489 Results in the "Hausa Novels" category
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Sixteen
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE " Ya ya aka yi ki ka fada karuwanci?" Tambayar da Almustapha ya wullo wa Rukky kenen a bazata. Tana rike da wani donut a hannunta ta sa baki ta gatsa kenen sai ta ji tambayar, tayi sauri ta hadiye tana mai kallon inda ta gatsa. Ba ta ba shi amsa ba ta ce " A ina ka sayi donut din nan? Dadin ba magana!" Karasowa yayi yana daura agogon hannunsa ya zauna a daidai inda take zaune kan 2 sitter. Ya kai bakinsa inda ta…-
115.4 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Nineteen
A matukar firgice ta juyo suka had'a ido dashi ya lumshe mata idanunsa batare daya ce mata komai ba yayinda ita kuma ta dinga dubansa cike da mamaki ," ita yake bawa umarnin ko wata daban ?yadda yayi mugun tsareta da idanuwansa yana kallon cikin kwayar idanunta yasa gabanta yashiga fad'uwa ,tana cigaba da kallonsa cike da tsantsar mamaki "kina mamakin abinda na fad'a ne ? Ta lumshe idanunta kawai "kar kiyi mamaki ,ki zauna ban baki umarnin fita ba "umarni ta furta ahankali tana kallonsa, yace "Eh…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Eight
*PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* "Kuka take sosai tana tunanin rayuwarta data gabata , isa izza da jiji da kai ko yar sarauta iyakarta kenan , dayawa mutane ada can baya sun sha faɗa mata cewar da gidan sarauta aka haife ta ba'a san abinda zatayi ba,ita kanta tasan gidan sarauta ne yafi dacewa daita saboda karfin mulkin dake tattare daita, taja numfashi a hankali ta sauke tana…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Forty
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Son Rai – Chapter Two
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Ana tashi daga makaranta ta sa'ba jakarta a kafad'a ,ko ta kan kawayenta bata bi ba ta soma k'ok'arin fecewa , kawarta fidda ta biyo bayanta da sauri tana Kiran sunanta "yesmin ...!yesmin!! "Ki jirani mana ya naga yau kina k'ok'arin tafiya ki barni ? Yesmin ta tsaya tana yatsina fuska tare da 'bata rai ,saboda ganin fidda na k'ok'arin 'bata mata lokaci , tace " wai menene fidda ? "Bangane menene ba naga…-
58.4 K • Completed
-
-
Chapter
Kura a Rumbu – Chapter Three
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Ranar ina idar da sallar isha'i nayi bacci saboda ɓacin rai seda na farka da asuba sannan naga missed calls ɗin Bilal guda biyu ya kirani tun ƙarfe tara na dare. Duk yanda nake cike da haushin abinda yamun jiya amma haka nan zuciyar dake sonsa ta angiza ni nabi kiran nasa. Murya ƙasa ƙasa muka gaisa ya shaida mun yana masallaci idanya fita ze kirani. Ko yasan ina fushi dashi ne se gashi bayan ya fito…-
247.6 K • Completed
-
-
Amirah ta ɗaga Sharifa data saka kuka daidai lokacin da Mama ta fito daga kitchen lokacin kuma Al'amin shima ya shigo Suraj na biye dashi da akwatin mu. "Ku kuma daga ina haka da sassafe?" Mama ta tambaya, Suraj ya ajiye kayan yana cewa "Tareda Babansu suke" ya juya ya fita sai Amirah tace "Yaya Haliman tana ciki itama". Tsaye Mama tayi kafin tace "Toh lafiya dai?" "Gaskiya ba lafiya ba kinga fa jefar da Sharifa tayi ta wuce ina mata magana ko saurarona ma batayi ba" Amirah ta amsa mata. Jumm tayi tana…-
247.6 K • Completed
-
-
Chapter
Bakar Ayah – Chapter Six
"Saki kuma ummah?" "Eh saki haka nace,ko baka jiba kurmane kai nasake maimaita maka,ka rubuta sakinta ka bata tabar gidannan,bana sonta a cikin gidannan" Yawu ya haɗiya mai nauyi kafin yakai hannunsa zuwa kan takardar,tambayoyine suka fara kwaranya a cikin ƙwaƙwalwarsa,meyasa sai shine,meyasa komai shikaɗai zai dunga faruwa dashi? Daga ya fita cikin wanann ifila'in sai kuma yasake shiga wani. Koyaushe shidai bazai daina fita daga chaƙwakiyar mata oho. Biro ya ɗauka tareda takardar baya ya dawo daga… -
Chapter
Rayuwa Da Gibi – Chapter One
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN…-
188.3 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE A cikin yanayin ciwo da gajiyar jiki Kamal ya buɗe idanu ya miƙa hannu zai ɗauki wayarsa. A gadon asibiti yake inda yake samun kulawa ta musamman. Da yake dokar asibitin ba a zaman jinya, shi kaɗai ne a ɗakin. Alhaji da su Ahmad suna hotel kusa da asibitin. Tafiyar just ƙafa ke kawo su. Tare dashi su ke wuni sai takwas na dare idan an buƙaci duka baƙi da masu ziyara su fita sannan su ke tafiya. Kwanaki…-
188.3 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Haske ya ratso cikin ɗakin, ta tsakanin labulen dake dagewa a hankali sakamakon iskar dake kada su kasancewar windon a bude yake. Farko hasken rangwame ne kafin a hankali cikin abinda bai minti biyar ba ya shiga karuwa a hankali, yana yin yawan da ya fara damun fuskokin mutane biyun dake kwance akan doguwar kujerar falon, Amina da kuma Hameeda duka su biyun sun kudundune ne cikin sigar da a kallo daya zaka san…-
137.1 K • Completed
-
-
Blog
KURA A RUMBU
[12/10/2024, 12:57 PM] Hauwa Galadima: *KURA A RUMBU* *(Based on true life event, some parts are fictional to spice up the story)* *LABARI/RUBUTAWA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)* *DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JINKAI* Zaku ce ya akayi haka 🥲 na fiku takaici da baƙin ciki rasa rubutun nan a karo na biyu 😭😭 in shiga in duba folder tace dubani in da kika ajiye.…
- Previous 1 … 27 28 29 Next
