan sai ya saki yarinyar ba zata tare ba. Mu muka yi ta bata haƙuri saboda a ganina bai kamata ace a gyara ɓarna da ɓarna ba, ubangiji ya rigada ya ƙaddara…
    Note
    error: Content is protected !!